Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 158

Chapter 158

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,173 words 0 views Progress saved
Download Book

ji a zuciyarta inama ace nata ne duka? Kai da ta caba Dan satar kallonsa ta yi, sai ta ga ashe ya yi baci, dan haka dan ta yi murmushi ta juya a hankali da niyar tafiarta wancen dakin ta kwonta Kasa kasa ta ji ya furta " Baki ji ba? " Har sai da ta dan tsaya ta juyo ta kale shi, gannin bai motsa a yanda ta barshi ba sai kawai ta juya ta ci gaba da tafiarta a hankali Idannuwansa ya dan buda kadan ya ce" Najeeba idan kika fita ba zatai maki dadi ba " Juyowa ta yi tana turo bakinta gaba tana dan magana kasa kasa , cewar haka kawai ashema ka san sunana malan Shi dai kallon bakin nata kawai yake a yanda yake, sai kuma yanda ta tsaya masa wani kerere a tsaye a ka da yake mamaki Dan buda idannuwan nasa ya yi ya sauke duban nasa a fuskarta, irin yanda ta turo bakinta da tsayuwar da ta masa kamar wata yar baby sai mutsu mutsu take da bakinta Hannunsa na dama ya mika mata a hankali ya ce " Zo " Sai da ta bi hannun da kallo , a ranta fadi take, kawai mutun sai fari uwa wani aljanni, irinsu ne kana ta kanka a gida kana faman girki da tsantsara masu kwaliya sun fita waje wasu matan na wawarsu, haka kawai kana ta kanka a jaza maka abinda ba shi ba, sai wani yanga da wani langwui salon ka kara tara matan, to dai matsalarka ce malan idan kana so tara million ma A hankali ta dora hannunta saman nasa , tana kara shagwabe fuskar tata ita bata ki zuwa ba, ita bata yarda zata je har zuciyarta ba A hankali ya janyota gaba dayanta jikinsa ya dorata saman jikinsa ya saka hannayen nasa ya bata kyakyawar runguma Muryarsa sanyaye ya ce" yaya zaki gudu ki barni bayan kin ga matata ma cikin wani hali, nima ina cikin damuwar saka mai so na a wani hali? Duda na san ba so na kike ba aman idan kika zauna da ni zan rage zafi " Bakinta dake daidai wuyansa ta turo sosai tana tabewa, a hankali ta ce" to ka yafe mata mana, ai na ga ba ita ta kashe maka mata ba, kuma ba ita ta so kashe maka mata ba, bayan wannan ai dan tana son ka ta aiwatar da hakan, kishinka take shi ya sa " Idannuwansa dake lumshe ya dan kara lumshewa sakamakon abu biyu, gannin kamar maganarsa batai mata zafi ba, da irin hucin dake saukar masa a dokin wuyansa Sai da ya jima tamkar ba zai yi magana ba sannan ya ce" zan duba maganarki, kafin na yafe mata zan kara aure " A hankali take jin haushin magangannunsa, to a me wai ya dauketa ne? Ita ga wawa ko? Da dan zafi zafi ta ce " idan ka tashi ka auro farare tas tas tas bakakenma ka sake su SHAHEED " Murmushi bayanane ya yi gannin a yanzun maganarsa kamar ta mata ciwo, dan haka ya ce" sai nake gani kamar kin ji haushi? " Bakinta ta yatsina tana dan son tashi aman sai ya kara matseta a jikinsa hakan ya sa ta daina kiciniyar son tashin Itama sai da ta jima tana tunani sannan ta ce" ba biya ba bege me ya kawo jin haushin maganar abokin zama ?" "Haka ne kuma, aman ko ba komai zan duba shawararki zan kawo wata tsaleliyar fara, sai dai ni bana ajiye bayi a matsayin matan da zan ringa zagayawa, kema musulunci ai ya yi karfi yanzun ko " Shaheed ya fada yana mai kara rungumeta a jikinsa Sai da ta datse lebenta na kasa a dan kausashe ta ce" sake ni! " Kansa kawai ya dan girgiza mata bai sake tan ba bai kuma bata amsa ba Huci ta furzar kafin ta ce " Allahn da ya sa nima ba ni nace ina son farin ba! " Murmushi ya yi a bayane bai bata amsa ba, sai kawai ta ringa sauke ajiyar zuciya, sai da ta dan daga dubanta ta sauke a kan habarsa , gannin idannuwansa a rufe sai ta zabga masa harara harda murguda bakinta Dan murmushi ya yi a hankali ya ce" Na yafe maki " Ido ta zaro da mamakinsa, wani irin karfin gani ne da shi haka?, wai kuma me yasa ya cika son yi mata komai cikin sanyin lamari bayan shi din mutun ne mai zafi? A hankali ya ce "BEEBAHHH?" dagowa ta yi da sauri dan jin muryarsa a wani irin sanyaye sannan irin yanda ya ja sunnan sai ta ji da bambanci sosai kan yanda UMMU ta fada, nasa har wani irin yamyamyam ya sakata ji a jikinta, sam sai ta kasa amsawa kiransa sai wani zuru da ta yi tana kallon wuyansa domin daf take da wuyan nasa numfashinta na sauka a wuyan nasa A hankali ya ce" BEEBAH ki janye hancinki daga wuyana, kin ga sai wani yannayi nake shiga kar na zo na kara kuma a ce ban kyauta ba " Idannuwanta ta lumshe a hankali, tana mai jin yanda maganarsa ke sauka a cikin kunnayenta, sunna samun wani muhali mai tsafta a cikin kwakwaluwarta, kasancewarsu ba zafi ba ihu ba kausasa sai take jinsu wani bambarakwai harma ta kasa tuna waye mai furta su haka a sanyaye, a rashin sani ta dan matse masa wajen mararsa da hannunta na dama ke sama hakan ya saka shi rintse idannuwansa a hankali ya furta " Washhh zata kashe ni " A dan tsorace ta dauke hannun nata, sannan ta yi gagawar janye jikinta daga irin mamukar da sukaiwa junna, cike da kunya gannin ya ki saka mata duwai ya mata wani damka ya sakata dam gyaran murya kasa kasa ta ce"....... .................🥳🥳🥳🥳🥳😎🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 58 Gannin ya ki sakar mata duwai ta dan gyara murya kasa kasa ta ce" ka sakar min nan, kana fa gannin inda kake saka hannayenka kana halaya kamar wani........." Sai kuma ta yi shiru a lokacin da ya kara janyota da dan karfi jikinsa ya mayar da ita irin kwoncin da ta yi dazun a jikinsa sosai, sannan ya rage muryarsa sosai da sosai ya furta " kamar wani kwarto ko?" Hannayenta duka biyu ta kai wajen bakinta tana rufewa tana zaro ido cike da tsoro da kuma mamakin furucinsa Sai dai kafin ta kai ga farfadowa sai ta ji ya dora da fadin " Ai ke kika lalata ni, gashi sai haye min jiki kike kina wani shan mur " " Ka ji tsoron Allah shaheed " ta fada a mugun sanyaye tamkar zata fashe masa da kuka muryarta na dan rawa rawa Murmushi ya saki ya mayar da fuskarta wajen kirjinsa a hankali yake shafa bayanta ba tare da ya kuma furta mata koda A bane Baki daya ta ringa kaea gyara kwonciyarta, har ta samu kwoncin da ta ji dadinsa sannan ta lumshe idannuwanta tana mai karanta adu'ar baci Bacin ne kuwa ya yi awon gaba da ita, hakan ya saka mata

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191