Chapter 39
Chapter 39
kanta dan gannin kannen mijin nata Har yanzu ta kasa gaskata cewa ita Bintu itace ta zama matar mai damagaram Zata iya rantsewa cewa bata taba gannin fuskarsa ba ko a hoto, haka kuma idan dai ta hange shi to sun fita kallon hawan sarki ne da yake yi ana gobe sallah wanda ke shaidawa al'umar garin cewa sallah ta kama a washe gari ne Takan hangi hannunsa daya tak dake rike da igiyar dokinsa dayan kuwa a cikin alkyabarsa Farin hannun wanda ke dauke da wasu irin jijiyoyin sai idannuwansa dake dauke da kwali wa'inda idan ya juyo yana mai bin jama'ar garinsa da kallo sannan yana dan amsa gaisuwarsu da ihun kiran sarkin da suke sunna biye da tawagar Wai yau ita Bintu yar gidan malan sulaiman itane Allah ya yi zata tare a gidan sarki? Ko a baiwa bata taba hasaso kanta ba Hakan ya hadasa mata rawar jiki cike da tsoron kannensama kafin a kai kansa Tana cike da zulumi da tsoron matarsa da aka yi tataki a jiya aka zo aka baiwa iyayenta labarin wacece Zinaria Ta san cewa ita tana kasa da ita ne, ita talakarta ce, dan haka zata nemi masalaha da ita tun kafin ta gagari zama a damagram Daburcewa yan matan suka yi wata na faman bara ta samo kujeru, wara na kallon abin shansu da cinsu da baki daya suka kare saura kadan kadan dan sun yi taro kamar me duda a kure lokacin ya zo ko anko basu samu sun yi ba Da sauro dayar ta ce" bara na je shagon kalamu na samo jus Da kallo Najeeba ta bita har ta fita Kujeru ne dogarin nan ya ja daga kofa ya yi salama yana rike da su Bashi da hurumin shiga wajen da matar sarki take kai tsaye hakan ya saka shi tsayawa daga kofa da kujerun da ya fita da gudu ya sauke mutane ya dauko Najeeba ta bi hannunsa da kallo Kujerun da alama zasu yi nauyi gashi itane karama a cikinsu Matsalar bata daukan abu mai nauyi gaskiya dan haka ta juya ta koma cikin dakin da du suka bubude windows din dakunnan ta kakabe tabarmar nan ta dube su da murmushi a fuskarta ta furta" bismillah Ba tare da wani damuwa ba yayun nata suka zazauna baki dayansu NAJEEBA kuwa ta kai dubanta wajen amaryar A hankali ta shiga takawa ta karasa kusa da bed din Baki baki ta zauna cikin nutsuwa ta saka hannunta ta dago habarta wanda hakan ya saka baki dayansu jin gabansu ya fadi Ita Najeeba gabanta ya fadi ne a kan dalilin da bata sani ba Ita kuwa gabanta ya fadi ne jin wani irin lalausan hannu ya taba fuskarta wanda zata iya rantsewa hannun nan ya fi fuskarta laushi Da sauri ta sada kanta, yar karamar muryarta na rawa rawa ta ce" Barkanku da isowa Subahannalah Najeeba ta furta a kasan zuciyarta Bata so haka ba! Sam bata so haka ba! Ta yaya za'ayi wannan ta iya kwatar kanta a wajen Zinaria? Yarinyar kamaninta sam basu nuna yannayi na wada ta iya fada ko ta san tsatsaya a rayuwarta ba Yarinyar gaba dayanta yannayi na wata irin saliha ne a tatare da ita Haka kawai ta ji ranta na bacewa domin ita ba haka ta so ba, ta so ace wada ya auran nan ta ci ubam Zinariya a iya iskanci sai su ga ta iskanci Muryarta a sanyaye ta ce" yaya sunnan ki? Bintu ta kara sada kanta ta ce" sunna na Bintu Najeeba ta gyada kanta ta kai dubanta wajen kawayen nata Su kansu basa yannayi da yan iska Aman a kan me zai tashi ya wani dauko saliha haka? Wannan ai wulakanci ne salon banzar matarsa ta wulakanta yar mutane? Cikin nutsuwa Najeeba ta ce" ku dakata daga kofa, lokaci na tafia zamu kimtsa gimbiya Gaba daya suka yi waje bayan sun risina sun kara gaishe su Tabatarwar da suka yi cewa ta yi wanka mahaifiyarta na zaune tana kallo Najeeba ta buda akwatinta na kayan mak up Cikin nutsuwa ta shiga gabatar da aikinta cikin wata irin kwarewa wace a dan kankannin lokaci yar budurwar ta kara wani irin fresh da ita ta kara wani irin kyau hancinta ya fito zuwat sa shi yana wani irin sheki Gaba daya yarinyar kanta ce mai kyau, wani irin nutsatsen kyau mai birgewa Turaran wuta suka shiga yi mata ita kanta kafin su dora kayan da suka zo da su suka shiga turare mata su baki daya Mahaifiyarta na rike da turaren ruwan da suka bata concentrer mai wani irin dadi tana shafa mata lungu lungu na jikinta Daidai da pant dinta sai da suka turara mata sannan suka bata baya ta saka sabuwar bra din da pant din Taimaka mata suka yi wajen suturta mata jikinta da suturar da aka zo mata da ita wani farin lesh ne mai wani irin laushi Dinkin ya karbi Bintu sosai Nan Najeeba ta kuma zaunawa da agraf dinta tana kashe mata daurin dan kwali tana dantse shi yanda zai zauna Dole yarnan ta birgeka Saima da suka rufa mata alkyabarta mai dauke da wani irin ado tamkar dawisu da ta kalli kanta a madubi sai kawai ta fashe da kuka ta fada jikin mahaifiyarta tana jin gaban kirjinta na dokawa Ashe zata ga irin wannan daukaka daga Allah kafin ta mutu? Mahaifiyarta na mata murmushi ta rasa inda zara ajiyeta domin sai ta ga katifar nan ba zata zaunu da alkyabar nan ba Zahrau ta kamata tana murmushi itama ta zaunar da ita suka sakata tsakiya suka kashe hoto nan suka fito reras da su tamkar ka sace su ka gudu Sakwanin aka ringa ajiyewa kala daban daban kafin su yi masu salama a lokacin har an shiga salar magariba suka fito Tuni kuma motoci sun fara layuwa dan daukan amaryar mota hudu ce kawai dan ba'a so a ga shigarta ta kofar baya idan ya so daga baya sai a kawo mutane Su dai daukansu ya yi ya maida su fada Sunna fita Najeeba ta tserewarta dan tana son zuwa ta shaki iskar duniya ta ji sanyi na ratsa mata jikinta Motar yaya Dayabu ta shiga ta tayar abinta ta tafi siyan ice cream Zuwa lokacin da ta nufi wajen hutunta wanda rabonta da wajen yau kwana hudu kennan tuni an kira isha Da piyawatanta a mota da kuma abin sallah Tana sauka daga motar ta dauki piyawatan Gefe ta koma ta daura alwalarta sannan ta dawo cikin motar ta dauko salayarsa ta dauko alkyabarta A nan ta shinfida cikin nutsuwa ta tayar da sallarta Sai da ta gama baki daya sannan ta mike ta mayar cikin motar ta cire alkyabar ta dauko ledar ice cream dinta da wayarta Tun da ta tinkaro wajen ta dan ja ta tsaya sakamakon gannin mutumen nan zaune kansa sade Yau kuma irin shigarsa sai ta sakata kara kallonsa da kyau Dan waigawa ta yi ko zata ga motar da ta kawo shi? Sai dai hata ga mota ba Adu'ar neman tsari ta ringa yi da miyagu Kasancewar ya saka shada marron sai gaba daya hasken fatarsa ta kara fitowa Daga sajensa zaka gane mai summa ne sosai sannan baka ce sidik
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191