Chapter 46
Chapter 46
je kawai, ki yi tawakali da Allah, ba zai kasheki ba ......zuciyarta mai karfin ke karfafa mata gwuiwa, nan take matsoraciyar shawararta ta ce" aa, ki rubuta message ki bari a wayarki, idan aka ga kin bace shine! Dan mutumen nan shi kansa kama yake da aljannu! Hannayenta na rawa ta fitar da wayar ta rubuta message ta yi seving a wayar nata sannan ta shiga karasawa jimin motar jikinta du a mace Mutumen dake tsaye ne ya saka gabanta yankewa ya kara faduwa Wani irin girma ne da mutumen tamkar wanda ya fi ka'idar tsayin dan adam Gashi da wani irin jiki mai abin tsoro, fuskarsa kuwa zata rantse bai taba sallah ba dan ba annurin hasken sallah a tatare da ita ko daya! Bude mata motar ya yi ba tare da ya furta ko A ba Da sauri sauri ta daka dan tsale ta shige motar gabanta na faduwa ta zauna tana ta waige waigen tsoro Wata kwalba ce ajiye saman kujerar daga tsakiya haka, kwalbar mai duhu ce sannan ga duhun cikin mota hakan ya saka sam bata gane ko meye a ciki ba Cikin motar ba kowa sai wani irin sanyin AC din dake kunne da kuma wannan dadadan kamshin turaran nasa Hannayenta ta dora saman cinyarta ta jingina da jikin kujerar ta saki wawuyar ajiyar zuciya da tarin sarewar dake adabarta A hankali ta ringa furta kalamai kamar haka" ke kuwa ta haka zaki mutu ashe Najeeba? Koba motar zai yi ya ce na yi hatsari ko wannan katon zai saka ya dane min hanci sai na daina motsi? Wayo su auntyna zaku yi rashina, wayo yayana kana ina? Yau du ban ganka ba kuma ban nemeka ba, yayana ka yafe min irin rashin jin da nake maka Wayo Anmyna ki gafarta min ba zan kuma yin karyar ciwo ba kin ji? Ya Allahna ka bani ikon mutuwa da kalmatus shahada , Allah ka yafe min laifukana ka rufa min asiri A kadan ta dauki wasu mintina talatin gaba daya ta gama hada zufa ta gama ficewa a hayacinta harda yar kwalarta, jira ai ko na result din exam bashi da dadi bale jiran kila wa kala za'a kasheka ne ko za'a wujijigaka a yarda banza? A yan sekwanin sai ta samu kanta da wata irin nadamar rayuwa, Yo ita me ta masa? Duk irin sufanta shi da take da abubuwan da ba su ba sai ta ringa fadin" wasa ne, ban taba tunanin hakan a cen cikin zuciyata ba, na tabata kai ha barawo bane kar ka kasheni ka rufa min asiri Bude gefen damar da aka yi, da murya kasa kasa ana fadin" takawa sannu sannu dan sarki jikan sarki, takawa sannu sannu mai damagaram ikon Allah, gabanka haske, bayanka haske d'a daya kake mai ja da arne Kamshin turaran nasa da ya fara shigowa motar mai yawan gaske ya sakata sauri kara buda idannuwanta sannan ta rabu da jikin kujerar ta yi gagawar gyara zamanta ta nutsu ta sada kanta tamkar wace ta zo makaranta Kafin ya daga kafarsa ya shiga motar ya jima kamar wanda zai hau mahaukacin doki Shigowa ya yi cikin motar ya yi wani irin zama irin na hamshaki sannan aka mayar da marfin aka rufe Mutane biyun nan sune suka shiga cikin motar , gabjejen nan shine amintacen sarkin shi ya ja motar a hankali sai wanda ke dan kurarin a gefensa rike da abubuwan makamai kamar wanda zai yi artabu da mugun abu a gabansa Kwalbar nan dake ajiye wace ta gaje wajen harma tana gogar jikinta ya dora fari kar din hannunsa mai dauke da jijiyoyi a jikinsa manyan gaske ya bude marfin kwalbar Hannunsa ya zirawa safar hannu ya saka cikin bakin kwalbar ya janyo abinda ke ciki Wani irin kuuuuuu da cikin Najeeba ya yi a lokacin da wutsiyar macijin ta dan hau gefen cinyarta har tana wani irin yawo da dan karfi tana neman a saketa Wuyansa ya rike raf sannan ya dan gyara muryarsa kasa kasa sosai ya ce" *bani matacen* Da wani irin gagawa na gefen direban ya buda wata kwalbar, ashe ita kuwa tana dauke da abin sanyi ne wanda zai hanna macijin rubewa ya yi tsami ya lalace ba tare da an yi binciken da ake son yi da shi ba Amsa ya yi ya dago kansa ya daidaita da mai ran Irin yanda yake dilo harshensa yana yi masa tamkar giftawar mashi ya sakata sakin wata wawuyar ajiyar zuciya gaba daya jikinta ya dauki rawa Irin yanda ya rike macizan a hannayensa sai shi kansa ya zama wani abin tsoron a gabanta Kamar mai cutar asthma haka ta ringa jin numfashinta na yi mata rawa Kallon macijin yake kallo irin na tsanaki Sai da ya gama a kasalance sannan a gajarce ya ce" *aman yaya aka yi shi wannan yake da kiftu a gefen kansa dayan kuwa bashi da shi?* Allah ya huci zuciyarka wannan kiftu da kake ganni shine kawai abinda ke bambance macizan da aka kyankyashe a rana daya Shi kiftun nan kala biyar ne, Irin wannan dan siririn shi ya kara shaida min cewa shine abokin haihuwarsa sannan kalarsa ne tak tak , du abinda wancen zai yi wannanma yana iya yinsa, Allah ya kara maka lafiya Ya karashe yana dan kara dukawa Bai kuma yin magana ba sai mika masa matacen sa ya yi ya karba da hannu bibiyu yana gagawar mayar da shi cikin kwalbarsa, sannan ya kara dago mai ran yana yi masa kallo irin na kurullah Tabas idan a da wasa ta yi karya ta yi cewar zuciyarta na suka a yanzun kam sukar take, gaba daya jikinta ya mace ya yi mata nauyi har bata iya daga dan yatsarta Idannuwanta kawai take yawo da su a kansa ta yi wani kasangar tana hangen gashi har ya sakar mata macijin ya kasheta Aman dan me yake son kasheni da maciji? Ya kasheni da hannayensa mana? Take tambayar kanta a kasan zuciyarta ga zufa ta gama wanke mata duban wani waje na jikinta Wutsiyarsa ya kara dokawa a saman cinyarta yana neman a sake shi ya kwaci kansa, irin yanda maciji ke wutsil wutsil dan kwatar kansa Hakan ya saka ta saki ajiyar zuciyar da ta kara sakata jin tamkar cutar nan mai shanyewa mutun jiki ya zama baya jin yana iya anfanar da komai na jikinsa da kansa ne ya sameta wato cutar hawan jinni da ilolinta Sai da suka yi tafia mai dan nisa suka samu wani waje mai dan duhu duhu sannan direban ya taka birki ya tsaya Wani shirun ne ya biyo baya na kamar minti goma, NAJEEBA ta ringa maimaita kalmar shahada daga yannayin da take dan ta dauka an zo wajen da za'a kashetan ne Gannin yanda take wani ringeshe a cikin motarsa ya kara bata masa rai, me ya sa Anmy ke yi masa haka ne? Yau da ace cikin kannenta ko yayunta ne bashi da damuwa sai ya fita da su a cikin motarsa da su din ya yarda da su cewar koda basa jin magana to fa basu wulakanta kansu ba Aman sai ta saka shi daukota a motarsa mai tsafta, ta shigo masa mota tana garwaya numfashinta da nasa mai tsafta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191