Chapter 163
Chapter 163
wanka mata wace ta tabata ta kwalar ce Kamar daga sama UMMU dake murmushin farin ciki ta ji NAJEEBA ta ce" wai lafia yau Mama ta yi wannan kwaliyar harda saka jan baki ko ni daya na fahimta? " Ummu ta zaro ido ta ce" NAJEEBA ina ruwanki? " Ai kau Ummulkhair da yake itama yar rigimar ce sai ta shiga kilkila daria ta ce" ke yau ne fa, ai na fada maki kin ga shadar da Abih ya saka yau tun karfe shida ya zo gidan nan" Najeeba ta zaro ido, UMMU ta rankwashi kan Ummulkhair ita kuwa ta rike kan tana kwalkwal da ido, yan uwan kuwa sunna ta kilkila daria AMMI ta ce" wato yau ku duka kun takan dokar cin abinci ko? Najeeba zaki min shiru a wajen nan har cikinki ya koshi kafin ki min surutu" Shirun sukai aman Najeeba sai sauri take ta gama Tana gamawar ta dauke plate din ta kai shi kicin ta wanke ta ajiye ta fito Tun kafin ta zauna ta shiga ratabo abubuwan da ta zo da su, maganar zuwan Yarima, fadan a kan me basu lekata ba, tambayar yanzun wace makaranta yar uwarsu take domin ta tafi school, ta idasa da fadin ya dace su kira makadin da zai masu casun auren soyaya Yanzun kam AMMI din ce da kanta ta kilkile da daria ta dauki dan filow din kujera ta jefawa Najeeba ta ce " ja'ira " Ummu kam wata irin kunya take ji, wace da safen murje idannuwanta ta yi tasss ta fito abinta aman yanzu NAJEEBA du ta sakata jin wata irin kunyarsu walahi ....................FADA................ An gurfanar da sarkin Bulala dake rusar kuka tamkar ransa zai fita yana magiya da fadin shi bai taba yarda da maganar kisa ba Sabon sarkin dogarai ne ya doke bakinsa cikin wata irin razananiyar murya da tsoratarwa ya ce" tuf, rufe mana baki maciji! Yi mana shiru mai fuska biyu, da na halak baya cin duduniyar uban gidansa koda kuwa za'a karsa idan bai bada hadin kai ba, tunda har ka rike shi ka kasa fada mar Sarkin Damagaran ai mai sauraronka ne, na so ace a nan za'a bara min kai da ka bambance horo shashanci " Kara hade hannayensa yake yana rusar kuka da magiya, Shaheed ya dago idannuwansa daga yannayin zamansa na saraki ya sauke dubansa a kansa, irin yanda suke nema masa aduwa da sauransu , suke fatan Allah ya huci zuciyarsa du gasu a zube a gabansa sai ya dan juya kai cike da haiba ya ce" Na yafe maka " Baki daya mamaki ya saka su dagowa, bai kasa da gwuiwa ba wajen furta" ku daina hantararsa, ku daina wulakanta shi, ku bar shi da halinsa " Da sauri sarkin Dogarai da yake wani irin jibgegen katon da ya ninka amintace a kirar da kamar mazan da dakiyar ya kai gwuiwarsa kasa ya hade hannayensa , cikin wata zaburariyar muryarsa ya shiga" Adali ne, dan halal ne, shi daya ne tak irinsa babu, Gafara dai malan dan malan jikan malan, gafara dai mai gida mai dawa, mun yarda cewar a saman hanya ka kwana, mun ruguje mai sauko min mangari mai harara, takawarka lafiya bijimi uban gaya, ya karba ya gode, Allah ke kare gabanka da bayanka, sannu sannu sarkin sarakuna, mai dogarai a baba dogarai ya gaishe ka ubana " Da kansa yake amsawa har aka kama sarkin bulala aka fitar da shi daga fadar Zama aka kara yi , zaman da aka gabatar da nasiha mai ratsa zuciya, aka gabatar da sharuda masu girgiza munafuki, aka tashi a kan magana daya cewar du wanda ya taka doka zata taka shi! Daga nan masalaci aka shige dan gabatar da sallah, bayan an gama ne aka mayar da auren NANA MARYAMA UMMU, DA ABIH WATO ELHAJ MUTALAB gaban dubin jama'a ciki harda yayan Mardiya da bai san da zancen ba, suka hadu kuwa suka ringa taya shi murna domin sam hakoransa sun kasa rufuwa murmushi yake abinsa hankali kwonce A lokacin da SARKI ya mike sunna dan takawa da kimah, dogarai na tafe da lema baba wasu da bulalai gaba da baya sunna tafe a hankali, haka kuma masu kira na yi Liman ya ce" ALLAH ya taimake ka, sai nake gannin kamar bai dace a saki sarkin bulala na da haka a cikin gari ba, idanfa ya kara aiwatar da wani cutar ta hanyar hada baki da wani a cutar da kai? " Sai da SHAHEED ya kara taku kamar biyar sannan ya dan ja ya tsaya, Hannunsa mai dauke da zobunnan azurfa biyu na dama ya mika ya kama hannun Liman cikin rawaninsa, a sanyaye ya ce" ALLAHN da ya fargar da ni kan wannan yinkurin cutar da ni din da suke, shi zai kuma kare ni Liman, na tabata ba abinda ke samun bawa face wanda Allah ya hukunto masa, ban raina mutun ba, na san ba abinda mutun ba zai iya shukawa ba, sai dai kuma na yarda cewar akoy wanda ya halici mutun, shi yasa nake kai masa kukana kan ya hanna, ya kare, ya kuma kiyaye jinnin ALIYU " Murmushi ya yi yana gyada kai, ba shi ya juya ba hat sai da suka karaso kusa da bangaren Ammi sai shi ya ja ya juya, aman kuma a lokacin Yarima ya iso, hakama da manyan mutanen da suke tafe dan su shigo su yiwa AMMI ALLAH sanya albarka Kasancewar shine a gaba sauran na take masa baya , sai da ya fara saka kansa Sai dai maimakun ya bada hanya jama'a su samu shiga sai ya juyo ya yi tsaye a kan kofar ya kasance mutanen suma du suka tsaitsaya sunna kallon sa Sarkin dogarai ne ya karaso ya duka sosai ya shiga tambayar ko da abinda ya manta ne a je a dauko? Sai dai bai ce uffan ba, hasalima lebensa na kasa a dan dantse yake ya yi shiru bai bada amsa ba Gannin haka ya saka sarkin digarai mikewa ya shiga salamar mutane, yana mai fadin sako zai ishe GIMBIYA , sarki na godiya Haka dai du aka watse saura Yarima da shi, SULTAN ya dan yi gyaran murya a hankali ya ce" dan dakata ina zuwa " Daga haka ya juya ya shige falon da tun shigowarsa ta farko yan matan suka nutsu, UMMU kuwa mikewa ta yi ta shige dakinta dan iya shegen yan matan nata kam yana beman hanna mata zama , AMMI sai daria take tika abinta nishadi take ciki sosai kasa suka zube suka shiga gaishe shi, Bai amsa ba daga tsayen da yake yake bin su da kallo A hankali ya ce" Ummu, ki tashi ki shirya, yar uwarki ta raka ki bangaren saukar baki ku gaisa da yarima, kar ku jima " Daga haka ya samu waje ya zauna ya maida hankalinsa wajen mahaifiyarsa Ciki suka shige su uku, aka bar Nadia zaune kanta kasa, da yar uwarsu wace ta taso daga school nesa kadan da su aman su dukansu sun nutsu sosai A cikin daki kuwa dama a shirye suke, sai kawai suka kara kawata shirin Ummukulsum, wace jikinta du a mace yake, karara ta nuna masu tsoronsa take ji, aman sun ki su bata dama
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191