Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 43

Chapter 43

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

A lokacin ne kuma NAJEEBA ta idasa karasowa falon tana dan yatsina fuskarta da yannayi na sangarta ta rage muryarta sosai ta shagwabe yannayinta sosai sannan ta ragewa idannuwanta girma ta ce"""""": ..........zuwa ah.... ..... ...... ...............mu je zuwa🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 18 A cikin wata irin sansayar murya ta ce" Anmy, zuciyata ke min zafi ban san dalili ba tun jiya da safe Anmy ta dubeta da duba irin na kula sosai ta ce" subahannalah wani irin ciwo ne haka Najeena? Tun yaushe? Zo mu ga? Karasawa ta yi ta dan duka gaban Anmy ta dora hannunta saman mamanta na hagu daidai zuciyarta ta ce" Anmy, nan ne, sai yana min zafi , yana sukana yana min ciwo, ni dai tun da gabana ya fadi rasuwar matar yaya nake jin haka Sosai hankalin Anmy ya so tashi tana ta dora hannunta daidai wajen ta ce" idan na danna akoy zafi? Da sauri ya ce" aa kar ki danna Allah da ja da rai, ba'a dannawa da garage har sai an je an yi mata gwaje gwaje, inaga tunda daidai zuciyarta ne ta samu ta leka clinik dina gobe da dare bake hawa in sha Allah sai na yi mata dukan binciken da ya dace Gaba daya matarsa ta zazaro ido ta aniya zazago girmansu da rawar lebe Gashi dai a gaban idannuwanta komai ya wakana wanda ta rantse da Allah karya ne Gabanta ne ya kara faduwa a lokacin da kalaman Najeeba suka dawo kunnayenta da irin rantsuwar da ta yi kan sai ta rama baki dayansu Kafin ta ankara tuni an yi mai yiwuwa domin wayar mijinta ne a hannun Najeebar har ta dora number Anmynta wai dan ta yi serving, a haka cikin gagawa ta dora nata number ta yi dialing, yana shiga ta kashe sannan ta mika masa wayar harda dan risinawa Sai kawai matar ta zama wata wawa sai zarar ido take har suka mike suka fita Tun kafin su karasa fita ta ja ta tsaya ta ce" bani wayarka Dubanta ya yi da mamakinirin yanda ta yi tambayar wayar Du tsakaninsu basa taba wayar junna, sam basa daukan wayar junna dan gudun fitintinnun yau da kulun sai gashi haka kawai wai ya hata wayarsa? Karasowa ta yi ta ce" ka ga aban Barira wayar nan taka walahi ko ka bani ko yau na fasata na karya layinka dan karuwar nan ba zata daukan min numberka haka kawai ta tayar min da hankali ina zaman zamana dan nan kawata ta kawo kararta da yake gidansu ne sai aka bige da daure mata karshe sai kawar tawa ta dauki laifi an shanye mata miji ita ba aurensa ta yi ba sai tatikarsa kudi take, shi bai zauna a gida ba sai yawon binta yake sunna yawon iskanci! Girarsa ya gama hadewa ya juya yana tafia da wani irin sauri Har sai da ya fita sannan ya duka ya dauki takalmansa ya saka ya karasa wajen motar Da yannayin karkamba ta karaso tana ihun sai ka bani wayar nan idan ba haka ba kowa ya mutu Motar ya ja ya mako da karfin gaske tana tsaye a waje ya sauke madubi ya ce" ki nemi ubanda zai maida ke gida, kin san ko ji waye na rantse maki zan lalasa maki jiki na daki kodadiyar fatar nan taki, idan ba jaraba ba mata bi danki ne da zaki ringa yi min ihu? Kin san ko ni waye kin san irin tashancina, sannan idan har y'ar na ja haka zamu ja sai ki yi ubanda zaki yi Wata ashar ta lalayo ta afka masa tana dukan motar ta ce" motar banza gareka? Ka je sai me zan nemi mai kawonin kuwa , kuma komai jarabarka a gidanka zan kwana sannan in dai una rate ba dai bakar y'ar nan ta kwace min miji ba kawayena su zageni Yawun bakinsa ya tofa mata har zuwa gaban rigarta ya ce" da ace ke farin naki ba na kanti bane da sai ki zagi wani da cewa baki, ke na rantse da ace ta aureni ko? Zan sake ki ne da ke da y'ayan da ban yarda cewa nawa bane ku kara gaba na huta da jarababiyar mace mai warin jaba! Sannan zaki dawo gidan zamu gwada karfi ne da ke mu ga wanda ya fi wani banza mahaukaciya mai kai kamar baro Yana gama fada ya tayar ya fice da wani irin gudu kamar ba shine yanzu a gaban gimbiya kansa a sade kasa ba, kamar ba shine shiru shiru da lafia ba, kamar ba shine mai yin shiru ita na magana Dama sun zo ne dan su kula alaka da ahalin gidan, sai yau suka samu gannin Gimbiyar dan su kula alaka duba da ita babar yar kasuwa ce shi kuwa likita ne yana so idan da hali ya zama likitansu na cikin gida fannin zuciya Sai gashi sun samu nasarar kula hakalar domin har number Gimbiya ya samu yau a wayarsa aman shine matarsa ke cewa ya fasa wayar ya karya layin? Yo shi ko ubanwa ya fito masa da maganar nan ai bama zai dube shi ba zai yi ya gama ne ya bashi lafia yau ya ga iskanci A takaice dai wannan mutane da suke mata da miji dama haka suke, sukan tayar da balaki su daki junnansu har titi ne Tabas matar bata zauna dam ba, shi kuwa mijin hakan ya saka ya zama wani irin marar tausayi da daga mata kafa a rayuwa Idan ba yan anguwarsu ba a wajen anguwar ana zaginta cewa ta fi karfinsa ta hanna masa zaman lafia Yan anguwar kuwa sun san waye shi domin mutun ne mai dukan mace kamar ya samu ganga, yaka daketa ta rama daidai gwargwadon iyawarta su yiwa junna gori sannan su koma cikin gidansu, Y'ayansu ba mai mutuntasu, yawonsu suke son ransu ba matan ba mazan ba wanda ya isa ya hana su ko ya saka su a cikin iyayen nasu........................... Wayarta ta ciro ta nemi layin wani farkanta ta koma gefe tana juran karasowarsa dan ba zata je gida a yanzu yanzu ba a yanda ta zage shin nan ta san a irin lokacin nan sai ya kusan kasheta Anmy kam ko bayan tafiarsu sai ta kasance mai baiwa Najeeba kulawa duda ta ga ta dan warware ta shige cikin yan uwanta sunna cin abincisu aman sai ya kasance tana yawan tambayarta yaya take ji har suma suka so tayar da hankalinsu sai ta basar ta nemi zuwa kwonciya A ranar da Bintu ta cika kwana tara da rasuwa da safe ya kasance du an watse sai masu hidimar gidan sai yan matan Anmy da basu tafi ba sai an yi sati biyu zasu koma gida A yau da safen ne kuma suka soya fara, sukai mata suya mai dadin gaske suka zauna a nan falo tare da Anmynsu itama tana cin kambolinta basu saka mata yaji ko daya ba Sunna yar hirarsu falon sai ya su ya su, hirar ba wani ta shan dariya bane aa, aman lokacin sunna raba shi ne da wani irin shakuwa da kulawa da

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191