Chapter 145
Chapter 145
wani irin karfi ta yi ciki da police din nan, wanda hakan ya saka SUKTAN kara rintse idannuwansa yana jin bugun zuciyarsa ya karu kashi casa'in, numfashinsa ne ya ringa doka masa da karfi yana fita da sauri, idannuwansa suka kara yin ja a lokacin da ya ga ta daki police din nan da hannayenta uwa uba ciki ta yi da shi wanda hakan ya zo masa a ba zata ya nemi riketa ta damki damtsen hannunta da karfi dan ya samu ya hanna mata ficewa, Dan daudun nan na nesa kadan yana ta dira yana ihun a saketa ya tare mata matsiyaciyar nan shegiya busashiyar karuwa Juwa ke daukan NAJEEBA dan da gaske jinni take zubarwa mai mugun yawa aman zuciyar ta shuwa ta tashi, idannuwanta sun gama rufewa sai ta cire makwogwaron karuwar cen Baki dayansa ya mike tsaye, jikinsa har rawa yake tablette din a hannunsa ya saketa sakamakon gannin da gaske Police din nan so yake ya rungume masa mata ta baya dan ya ci karfinta ya hannata zuwa wajen fadan ita kuwa tana son fin karfinsa, gashi dayan kuwa du yana ta fitar da kutane yana fadin kar wanda ya dawo sai da katin gidan sarautar da za'a buga a rarabawa du wani client dinta DAU kake jin karar wani mahaukacin marin da ya saka NAJEEBA dauke wuta lokaci daya , domin gaba daya hayaniyar nan ce ta dauke mata ta daina jin maganar kowa, sai kuma fatar idannuwanta sukai mata nauyin tsiya a saman lebenta take son furta kalmar nan kwaya hudu wato *yaya ka mare ni?* Aman fir maganar ta ki fitowa a lokacin da ya warci hannunta dake cikin na Police din nan ya yi mata wani irin ja ya karasa kusan yayunta da du suka aniya kare fuskokinsu sai dai cikin ikon ALLAH da hannun nasa na hagu ya shiga sauke masu tankadeta mareta ciki kuwa harda bakuwar yau tau, wace yau yau ta fara irin haduwar nan da su haka, hakan ya sa ta kwala wata kara idannuwanta waje ta dafe kuncin nata tana zazaro ido cike da mamaki da tsoro da tashin hankali harma ta ringa jin zata saki fitsari Luuu take yi daga bayan DAYABU wanda bai cika hannunta ba ya aniya zazaga masifa, sai dai lokaci daya ya yi tsittt sakamakon irin yanda jibga jibgan dogaran Fadar suka shiga cika wajen da wani irin bulaloli a hannayensu sunna dakatar da du wanda bai rigaya ya baiwa kafarsa mai ya kara gaba ba, sunna gurfanar da su Lokaci daya Amintace ya ware babar muryarsa fuskar nan tasa a hade ya furta" ku zube a kasa, ga MAI DAMAGARAM zai karaso, kowa ya kai gwuiwarsa kasa ya sanda dubansa ko kuwa na rantse da wanda raina ke hannunsa zan saka babarbara na yanke kafafuwan mutun sannan na kwakwale idannuwan shege domin ga MAI WUKAR YANKA NAN TAFE Cikin ikon ALLAH tun daga kan polisan, har zuwa su yaya DAYABU da sauran mutanen dake wajen du suka zube kan gwuiwoyinsu, a nan ne NAJEEBA ta tafi luuuuu ta kusan faduwa kasa, sai dai Yaya Dayabu bai bari ba ya saka hannunsa ya tarota jikinsa yana kallon fuskarta gabansa ya fadi, a hankali ya dora kansa saman goshinta hawayen da yake ta rikewa dan marin kannen nasa da ya yi suka samu damar fitowa, Zahrau kuwa hannunta na rawa kasa kasa ta kara tauke kullin hannun NAJEEBA kafin ta saci kallon dogaran nan da baki dayansu suka yi wani irin gurfanawa hannayensu a jijimke sunna masu kawo gaisuwa sai dai ba magana, wajen kuwa ya yi wani irin dif ba magana sai ajiyar zuciya kala daban daban dake tashi, sai kuma takun tafiyar dake shaida koma waye ke yinta yana yinta ne da fushi, da kuma karfi Zuciyoyi ne suka shiga tsintsinkewa a lokacin da Amintacen sarki ya kai gwuiwarsa guda kasa dayar a tankwashe ya dago jimkaken hannunsa kansa a kasa muryarsa sama sama ya ce"""""" Hello mutanen yaya neπ, sorry walahi yarinya ne ba lafia, godia nake da sauki yanzun Alhamdulilahπ§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *Na* *SAJIDA* π«β¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*π _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_π€ β *[ T.M.N.A]* β πποΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 53 Sai da ya ware murya, wanda hakan zai iya tsoratar da wanda bai saba ji ba, ya nutsar da wanda ya saba ji, jikin mutun ya kwashi tsuma ba tare da shi aka koda ba amintacen sarki ya ce" Gagara badau kake dan sarki jikan sarki, takawarka lafia jarumi hamshaki barde, kai ne namu kai ne nasu kai din na kowa ne, tafiyarka ke shaida sahunka Mai wukar yanka, kai ne usulin Babarbara ba itace usulinka ba, daga kasa kake dagowa sai ka nuna sama ka saki, baka fito ba sai da ka shirya *SULTAN SHAHEED ABDUL MALIK ALI BUZU* Takawarka lafia miji a wajen *ZINARIA, NADIA DA NAJEEBA,* Idannuwansa da suka cenza launi ya daga a hankali ya sauke dubansa a kanta, gashin kanta da ta daure ribom din ya kunce gaba daya gashin ya sauko sosai yana walagigi Hannayenta a fili, dama dama rigar bata yaye ba sannan da safa a kafafuwanta Dan gyaran murya ya yi a sanyaye hakan ya sa amintacensa mikewa da sauri tsaye Da idannuwansa ya kai dubansa kan Habu dake ta rawar jiki ya dan dantse gefen lebensa sannan ya kuma duban police din nan Ba magana ya yi ba, aman irin kwatancen ya yi ya saka amintacensa fahimta Nan da nan aka shiga salamar mutanen banda su biyun nan Du kawunnansu a sasade suke ba wanda ya dago har aka fitar da mutanen nan baki daya sannan ya sauke dubansa kan bakuwar fuskar dake cikinsu Bai ce komai ba sai takawa da ya ringa yi har ya karasa wajen da suke tsugune Hannayensa ya saka ya dan rage tsayinsa Hannunsa dake talabe da ita ya cire sannan ya dauketa da hannayensa Muryarsa ciki ciki ya ce" ka kai Bilkissu aeroport yanzu Daga haka ya juya da NAJEEBA a hannunsa ba tare da ya kuma bi ta kan kowa ba har ya bacewa ganninsu Sai da Amintace ya basu damar dago kansu sannan du suka dadago a tsorace, dogaran nan ne suka kara korar kowa suka rurufe sannan suka dora gadi a wajen Kuka Zahrau ke yi bilhaki, domin ko gidan fir an hanna mata komawa , DAYABU ya dubeta yana tuki zasu karasa aeroport murya da fada fada ya ce" Zahrau, ko ki min shiru ko kuwa na baki mamaki a nan, aman kin ban mamaki, kin bani mamaki Zahrau, kina tsaye kina kallo? Da darajarku da komai ku zubar da wannan rashin mutuncin? Zahrau kin san waye SHAHEED a kan NAJEEBA? Lalle ina mai adu'ar Allah ya sanyaya fushinsa, ina rokon Allah ya sasauta masa damuwarsa, Zahrau SHAHEED ne ya fito da kansa a irin wannan lokacin ya dauki NAJEEBA da hannayensa a gaban dogaransa, Zahrau kun bani kunya" Wani kukan ta saka tana yarfe hannayenta ta ce" yaya dan Allah ka yi hakuri, ni kaina sai da na ga abin ya idasa rikicewa, yaya ban gane ban san SHAHEED a kan NAJEEBA ba?" DAYABU ya girgiza kansa kawai ya yi mata shiru, har sai da suka karasa gidan jirgin sunna zaune dan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191