Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 7

Chapter 7

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
Download Book

ta ce" daga nan ina zaki je ne NAJEEBA? NAJEEBA ta kara kwontar da kanta a jikinta a hankali cike da kasala ta ce" ANMY, zan je gida ne kawai Murmushi ta yi ta dago habarta, hakan ya sa ta dago manyan idannuwanta masu dauke da kwali da kuma karin girar ido, dan bakinta kuwa dauke da jan baki kalar lebenta da dan man lebe daidai da ita yana sheki Hannunta ta saka ta kara goge mata dan hawayen da ta zubar saman kyakyawar fuskarta da bata da digon hodo ko daya a jiki Cike da kulawa da kauna ta ce" ki rike mutuncin kanki kin ji? Darajar mace mutuncinta yarinyata Shi kuwa a kasan zuciyarsa ya furta " wani mutuncin kuma? Ko dama akoy matan dake da mutunci sama da daya ne? Kanta ta daga a hankali tana jin kaunar maman nasu, Gimbiya ta shafa wajen da ZULAIHAT ta mareta ta lumshe idannuwanta a hankali ta mana mata kiss a goshinta ta ce" Allah ya tashe mu lafia Mikewa ta yi ta dauki jakarta, bata dauki dan kwalinta ba ta juya abinta da niyar tafiarta hakannan ba abinda ya shafeta Gimbiya ta dan daga muryarta ta ce" mayafinki fa? Juyowa ta yi ta dawo kusa da shi, domin mayafin nata ya take shi da kafarsa mai sanye da safa fara kar Dukawa ta yi bata ce masa ya daga ba ta janye abinda harda dan kadewa ta yafa a kanta ta yi gaba tana juyinta yanda take so Ajiyar zuciya ya sauke yana girgiza kai ya kalli Mahaifiyarsa a hankali ya ce" kin shagwabata, zata sha wuya kafin ta samu mai daukan haukanta, sannan marin matana fa da ta yi? Murmushi Gimbiya ta yi ta ce" ku kai kararmu, sai mu fada cewa ai itama ta mare mu Kansa ya girgiza yan murmushi kafin ya mike tsaye ya kara sada kansa ya ce" ALLAH YA HUTA GAJIYA GIMBIYA Tana murmushi ta ce" 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 2 A hankali ya ce" *NAJEEBA*? idannuwanta ta saka cikin nasa ta ce" Na'am yaya dayabu, na rantse maka karya yake sarkin ba na gaskiya bane suka saka, Aba ya fi karfinka kennan a kasar nan? Hannunsa ya dago ransa bace ya dafe gaban goshinsa Bai kuma yi mata magana ba ya juya ya ringa kama kannen nasa masu motarsu yana saka kowa cikin motarsa, baya yi maka magana sai dai ya nuna maka hanya kan ka tafi sha'anin gabanka Sauran biyun da basu da mota ya janyo hannayensu ya kawo su ya buda bayan motar NAJEEBA ya tura su kafin ya maido hankalinsa kanta Sai da ya kuma kallonta kafin ya ce" rigarki ta cire, kina kaisu ki tabatar kin koma gida kin saka sutura Kai ta gyada masa tana kara cije lebenta masu mugun kyau da haske tamkar fatarta bata da wani duhu Juyawa ta yi ta shiga motarta Da gangan ta ringa yin kamar motar ta ki tashi har sai da ta ga fitowar mahaifinta ta bi shi da kallo kafin ta yatsina bakinta ta turo bakin ta tada motar gannin yayansu ya karasa kusa da motar mahaifin nasu ta gyada kai ta tabata idan ya gane gaskiya ne ba zai yarda ba sai dai du abinda za'a yi a yi Gudu take falfalawa da su a baya a zaune sanye da kayan makaranta har ta karasa babar makarantar school mai hade da islamiya Budewa ta yi suka fito ta buda jakarta ta basu kudin kari suka juya suka tafi cikin makarantar Motar ta koma ta yiwa kys ta tayar ta kama tafia Tana tafe tana kara cije lebenta a haka har ta zo wajen danja Sojan dake cikin motarsa wanda tun ficewarta dazu polisai na tsayar da ita ta ki tsayawa ne ya fito ya zagaya wajen motar nata Fuskarsa a hade take, sam ba annuri, yana daya daga cikin mutanen da akaiwa sunna dan tsaurinsu da iko da mugun taurinsu a kan aikinsu, sunna kama mai laifi koma waye, sunna da haye basa yarda da raini Sai dai kamar yanda kowani dan adam yake da point faible hakama na Mala'ila wato sunnan da akai masa shine shagwababiyar mace Da sauri ta saka hannayenta ta buda gaban motarta Kayan kwaliya ta janyo da mugun sauri ta buda madubi ta dan duka dan kar a hangota daga gaba ta gyagyara kwalin idannuwanta, ta saka dan jan baki mai tafiya da kalar lebenta ya hadu sosai Rigarta ta ja ta gyara ya kasance wajen da aka cira matan ya fito hakan ya sa ana gannin dan saman mamanta kadan ba da yawa ba Zuge gilashin ta yi bayan ta yiwa fuskarta takwaf takwaf Da wata irin yanga ta dago dara daran idannuwanta ta sauke a kan fuskarsa, lokaci daya kamaninta na salihar mace mai fuzga ya bayanna a tare da ita Gaban goshinta kuwa kwonce yake da wani irin ni'imtacen gashi wanda ya yi luf luf da shi Sai da ta kara yin luuuuu da idannuwanta tamkar wace zata sume sannan ta dauki tissu ta ringa goge idannuwanta nan da nan kuma sai kwallah ta taru Tana kallonsa ta kara rage muryarta, dama mace ce mai karamar murya zazaga hakan ya sa sai da ya kara matsowa ya kashe kunne yana jin abinda take fadi" muryarta a sanyaye, sai dai yannayinta a hargitse ta ce" Allah ya huci zuciyarka sir, hatsari na yi ne cen baya hankalina tashe banma ga sunna tsayar da ni ba, ka gafarceni mai laifi ce ni, idan kuwa na sauka na bada motar bani da ja domin ba wanda ya isa ya ja da ikon da kansa Wani fadi ya ji kansa ya kara, gilashin idannuwansa ya dan yi kasa da shi hakan ya bayannar da idannuwansa masu jan gaske , Murmushi ya yi mata wanda ya bayanar da hakoransa masu tsawarya sannan iskar sigarin da ya zuga ta daki hancinta hakan ya sa da sauri ta kai tissu din nan wajen hancinta ta rufe tana kokarin danne tarin dake son taso mata Wayarsa ya miko mata yana kallonta da idannuwansa tamkar wanda yake daga maye ya ce" dora min numberki a nan yan mata, zan yi kiranki na fada maki yanda muka yi da su domin na fada masu su barni da ke ne, kin san akoy yan cikan dake son lalata mana gari Murmushin yake ta saki tana jin cikinta na neman hautsinewa sakamakon shakar warin nan dake fitowa daga bakinsa yana dukan hancinta, a duniya idan akoy abinda ke sakata gudawa to warin baki ne, bata san wani irin rashin lafia ne haka ba wanda idan ta shaki warin baki nan da nan cikinta ke murdawa ta nemi rikicewa harda juwa Tana faman lumshe ido ta dora masa numbobin da bata san ko na waye bama tana masa dan murmushi ta mika masa wayar Amsa ya yi ya kashe mata ido daya sannan ya bata hanya ta tayar da motarta ta halba bakin titi Tana yin nisa ta sauke ajiyar zuciya a fili ta furta" *Wawa kawai!* Maimakun ta je gidan kamar yanda yayanta ya mata kashedin cenza rigar jikinta, haka ta yi kwana ta je clinik, wato asibiti mai zaman kanta Tana zuwa bata yiwa kowa magana

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191