Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 37

Chapter 37

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
Download Book

https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 16 Hakan ne ta kasance abu na manya nan da nan abubuwa suka kankama cikin dan kankannin lokaci a wajen mutanen da suka iya aiki da lokacinsu Nan da nan mutanen da anmy ta ringa fadawa suka fara halara cikin masarauta Su Najeebama sun tare a gidan ne tun ana gobe daurin aure hakan ya sa gidan ya ringa yiwa Anmy dadi ga uwa uba irin yanda Najeebar ke ta yi masu kitso da kunshi cikin nutsuwa a daka Idonsa cikin nata ya ce" in sha Allah gobe za'a dauran aure ZINARIA Irin yanda maganar ta daketa ta sakata baki daya yin luuuuu zata kifa hakan ya saka shi yin taku biyu ya damki damtsen hannunta ya tareta a jikinsa ya yiwa bayanta mazauni a kirjinsa A hankali ya kuma fadin" ki daina yi min garage da yaron cikin nan, dan shine abinda zaki yi mafi ganganci a rayuwarki wato barar min da shi da gangan Tabas ta gama yarda cewa kwananta ne ya kare a wannan rana a irin wannan lokaci a tare da sarkinta Kukan da take rikewa ne ya samu damar kufce mata da karfin gaske har tana cicije lebunnanta Me ya sa? Me na yi? Me na gaza? Kyauna ya rage ne ko hasken fatana da ya saka aka min lakabi da zinaria ya disashe ne ya mai garina? Ta fada tana rike hannayensa baki daya ta kuma fadin" kar ka yi auren nan, idan ka yi na koma baya, idan ka yi ko a cikin kawayena na daina tinkahon kaf cikinmu nice bani da kishiya, idan ka yi min haka ko a masarautar AZ za'a kafa tarihin lamarin domin mahaifiyata ta jima kafin a yi mata kishiya kuma daga ota ta rantse ba kari! Kar ka min haka dan kishiya mafisa ce, balaki ce, Shin y'ar gidan wani sarki zaka aura? Wani sarki ne ya baka y'a? Wata gimbiya ce ta yi gigin hada aurenka da y'arta bayan ta san wada ke cikin gidanka? Ikon Allah shine abinda ya tsaya ganni a tare da Zinariya A yau sai yake gannin ta fi sako reputation dinta a kan gaba fiye da ainahin kishinsa da ya dace ace ta furta kalaman tana son sa tana kiahinsa tana kishin hada shinfida da shi Da karfi ya juyota sunna facinha din junna inda ta sada kanta kasa jikinta na bari tana mai ci gaba da kukan nan Ya so kwarai da gaske ya rarasheta koda kuwa itane silar karin auren nasa a yanzu Aman irin kalamanta sai suka nuna masa ita tana tunanin wani abu na ta isa ya jinkirta masa karin aure? Ashe har takamar mahaifiyarta kennan cewa wancenma da ta shigo da kyar ne kuma daga ita ba kari? Murmushi ya sakar mata daga cikin rawaninsa wanda rabonta da gannin fuskarsa kiri kiri tun randa ta shigo ya yi mata gargadi da idannuwansa A hankali ya furta" sai ki ce da du wanda ya yi maki tambayar yanda aka yi aka maki kishiya cewa *komai ai mai shudewa ne, ko ya bace bat ko a cenje shi* Yana gama fada ya juya yana tafe cike da kasaitarsa da mulki ya shige cen ciki domin dama a falonsa baba ne suka yi maganar Wani ihun kukan ta saki tana ta rike kanta mai sanye da hular alkyaba Da sauri ta juya dan komawa bangarenta, ya zama wajibi ta yi kiran mahaifiyarta ta sama mata mafita Baban abin takaicin auren gobe? Me ta masa? Shine abinda ta fi maimaitawa hankalinta ba a kwonce ba Ashe shine dalilin tarewar wadincen yan iskan yan uwan nasa a bangaren uwarsa ko? Shine dalilin zuwan mutane a yau din nan sosai gidan ko? Har ta fita tana takama ta bi ta gabansu ashe su daria suke mata sunna kallonta ne kawai??????? ?.................. Tana zuwa ta samu ta yi kiran mahaifiyarta tana kuka ta fada mata labarin da ya zama mumuna a wajensu Ranta bace ta daki gefen bed dinta ta ce" ke, ki nutsu, ki saki ranki a yi komai da ke Aman yanda na hakura mijina ya rabi wata y'ayana na haramta masu *ZINARIYA na rantse maki ba dai shi ya rabi wata ba in dai ina raye!* Da wadinnan kalaman ta samu jin dan sanyi a ranta sai dai cikin bacinta ta ringa jin mararta na kulewa, tana farkawa ta ganta cikin jinni, wanda dama an daure mahaifar ne dan kar ya zube tunda Aliyu ya rasu ta ringa dan zubar da jinnin nan Washe gari Abin da akai a kuraran lokaci sannan mai auren ya nuna ba zai yi taro ba aman bai hana cikar fada ba Sosai ake shagulgula an yanke sa dankara dankara wasu an shiga gashinsu wasu an yi madafa wajen masu aikin abinci aun dora su sai yi suke Masu busa na yi kamar ba da bakinsu suke busar ba, hakama masu doka gangar kidan barebari da makadan larabawa Kidan barebarin ya kasance kidan gado ne na mafi uawancin mutanen dake cikin garin damagaram *DAMAGRAM* Ko sunnan Damagram ya samo asali ne daga yaren bare bari wato barbarci hakama zinder dake nufin zindir Wajen ya dauke su, dangin mahaifinsa sun halarta du mata ne sai baza kamshin turaren wuta suke da takama da mulki...dama an san babarbare da dan karen isa koda kuwa ba jinnin sarauta bane Fararen barebari ne da suka samun farin a wajen mahaifiyarsu Allah ya jikan rai, mahaifinsu kuwa tsabar baki har wani shuni shuni yake Maakadan bare barin na yi ne da busa inda manyan mata masu ji da kansu ke dan takawa kadan su yiwa jinnnin sarautar kara Bangaren Anmy kuwa itama daga waje ne masu harkar larabawan ke yi wata mata ce ke wakar da makadanta sunna karkada wani abu yana yin cas cas cas Tun dazu a nan Najeeba ta fi auki, idan ta mike dan ta amsa kira ne da sauri ta dawo tana kallon dukan yanda suke yi Sai da ta gama fahimtar takun rawar nasu da irin yanda suke juya kugunsu da wani karfe a kugun nasu mai dauke da yan kannanun karafuna farare tass sunna kara yas yas yas ta mike ta zagaya wajen daya daga cikin marayan Da murna ta cire abin ta daura mata saman watsetsiyar shadarta da akaiwa wani irin zubi tun daga sama har kasa Na kafar ta amsa shima ta daura da kanta sannan ta kunce irin daurin dan kwalin da ta nada ta samu ta dora shi sama kadan ta dan soke shi ya bada kalar ture ka ga tsiya Ana gama dayar wakar aka saka wata, A hankali ta shiga karasowa wajen rawar tana kada iya kugunta banda saman jikinta tana dan juyi a hankali a hankali sannan na kafar natama tana kadashi da dabara hannanenta su duka biyu tana wasa da su ta hanyar juya su tamkar na macijiya tana wasa da su sak irin rawar kwararun larabawan nan Gaba daya wajen ya hautsine da buda da daria , Ido Zahrau ta zaro cike da mamaki tana kallonta, Bilkissu kuwa ta shige da gudu itama tama biye da yayarta sunna yi tare abin dai ba'a cewa komai Da sauri Anmy ta mike da alkyabar jikinta ta shiga takowa cikin nutsuwarta ta fito

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191