Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 109

Chapter 109

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

yanda ya lakanci abin har ya fi karfin tunaninsu, domin bayan koyon da akai masa ya kara zurfafa iliminsa ta hanyar karantarsu da komai ta computersa Tun da ya fito ya ja turus ya tsaya sakamakon irin busar da aka kwasa Ashe fa akoy hawa dawakai? Irin yanda ya ga matasa na laye sun sha damara da manya manyan mutane harda datijai kowane na tsaye ne rike da linzaminsa ya saka shi sakin dan murmushi Hannunsa ya daga ya yafito amintacensa dake tsaye kusa da wani ingarman doki ya sha kwaliya yana rike da linzaminsa, wato dokin da zai hau ne Tunkaro wajensa yake yana karantar irin tsayuwarsa *Hala har ya tare da mace ne a cikin matan?* shine tambayar da ya yiwa kansa *HALA JAR YA SAMU NUTSUWAR DA YA HANA MASA SHI YA SAMU?* yana karasowa ya kai kasa ya hade hannayensa ya sada kansa ya furta" *JA GABA KAKE JAN GWARZO, FARO KAKE MAI FARAR ZUCIYA, YA KAI MIJIN ZINARIA, MIJIN GIMBIYA NADIA DA GIMBIYA NAJEEBA, SANNUNKA DA FITOWA HASKE, HASKENKA HASKE NE MAI HASKA DUNIYARMU, SANNU DA FITOWA NAMIJIN MAZAJE, SANNU DA FITOWA MAI GIDAN RANA, SUN BUGU SUN BUGA SUN KASA, GURNANI KAKE MAI TARWATSA TARON MAZA, KAI NE DAYA TAK MAI WUKAR YANKA MAI DAMAGARAM SARKIN SARAKUNA, MATASHI NE MAI ABIN MAMAKI, MAI MOTSA ZUKATA KODA BASU SHIRYA BA* Murmushi ya saki yana lumshe idannuwansa, kansa ya dan sada da dubansa ya sauke a kan Amintacensa Namiji ne gabjejen gaske wanda yake ji da shi, Wannan shine babar kyautar da masarautar Garin Agadez ta taba masa wace har gobe yake jinta har cikin ransa, kyautar Amintacensa kyauta ce da ba zai iya mantawa ba, a da soja ne, ya sadaukar da haka dan bauta masa, shi kam me zai iya bashi ne dan ya gode masa? Shi ba bawa bane, ya bashi sarautar dogaran Fada baki daya, yana da salary wace ta ninka ta sojojin har uku, yana da gida a waje da fada da mota har biyu kyautar sarki ne Dan rage muryarsa ya yi da niyar ya tsokane shi kasa kasa ya ce" yaushe zan maka wankan ango? Shima murmushin ya yi ya kara sada kansa hannayensa jimke bai daina yannayin kirarin da yake ciki ba A hankali ya ringa takawa manya manyan dogaransa na yi masa kirari, da sauri amintacensa ya janyo dokin ya nufo shi da shi Danndukawa ya yi dan ya taka ya hau kamar yanda aka saba Sai dai ga mamakin duban jama'ar wajen wani uban tsale ya daka ya dane saman ingarman dokin nan Ai kuwa zo ga ji wani irin busa da ihun gardawa da kirari, nan fa tsumi ya motsa aka haukace aka dane dokunna Lalle Sarkinsu ya fito a shirye, dan haka du suka haye suka yi baban filin sukuwar Fada aka shiga gabatar da sukuwa cikin tsari da zaburar da zuciya inda wajen ya cika makil ana ta kai kawo ana murna A hankali ta je ajiyeta saman gado, sai dai ta kasa zama ta kwala yar kara tana mikewa tana kara wara kafafuwanta da muryar kuka ta ce" Aunty, barkono a kasana, ki yiwa Allah mu je asibiti kar a je na farke Auntynta ta juyo tana daria tana kallonta, a fili a bayane ta ce" sakaryar wofi, NADIA, kin bani mamaki, wai ki budi baki kina hauka gaban kishiya? Ni yanzu da Allah tsaya min na taimaka maki NADIA ta kaleta da kyau ta yi murmushi ta ce" Aunty kennan, ni NAJEEBA ba kishiyata bace, kuma na rantse da Allah zan yi ta zuwa ina gaisheta ina neman afuwarta har ta sauko, Aunty, ni ? Ba zaki turani na yi mata gaba ba, ni? Zan mayar da ita kishiya? Idan har na yarda na shiga layin kishiyarta kin ganni nan ko? Sai kin kasa gane wacece ni! , a jiya har fada kike ashe bata damu da shi ba? Ni kuwa ina da tambaya Aunty, *MENENE AINAHIN DASA TSANARSA A ZUCIYARTA?* kin san menene? Aunty zan baki mamaki idan na furta maki dalilin madaukakiyar tsanar da ta fara yi masa harma ta ringa neman makusarsa ido rufe shine daga wani fada da suka yi da matarsa ta budi baki ta ce da ita *BAK'A, MAI BAKIN ANIYA, KIN MATSAWA RAYUWATA KAMAR WATA KISHIYARKI, BAYAN MIJINA KO A KAFARSA AKA KULA BAK'A ZAI CIRE YA YAR NE, BAKYA GABANSA HAKAN YA SA NAKE TAUSAYA MAKI!* NADIA ta yi murmushi tana kallon Auntynta ta ce" a ranar da suka suka yi fada a kan abin nan sai da ta ringa maimaita kalmar nan sai sitin da uku ina irgawa Hannun Auntyn ta riko ta ce" Happy juma'atπŸ₯Ί *Yan uwa ina k'ara gode muku, Allah ya bar k'auna.*πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *Na* *SAJIDA* πŸ’«βœ¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🀝 β˜† *[ T.M.N.A]* β˜† πŸ“–πŸ–ŠοΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 41 Ta ce " Aunty, a kan me zai mata zafi har haka? Bayansa, su ranar da aka ce ana taro na gidansu zaki ga ta rasa me zata saka, a saloon ta saka wannan ta cire Mitarta daya ce" ka je ya ringa hararanka kamar wanda ka fito tsirara Auntynta ta girgiza kai ta ce" ke dai ta baki tsoro ne, ai Nadia komai isarka da tunanin kai din wani kwaro ne ai akoy gabanka, so nake y'ata ta kasance jarumar Sarki Shaheed, so nake baki daya ki doke su! Nadia, wai kin ga fuskarsa? Yaya kamaninsa suke? Nadia ta yi wani irin tsam kafin ta saki murmushi ta saka hannayenta ta dafe kumatunta, a bayane ta ce" tabas rabo ya kaini zama matarsa, in ba haka ba ban isa na shigo layin wace zai iya duba ba Me kike nufi? Auntyn nata ta tambaya cike da zakuwa Nadia ta ce" Aunty, walahi rawanin nan da yake shine rufin asirinmu, da ace buda fuskarsa yake da kirarsa da mun shiga uku da mata, Aunty, Shaheed baki ba zai fadi kamaninsa ba, Murmushi ta yi ta mike ta nufi bayi dan tara mata ruwan wanka da gashi Da kallo ta bi dakin a karo na biyu, Ac sai yi yake dakin sanyi sosai Aunty na fitowa ta ce" Aunty, ba'a kashe Ac din nan ba tun jiya? Kamata ta yi ta mike suka nufi bayi Sunna shiga ita da kanta ta cire zanninta ta ajiye, auntyn nata na jiranta dan ta san sai sun sha kokowar zama a cikin ruwan dumin ta ce" wato Nadia bacina na jiya, wani irin baci ne na yi mai salama Daidaya nake fada maki Nadia na yi a dakin cen Ac na hura kofofin fatana, Nadia baci ne na yi da salaba , lokacin sallah na yo tar tar a cikin kunnayena kiran sallar tamkar a dakin nan, Na so na ki tashi na kara juyawa sai dai cikin ikon Allah irin karatun da aka yi tamkar a azumi ya hana min rintsawa Nice yau da bin masalaci sallah? Lalle Nadia wannan gida baban gida ne A yanzu na daina zagin dangin kishiyarki, koda kuwa suma daga gidan sarautar suka fito aman na daina zaginsu da suka zo wajenta suka tare Nadia, ba yinwa, ba kishirwa, ba shara, ba wanke wanke, ba wanki bare guga,

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191