Chapter 19
Chapter 19
kin san idan yanzu wanda ya halice ki ya yi kiranki koda duka duniya ne gatanki bamu isa mu tare maki ko mu hanna ki ba ko a dadaure ko a nitse sai kin amsa dan shi ya amsa zaki auri kuka ki ringa yi masa kina hanna shi sukuni a inda yake, shin a kanki aka fara rasa yaro ne ZULAIHAT? A hankali , cikin tatausar murya Anmy ta ce" Zulaihat na neman afuwa Allah ya huci zuciyar sarki mai adalci Dubanta ta kai wajen Shaheed wanda ya dace ya nema mata afuwa aman ya yi biris, san hararansa Anmy ta yi hakan ya sa ya kawar da dubansa daga kanta Abih ne ya dan gyara zamansa shima a nitse ya ce" Allah ya huci zuciyar adalin sarki DAYABUma ya kara sada kansa cike da girmama sarkin ya furta" a yiwa zinaria afuwa mai martaba Anmy ta ringa zungurin su NAJEEBA, Najeeba ta saki murmushi ta ki yin magana, a hankali ZAHRAU ta sada kanta ta ce" Allah ya huci zuciyar sarkin abzin Haka su Ummu suka ringa furtawa a hankali aman cikin ikon Allah NAJEEBA sai ta sada kanta kawai tana murmushi a saman lebenta wanda bata boye ba Da yake basu da yawa a dakin dole a fahimci wanda ya yi magana da wanda bai yi ba, gashi maganar a nitse ake yinta ba da hayaniya ba, sannan ba a tare ake yin maganar ba idan daya ya yi sai ya ajiye harma ya saka sekwani sannan wani ya yi cike da biyaya Da sauri ta zamo kasa ta dukar da kanta ta ce" Allah ya huci zuciyar Aba SHAHEED ya kawar da dubansa daga kanta, ya maida wajen sarki, da idannuwansa ya risinar da idannuwan nasa sosai sannan ba rufe su ya yi ba haka kuma ana gannin samansu da gashin girarsa Hannunsa na daman ya dan daga daga ajiyen da yake ya dan dunkule shi sannan ya kara sada kansa Murmushi sarkin garin Agadez ya yi da kansa ya iya amsa masa shima kafin cike da farin cikin kasancewarsa sirikinsa sarkin da ko cikinsu sarakunna suna maganar irin yanda sarauta ta zauna masa a jinnin jikinsa Dubansa ya kai wajen Zulaihat a hankali ya ce" na san da kin san cewa dukan mai rai mamaci ne, sannan kin san cewa mamaci baya son kuka Ba za'a hana ki zubar da hawayen rasa gudan jinninki ba, aman kuma ba za'a barki ki zubar har zubarwa ta dawo ta zama ba kyau Idan kika tuna shi, ki yi gagawar yi masa adu'a Idan soyaya ce nuna masa ta hanyar adu'a Sannan ke kanki ki shirya naki zuwan inda ya tafi Kanta take gyadawa hakan ya sa NAJEEBA ta kara dagowa ta tsura mata ido Sai yau ta ji tausayinta, gaskiya ta ji tausayinta har cikin ranta Kwana ukun nan koke koken da suke a bangaren Anmy sai ta dauke shi kawai na a ringa basu hakuri ne a hadu a lalace, tabas mutuwar Aliyu ta daketa domin yaron ba wanda ya batawa, yaro be mai shiru shiru sosai sai idan kun hada ido yakan sakar maka murmushi To baima yi maganar ba bale ka ce ya maka ba daidai ba Sannan koda yaushe yana wajen mahaifinsa sunna zaman fada, bai cika zama a gida ba dan mamansa bata barinsa zama a gida kulun korarsa take ya je ya koyi irin yanda ake juya kujerar da wata rana zai mulka Idannuwanta ta lumshe ta maida kanta ta sada har ya gama sannan du suka shiga fadin godiya take da dai sauransu NAJEEBA kuwa abinda ya fi bata daria kennan, irin yanda sha'anin sarauta yake tafia, irin yanda sarki ke zaune magana na masa wahala aman wasu na ta faman Allah ya huci zuciyarsa To waima me aka masa da za'a ringa neman afuwar mutun? Anmy kadai take iya yiwa wannan kazagin itama sai idan ta tabata cewa ta bata mata to fa takan yi gagawar zubewa kasa ta ringa Allah ya huci zuciyar Gimbiya Sai da komai ya nitsa Sarki ya nemi da yaran su fita Du mimikewa suka yi, Zinaria ta fara godiya sannan ta juya ta fita Su Ummu da zahra dukansu sai da suka yi godiya sannan suka firfito aman NAJEEBA kanta kawai ke kasa a hankali kuma cikin tafiarta wace ake gannin yanga ce ko takama da isa ce bayan haka take tun kankannuwarta bata iya sauri ba a haka ta fita a falon Kansa kawai ya girgiza......bata nemi afuwar sarki ba, bata yi godiya ba, sannan da zata fita bata gode ba DAYABU kansa duka abubuwan nan yana hankalce da ita harma ya gama ganewa NAJEEBAR so take ta jaza masu baki daya tashin hankalin Mai Martaba wanda hakan ba zai masu da sauki ba Sunna tsakiyar tafia NAJEEBA ta ja ta tsaya, sai kawai ta shiga daria tana girgiza kanta UMMU ta harareta ta yi tsaki ta ce" ke dai, ke dai akoy fitinaniya, wai ke mai martaba sa'ankine da zaki ringa kokarin kawo raini kai tsaye tsakaninku? Kin ga sarai dai yaya ya girme shi aman yake masa biyaya, kin ga Anmy mahaifiyarsa ce aman kasancewarsa sarki idan tana gabansa a lokacin da yake saman mulkinsa takan sanyaya kalamanta sannan ta tafiar da lokacin cikin sada kai NAJEEBA kina ji kowa na rokar afuwa ke ba zaki yi ba ko? Ummulkhair ta ce" kin ga, ni kaina dan Anmy ta min wani mintsini ne ya saka ni magana, haba dan Allah matar nan ta Mai martaba bata da mutunta mutane, kunna fa ji ranar nan yanda ta zagi Najeebar ZAHRAU ta ce" ku dai ku daina irin haka, ina anfanin masifa wai? NAJEEBA ta ce" ku dakata ni du ba wannan ba so nake ki auri ubanta Zahrau ta zabura, dan har ga Allah gabanta ne ya fadi jin abinda NAJEEBA ta fada Ummulkhair dake tare mata ta girgiza kai ta ce" zuwa yanzu na yarda baki da hankali NAJEEBA Gaba suka fara yi hakan ya sakata itama daga kafarta tana biye da su bayan ta turo bakinta Sai da suka shige uwar dakan ANMY NAJEEBA ta fada saman bed da baya tana murmushi Juyawa ta yi tana kallon ZAHRAU ta ce" aunty, yaushe rabonki da ki ga fuskarsa? Zahrau ta waigota ta ce" wa fa? Najeeba ta ce" shi SHAHEED din Da sauri ZAHRAU ta zaro ido, Bilkissu kuwa ta tura kofar da sauri ta rufe wace shigowarta kennan itama da mamaji ta ce" aunty NAJEEBA sunnansa ne kika kama kai tsaye haka? NAJEEBA ta dubeta ta tabe baki bata bata amsa ba UMMUKULSUM dake cire mayafinta ta dubi Bilkissu ta ce" ke fice mana a nan muna tataunawa yara sai shiga maganar manya UMMULKHAIR kuwa itama bakin gadon ta karasa ta zauna tana fadin" walahi aunty ko, nima inaga a yanzu ba zan iya nuna kalarsa ba dan rabona da shi fuskarsa a waje tun kafin a nada shi sarauta NAJEEBA ta ce" sai dai a yi masa hoto a boye a fitar da shi bayan mun san hotuna yanzu ana iya kara masa haske ko a kara masa girma bayan yaro ne karami Da sauri Zahrau ta kai hannunta ta buge bakinta ta ce" ke dai neman fitinarki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191