Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 160

Chapter 160

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,183 words 0 views Progress saved
Download Book

zauna zai ji sanyi sanyi a ransa, dan haka sai ta yi niyar kara saka shi nishadi ta hanyar fadin" gobe yarinyata ke gama sati gudanta, a gobe zasu yi zama ko yayane? " Shaheed ya dan dago a hankali yana kallon AMMI, sai kuma ya yi dan murmushi ya ce" zasu yi zama aman ai sai Nadia ta samu lafia ko AMMI? " Ammi ta ce" an fada maka ta ce ba zata iya zuwa bangaren mijinta ba dan kawai kafarta na yi mata ciwo ? " Yanzun kam sai ya yi shiru aman fuskarsa a washe take ba a daure ba Ammi ta ce" ina yarinyata SHAHEED?" Murmushin da yake rikewa ne ya bari ya subuce masa Waje daya ya dan kurawa ido yana kallo, sai kuma ya dan girgiza kansa yana cije lebensa na kasa, kasa kasa ya ce" Bata jin magana, zata mayar maki da yaro mai magana , fada take nema ido rufe " Wani farin ciki ne ya dira a zuciyar AMMI, dan kuwa irin yanda yake maganar yana dan juya kansa ga murmushi kwonce a fuskarsa sai ta samu kanta da yin yar dariya har cikin zuciyarta, a hankali ta ce" ni dai kar wanda ya cutar mij da y'a, ehe " Fuskarta ya kurawa ido, a ransa kuwa fadi yake wace zata wani tsaya kallona na cuceta? Ban taba gannin tsaurara irin yarki ba AMMI zata tsareni da ido ta bani umarni ba ko shayina, wai Malan cika ni, wai je ka auro da yawa fararan, wai ni take murgudawa baki a gabana?, sai kuma ya saki murmushi yana ayana sai na cije leben mu ga abin yin tsiwar a gabannan, AMMI kam gannin sai sakin murmushi yake yana dan juyar da kai sai ta ce" tashi ka duba Nadia sai ka tafi bangarenka ka huta " Sai da ya kama hannunta kamar yanda ya saba ya dora shi a gefen kuncinsa na dama ya lumshe ido sannan ya kawo shi wajen bakinsa ya sumbaci bayan a sanyaye ya furta" Allah ya sa ki hama da duniya lafia ya datar da ke da shiga gidan aljannah, ya yafe maki laifukanki ya faranta maki zuciyarki, Allah ya nutsar da zuciyarki ya kara maki imaninki yah UMANI " Ammi dake amsawa da Amen , Amen a kasan zuciyarta kuwa ita kadai ta san irin adu'ar da take masa, har ya gama ya mike cikin nutsuwa ya fice a dakin Ajiyar zuciya ta sauke mai sanyi sai kuma ta ci gaba da jan carbinta har sai ta ji baci tukun zata ajiye Irin kwonciyar da ta yi zai nuna maka a takure ne ta yi shi Tun da Sultan ya shigo ya lura da idannuwanta biyu aman kuma kamar harda hawaye a gefensu Kasancewar ba wani kwakwaran motsi ya yi ba sai bata ji shigowarsa ba, hasalima ta hanna kanta rintsa ido dan ko a nan din tsoro take ta rufe idonta ta ga macijin idan ta bude Dan gyaran muryar da ya yi ya tsoratata , hakan ya sa ta zabura har ta bige ciwonta Fashewa ta yi da kuka tana rinrintse idonta Da dan sauri ya karasa yana fadin" hey, menene, meye? " Jin muryarsa ya sakata buda idannuwanta, baki daya hannayenta rawa suke ta kale shi ta ce" tsoro nake macijin ya shigo, wollah ka tambayi Najeeba ko laifi na mata kwari take kamowa ta ajiye min a gabana , ba zan motsa ba sai ta yi hakuri ta dauke, haka Allah ya halice ni da tsoron du wani abu bayan kuda , dan Allah a kaini gidanmu " Tausayinta ne ya ji ainun, wannan daukan alhaki har ina, gata ita bata mutun ba aman an barta da tashin hankalin tsorata har haka Hannunta ya kama ya tayar da ita tsaye, a hankali ya ce" ba kyau mutun ya cika tsoro har haka, ki rage ki yaki kanki ki rage sannan ki daina nunawa kina tsoron domin duniya ta ki lafia, baki san da wa zaki hadu ba, baki san inda rayuwa zata kaiki ba" Yana gama fada ya kama hannun nata ya fita da ita ya nufi dakin UMMU da ita, dan ya san idan ya kaita dakin Ammi to itama Ammin kunyarta zata hannata yin bacin, ita da Najeeba kawai take iya bacinta a cikin matansa Bayani ya yiwa UMMU, kwarai ta fahimta dan haka ta kamata ta kaita da kanta saman gadonta harma ta shiga dauko abinda zata gige mata dan jinnin da ya zuba a wajen ciwonta Ajiyar zuciya ya sauke yana dan girgiza kansa ya juya ya tafi Ummu kuwa da dabara ta saka Nadia ta cire uwar alkyabar dake jikinta sannan ta sakata ta kwonta Zama ta yi gefenta a bayane ta ringa tofa mata adu'o'i hannunta saman kanta, hakan ya sa ta yi ta jera ajiyar zuciya har jikinta ya shiga warewa ta shiga jin nutsuwa a cikin zuciyarta Muryarta na rawa ta ce" Mama, zaki kwana da ni a nan gefena?" AMMI ta yi dan murmushi ta ce" Eh, a nan zamu yi kwonciyarmu Nadia, abinda nake so da ke koda abin tsoron kika ganni idan dai ba waje ya kure maki ba bana so ki tsorata, ke ko waje ya kure maki ridarshi bige banza, ni bana wani gudu sai dai ya lahantanin ta haka aman fa sai na kar shi" Yar daria abin ya bata, harma ta yi murmushi ta ce" Mama, kennan a wajenki Najeebana ta gaji wannan abin, idan ta ga abu tana tsoro in ya nufeta maimakun ta gudu ko ta yi ta ihun a taimaketa sai kawai ta ride shi ido rufe, akoy ranar da wata irin tsaka katuwa bak'a kirin harda yan gashi a jikinta ta fado mata saman abin kwaliyarta a shago fa, ai kau aka ringa guje gujen guduwa itama tana tsaye jikinta na rawa, sai kayan ta kwashi ayatul kursiyu a bayane tana yi tun karfinta, kuma sai ta warci kwalbar wata hodar ruwa ta shiga dandatsar tsakar nan fadi take idan aljani ne ka bace na maka ayatul kursiyu idan kuwa tsaka ce dan ubanki ba inda zan je, kuma fa harda hawaye domin tana tsoron tsaka sosai fa " Ai kuwa abinda mama take so ne ta samu, wato ta ringa jin irin halayar gudan jinninta, hakan ya sakata wani irin nishadi, sai kawai ta kara sakin jiki da Nadia, itama ta saki jikinta sosai da maman tana ta bata labarunsu, kuruciyarsu, irin tabin maganarsu, zuwa yanmatancinsu, zuwa yanzun A haka ne mama ta ce" aman Nadia, me ya sa Najeeba ta tsani Sultan ne?" Nadia ta dan gyara kwonciyarta a hankali ta ce" Mama, ta dauki wani lamari ne ta sakawa zuciyarta cewar du idan ta motsa yana binta da harara, ya tsane ta, na rasa menene ya ja haka? Me ke damunsu ne baki dayansu, sai dai a yanzu ni ina da ja da maganar kallon tsana yake yi mata, qman ba komai na tabata a hankali ita da kanta zata ganni, zata fada min hakan kuma " Mama dai murmushi kawai ta yi, lalle ta ji Nadia ta shiga ranta sosai da sosai, dama yarinyar bata da duhun kai, haka sukai ta labari har baci ya dauketa sannan UMMU

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191