Chapter 126
Chapter 126
kallonta ta yi gannin itama ita din kawai take kallo ta ce" abinda ya saka ya kasa tataka ki ko ya karya maki kafa sakamakon maganar da kika fada a gabansa ya shanye shi zamu dauka mu yi anfani da shi ta hanyar buga wasan nan" Kumatun NAJEEBA ta dan riko ta ce" baya son bak'a? Zamu gani idan har furucinsa shine gaskiyarsa, idan har idanniyarsa ba zata karyata sakonsa ba, idan har gangar jikinsa ba zata rikita lisafinsa ba!" Mikewa ta yi ta kama Najeeba ta ce" zo mu je ki kuma shiga ruwan da AMMI ta hada, domin babu ne kawai bata tanadarwa wannan ranar ba Abih na fitowa ya karasa Fallon, nan ya kuma tarar da Mardiya zaune ta kumbura kamar zata fashe sai karkada kaffafuwanta take cike da balaki Yana son ficewa ta mike da yannayi na raini ta ce" ji mana? Meye ka shiga dakin cen ka zauna tun dazu ana cin amanata ne ko meye? Hala ji kake ban san wacece wancen matar da ta wani ja su ciki ba? Malan na gaji da irin abubuwan nan gaskiya amanata za'a ci ido na gani?" Good morning allπ§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *Na* *SAJIDA* π«β¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*π _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_π€ β *[ T.M.N.A]* β πποΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 47 Alhamdulilah na dawoπ Cike da kulawa, da yannayin da kwata kwata baya nuna mamakinsa a irin halayarta a yanzun, domin ta shayar da shi lamarin da lamarinsa ya fasa bashi mamaki ya dubeta duba na tsanaki ya ce" da gaske kuwa kin san wacece?" Karasawa ta yi sosai kusa da shi tana dan jijiga jikinta, irin ga mata an batawa mata rai ta ce" eh mana, ba uwar NAJEEBA bace? A kan me zata zo.nan ta tare ko yar uwar BILKISSU ce? Ko kuwa dan kai take zaune?" Idannuwa baki daya UMMU ta zaro daga wajen diner da suke zaune ita da Ammi , domin tun fitowarta Ammi ke zaune da ita tana tausarta, baki daya hankulansu ne ya dawo, irin rashin kunyar da matarsa ke tatawa ta saka UMMU zaro idannuwanta cike da mamaki Abih ya ce" dama haka ne, dama ace zaman da take a nan nawa ne? Ke da na fi kowa farin cikin hakan, da ace zata kuma dubana bayan rashin adalci irin nawa da na yi farin cikin hakan na godewa Allah" Yana gama fada gaba ya yi ya barta nan tsaye, maimakun ya nemi wajen su UMMUN sai ya bar gidan baki daya Kwata kwata hankalinsa a tashe zuciyarsa bata da nutsuwa Tunda ta fito daga wankan nan wanda ta ji dadinsa fiye da na dazu ta zauna ta saka pizzar da Zahrau ta kawo mata mai zafin gaske wace aka sarafata da naman kaza Sai da ta koshi sannan ta kuma mikewa ta koma bakin gadon da Zahrau ke zaune tana kunce kitson da ala fara yi mata sannan ta mika mata abin kitson ta sauaka kasa ita kuwa ta fara kunce mata a hankali, Basu yiwa junna magana ba har sai da ta gama mata ta caje kan sosai sannan ta raba shi gida uku cen saman ta fitar da kadan na tsakiya sai ma karshe ta dadaure kafin ta fara tsagawa a hankali ta kuma yiwa na gaban gida gida sannan ta fara daukan wani irin kananen kitso masu kwana kwana da shiga cikin junna sannan har karshe take kitse kitson duda irin yanda bata jin karfi sosai a jikinta aman ta ci burin sauke kitson a kan har uwarta A hankali Zahrau dake ta harhada yanda zata bilo mata ta ce" tsoho ne?" Najeeba da sarai ta san wa take nufi aman sai ta kasa bata amsa Zahrau ta yi murmushi ta ce" matsalarsa dai farinsa da kuma sarautarsa ko?" Najeeba ta sauke ajiyar zuciya, a hankali kamaninsa suke dawo mata , da sauri ta saki ajiyar zuciyar da ta kwace sakamakon irin yanda kamaninsa suka kawatu a idannuwanta Wani murmushin Zahrau ta yi, domin a rubuce sai dai ta rubuta labarin kanwar tata ta baiwa wani tsabar yanda ko da ido ta yi magana take gane gaskiyar ciki da kuma wanda ta fada dai ne A sanyahe ta furta" sai kike ce min na yawaita shiru a kan yawan magana, nan kika nuna min daga mijin da na aura har matansa kar na zake wajen buda bakina ina magangannun da ni kaina zasu gundureni domin kuwa a irin haka ina iya bada kofar da za'a gane raunina, tashin hankalina, sakarcina, jin tsorona" Najeeba ta ci gaba da kitse gashin Zahrau, itama Zahraun sai ta yi shirun tana sauraronta dan kuwa ta san kitson nan ba na karewar yanzu yanzu bane Sai cen kamar bata wajen, kamar ba zata tanka ba ta ce" Ban taba shiga halin firgici da tashin hankalin da na shiga ba, Dan jan iska ta yi ta ci gaba da fadin" just ki kwatanta abin a gabanki, mutumen da tun bana biyewa maganarsa har ta kai min buga wasa daga ni sai shi, Lebenta na kasa ta cije da hakoranta na sama kafin ta ci gaba da fadin" ya yawaita yi min tambaya a kan gidan nan, sai na nuna masa ni ban san gidan ba, ban san kowa ba, karshe na furta masa ni fa bai min ba" Tsagawa ta yi da dan karfi har Zahrau na fadin" Aush" Najeeba ta furta" Du a kan me ya min basaja yake hira da ni? A kan me ya ringa yi min tsmbayoyin da suka shafe shi? A kan me ya ringa hakuri da fadana? A kan me ya ci gaba da janyoni jikinsa ina fadin maganar da ta raya min a kansa?" Sai da ta ja numfashi ta sauke , irin abu ya dake kan nan ta ce" sai kawai na ganshi a lokacin da ya shirya wulakanta ni shi ne a gabana da kamaninsa da komai sai dai fuskarsa na dauke sa kallon tsanar nan da ya zamo ayar tambaya a wajena!" "Kun ban amsar hasashenku, sai dai zan kuma yi maki wata tambaya Aunty Zahrau, kasancewarsa baban mutumen dake mu'amala da mutane kala daban daban, har ya kasance ya iya basaja ya shiga gari ya yi lamuransa, shin bai taba sannin menene halayar yan matan zamani hade da samarin zamani ba ko kuwa yana nufin du yan matan yanzun ba soyaya ce suke yi da samarinsu ba aa zubar da mutuncinsu ne suke?, kina so ki ce min Aunty ya taba kamani da namiji turmi da tabarya ne ya saka shi wareni daban a cikin yan uwana ya sako lamarin tsana a tsakanina da shi? Ko tsabar rashin yancin kai ne zai saka matarsa marar tarbiya du haduwata da ita ko yan uwana da ita tun bana kulawa har ya kai kimarta da shakunta suka zube a idannuwa sakamakon mamakin kalar fatata da ta yan uwana da jifanmu da kalmar y'ayan talakawa ya saka har ta kaini da daga hannuna na fara jin dadin sauke iskancina a kan fuskarta shikenan mu ba zamu iya ramawa ba dan bamu da yanci? Shi mutun idan ba sarki bane shikenan sai ya zama talaka? Anya kuwa ta san menene talaka? Ba narar arziki bane talaka, mai mataciyar zuciya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191