Chapter 80
Chapter 80
rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 31 Irin yanda NAJEEBA, da UMMULKHAIR suka dago suka tsatsare Anmy da ido tamkar zasu dauketa da idannuwansu dan yannayin girman maganarsu masha Allah Hakan ya saka Anmy daburcewa ta juya ta kalli SHAHEED Ganni ta yi shima ya dago kansa daga duken da yake ya kura mata duban da ya sakata jin gaban jikinta sunna kara mutuwa tsoron abinda ta yi niyar fada ya darsu a cikin zuciyarta harma ta ringa dan kokarin sakin hannun Abih Hannunta Abih ya riko da kyau yana kallonta ya ce" ki fadi muradinki kai tsaye kan yaren nan, kin isa da ni ubansu bale su, BILKISSU ki fadi koma me kike son fada kai tsaye, idanma ba zaki fada ba ki saka rana da lokacin da kike son a daura auren da ko wa kika zaba cikinsu ina mai tanatar maki mutuwata da mutuwar wace kika zabar kawai zai hanna wannan lamari Mardiya baki daya jikinta rawa yake hakan ya saka ta shiga kokarin matsowa Hankalinsa ne ya kai kanta Sai da ya dan girgiza kansa kafin ya ce" MARDIYA, ki fita mu yi maganar sirri da masu rike sirrina, domin ni a yanzu ko lokacin cin abincina da izinin Allah ba zaki kuma sani ba kar ki je waje ki saka speaker ki ringa ihun na cika ci Irin kallon tsanar da DAYABU ke mata da kallon gargadin dake shaida mata idanfa ta yarda ta matso kisa da su sai dai wata ba ita ba ya saka tana dogon wiya jikinta na rawa ta mike ta kai dubanta wajen mai martaba Sai dai irin yanda ta ga idannuwansa ya saka ta fice da sauri ta tsaya kofa hankalinta tashe sakamakon rashin jin da waye kuma za'a daurawa sarkinsu aure a cikin y'ayan da ta tsana? Fatanta kar ya kasance da wace sanadiyarta ta shigo rayuwarsu Domin kuwa ta rantse da Allah idan har aka aurawa sarki Najeeba ta tabata gaba ta ci ba baya ba dan kuwa shi kansa saurayin nata ba wani uban mai kudin bane bale mulkin da zai yarda ya kama kafar Mai martaba Kennan ta yi a banza ko me? Alkawarin da ta yi cewar sai dai ta ji ana yiwa wata buda sai ta tabatar da shi koda kuwa hakan zai yi sanadiyar rabuwar nata auren Waigawa ta shiga yi dan samun mafita Da sauri ta nufi bangaren ZINARIA domin ta san wacece a halin kishi dan irin haukan da ta zuba a auren bintu ko a gari fadi ake ita ta kasheta!, ta yi niyar zata fara fada mata maganar da sarakuwarta ke shirin aikata mata idan ya so sai ta zama makiyarsu ta gasken gaske Anmy ta kara kallon Najeeba kafin ta kuma sada kanta, a sanyaye ta ce" yaya, ina so cikin su biyun nan da suka kawo, a hada auren SHAHEED da daya Wata wawuyar ajiyar zuciya ce Najeeba ta saki wace ta saka Anmy sauke dubanta jiki a mace Ajuyar zuciyar ta kuma saki tana kamo hannun Anmy, irin zata yi convincing dinta ta ce" Anmy, Alhamdulilah, dama Anmy Ummulkhair ce bata da saurayi, Anmy kin ga ni ai na maki maganar Huzaifa ga kuma likita, a cikinsu koma wa kika zabar min na yarda zan zauna da shi Anmyna Jikin Ummulkhair har rawa yake a lokacin da ta ji abinda Najeeba ke fada Hakan ya saka baki daya ta yi kamar zata fashe da kuka ta ce" Eyah Najeeba, Eyah Najeeba, wace irin magana kike haka bayan kin san cewa kaf cikinmu na fi ku rauni? Ni a gidan sarauta? Ko sujada na kai ina fadawa Allah ya hada ni da kunu huce in sha ka domin ina matukar tsoron ringingimun yau da kulun , Najeeba ke kuwa kin sha fada ke ai su kike so ko? Najeeba ta yi gagawar fadin" ke, ki rufa min asiri, ki rufa min asiri da wata fitinar gwara na san salar gawata ake yi, bayan wannan ni Huzaifa nake so, yanzun nan tafiar da ya yi mun tsayar da maganar zan kawo maganar gida ne fa DAYABU dake kallon su da matsancin mamak8n shin sun manta cewar sarki na zaune ya daka masu tsawar da ta saka du suka zube jikin Anmy Ransa bace ya ce" lale baku da kunya da kawaici Gardama kuke a kan maganar da aka yi ko me kuke nufi da maganarku? Ku tashi ku bacewa mutane a wajen nan, kuma magana ta riga ta yita a yanzu yanzu zamu yanke wace ta dace idan ya so in an yi auren dan Allah ta kashe kanta! Hankalinsu du a tashe suka shiga mikewa , du sai suka shiga gware da junna tsabar rikicewar hanyar da zasu bi Sunna shiga daki Najeeba ta karasa da sauri ta rukunkume Ummulkhair ta saki kuka tana fadin" ashe ba zaki ringa daukan girma irin na aunty zahrau ba? Ashe kin manta irin tsanar da wannan bawan Allahn ya min har zaki nuna kina jin tsoron zaman aure da shi? Ummu, a titi ya min wanka da ruwan sanyi cewar na dauki niyar yin wankan jannaba shin karuwa ce ni? Kaf cikin mu ku kun fi kowa sannin ko rigima ta kawo mu fada ya kama hararana tamkar zai kashe ni da idannuwansa da mugun kallo Ummu, kin fi kowa sannin a duniyata ina jiran damar da zan rama irin cin wulakancin da jifana da mugayen magangannun da ya yi nake nema ko? Kafin aunty zahra ta bar gariin nan sai da ta sakani rantsuwar fita a harkar matarsa Ummu, me na mata? Du idan mun hadu ko ta zartar da yawu ko ta kirayeni banza talaka Ummu wace irin rayuwa kike son saka yar kanwarki a ciki bayan kin san a duniya *SULTAN SHAHEED MAKIYINA NE?* UMMULKHAIR ta yi gagawar rufe mata baki ta kara janta ciki ta dungurar da ita saman kujera Tana kallonta ta ce" ohk laifi na yi da na zilewa auren mutumen da ya kasance ko hauka nake idan na ji sunnansa nake wartsakewa? Kaf cikin namu waye yake dago kansa ya yi masa duban ido cikin ido a lokacin da kowa ke rawar jiki? Kaf cikinmu waye ya daga hannu ya wankawa matarsa mari ya kwana lafia bayan nan muka ringa nafilar Allah ya sa kar a sace ki a je a datse hannayen ki? Najeeba, a gaban Anmy kika nuna mata ke kina da wanda kike so? NAJEEBA yaya kike tunanin zan iya zaman kishi da matar da nake tsoro kamar raina? Kin taba gannin na gaishe da matarsa a tsaye ba tare da na duka ba? Ke kin taba gaisheta tun da kike? Najeeba ni, ni Ummulkhair auren Sultan SHAHEED? na tabata maki tsoronsa zai saka nima a tardo gawata a ajiye kafinma a sadani da dakinsa NAJEEBA a kan mema Anmy zata so hadin nan? Me ya sa zata nemi wannan abin bayan mu tsakaninmu da shi ubane sarki ne a wajenmu? NAJEEBA waye ke bibiyar matar da yake aure? Idanfa wani ne ke kashe masa mata? Najeeba ta ringa binta da kallo kafin ta ce" idan fa ZINARIA ce ke kashe masa mata? Da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191