Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 91

Chapter 91

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

ita, a hankali ki nuna masa kowani tsanani yana tare da sauki kafin ki nuna masa cewar idan har yana fadarki, farin ciki mai dorewa shine abinda zai wanzu a tatare da shi Dago kanta ta yi ta kalli matar, sosai take jin abubuwan da take fada tana kuma anfani da su, idan ta nuna a wanda zata aikatawa ne sai ta yi murmushi karara ta dan girgiza kanta Za dai ta anfanarwa HUZAIFA, domin ta tabata Allah zai amshi adu'o'inta Kanta ta mayar ta sada matar ta karasa kitse mata gashin kanta tas sannan ta bi shi da wani man mai dadin kamshi Mikar da ita ta yi da rigar nan ta jikinta sannan ta kwontar da ita saman bed din Ji take gajiya sosai na damunta sakamakon irin darzar da aka mata, abu da rashin sabo Wani hadi ne ta nufota da shi wato APKI da MAN KADANYA cakude da wasu graine kannanu maroon Hannayenta ta kama ta tayar da ita zaune Cikin nutsuwa ta ce" cire rigar Ido Najeeba ta kura mata da mamaki, bata yi magana ba aman yannayinta ya nuna kwari ba zata iya kallo ana ci gaba da wani yi mata zirr ba Zama matar ta yi da abin a hannunta ta ce" kin san shekarana nawa? Shekarana sitin da biyar a duniya Da mamaki Najeeba ta zaro ido tana kallonta, sam bata yi kama da wace take da wadinnan shekarun ba Matar ta ce" wannan din, shine aikina, sannan ban taba yiwa koda yar sarki bane sai matar sarki, matar sarkin ma, sai wace Allah ya yi, Dan sasautawa ta yi ta ce" SUNNA NA PRINCESSS FADIMATU MUHAMAD, nice yar farko a wajen sarki MUHAMMAD, Na yi awani a jirgi dan zuwa nan dan mutuncin Mahaifiyarki da kanwar Abihnki Bani da jiyar juyawa sai na gama abinda ya kawo ni Kuma lumshe idannuwanta ta yi kafin ta dan buda idannuwanta da yannayin gargadi wanda sam a muryarta babu aman idannuwanta sun nuna ta ce" zaki cire rigar ko na cire maki? Hannayenta ta saka tana jan rigar cike da mamaki, a hankali ta bada hankalinta kan macen ta ringa gannin yanda take du wani motsinta, Wannan hadin ta kawo wajen mamanta ta shafa mata a yan mamanta da basu da girma sosai ya kasance ta shafa masu sosai sannan aka kawo wata bra wace ana iya rageta ko a karata aka daure mata su dam Sakata ta yi ta yi ruf da ciki sannan ta ringa shafa mata shi a wajen duwawunta masu fadi da girma, duda haka ta kara mata domin shi anfaninsa dama shine ya kara cika waje, shi yasa aka shafa shi a mamanta dan ya jara girma sai kuma duwawunta Wani pant aka bata ta saka sannan aka cenza mata wajen kwoncin Dayar matar ce ta shigo da wani man mai tsarara ta shiga shafa mata shi a jikinta baki daya tana masaging din jikinta a hankali a hankali har kafafuwanta da tafin hannayenta ko'ina cikin nutsuwa da kula Sai da ta gama lumdeta sannan aka kuma tayar da ita aka rufa mata wani abin rufa aka saka wani mahaukacin turaran wuta mai wani irin sanyayan kamshi ya shiga ratsata domin a saman wata kujera ce mai hudoji direct ya ringa ratsa jikinta yana hawa ko'ina na jikinta yana kamawa sosai da sosai har ya gama sannan aka ciro wata wata riga fara kar aka bata ta saka mai dan tsayi kafin a bata safar kafa da ta hannu duka ta saka sai hula aka rufe mata kanta da ita mai dan gashishika mai laushin gaske Anmy ce ta shigo tare da dayar matar wace ita kuwa aikinta shine hade haden tsumi kala davan daban Tunn da ta ga Anmy sai ta ringa binta da kallo Anmy kuwa tana kiyaye abinda zai saka su kadaice har sai da ta amshi abinda matar ta daho tantabaru ne da wani sirri ta dawo kusa da ita ta zauna Budewa ta yi ta saka hannunta ta ringa bismillah tana ciyar da ita tana kiyaye bata da kasusuwa har ta cinye sannan ta saka cokali tana bata romon nan a hankali har ta shanye shi Wata madara mai dan dumi ce Anky ta miko mata cike da bol mai dauke da sinadarai ta bata ta shanye Sai da ta shanye tas ta mika mata Mikawa matar ta yi ta juya ta koma domin rubutu ne take a allo tana rubuta yusufa da kanta dan hadin kankanar da zata yiwa Najeeba Anmy zama ta yi a kusa da ita ta kamo hannayenta tana gannin yanda fatar Najeebar har ta wani irin daukan harama ga abin man nan ya saka hannayenta sunna santsi Idannuwanta ta lumshe a sanyaye ta ce" Najeeba, zaki yi hakuri da abinda Allah ya hukunta? Najeeba ta ringa kallon fuskar Anmy hakan ya saka Anmy jin wani iri, so take ta san me take tunani a zuciyarta, kar ta dauketa mai son kanta da yawa Matar nan ce ta dawo ta ja abin zama ta zauna tana kallonsu Murmushi ta yi ta nuna anmy da hannunta ta ce" ki rungumeta a jikin ki, ki fada mata dadadan kalamai Ta kai dubanta wajen Najeeba ta sakar mata murmushi ta ce" kunya, da tsananin soyaya su rinjayi rigimarki a irin wannan lokacin Anmy a hankali ta rungume Najeeba a jikinta tana dan taping din bayanta ta furta" i love u Najeebana, kin san me? Mamanki na hanya yau ko gobe zata zo Najeeba ta rintse idannuwanta wasu hawaye masu dumin gaske suka zubo mata, mamanta? Zata zo? Ta zo ta yi me? Rabonta da Niger shekarun da dama, ahine yanzu zata zo ta mata me? Bata dai ce komai ba har Anmy ta gama ta shinfideta da kanta sannan ta mike ta fita Wani baci ne kai nauyin gaske ya dauketa na gajiya da kuma rudani Bacin bata yi mafarkai a cikinsa ba, hasalima kamar wace ta mutu bacin kawai take du jikinta a gajiye ....... Haka ya kasance a wuni za'a yi mata irin gyaran nan sau biyu, da dare kuwa za'a ringa koya mata yannayin magana da kuma yannayin cin abinci, da komai da komai wanda a gannin Najeeba kallonsu kawai take bata san cewa tana daukan yannayinsu ba domin su sun ga sosai tana daukan darusan su duda ba amsa take basu ba Bayan kwana hudu mahaifiyarta ta zo, sai dai tun da ta zo ko da wasa idannuwansu basu hadu ba domin kuwa idan ta shigo dakin Najeeba koda a zaune take zata lumshe idannuwanta ne, ita kuwa zata tsaya ta yi murmushi daga nesa kafin ta juya Tana azabtuwa da yannayin yarinyar nata Sai dai bata da wani iko na tirsasata, Ta samu DAYABU ta roki idan an fitar da ita ya rokar mata sasauci, Abih kuwa sam baya son abinda zai hada shi da ita domin matar tana da tasiri a rayuwarsa, zata haye masa ne a lokacin da bai shirya ba Yau sauran kwana uku daurin aure A yau da sasafe ya saka aka kira masa Zinaria Sai da ya gabatar mata da tarin abubuwan arziki irin na fitar kishiya kafin cikin nutsuwa ya bata hakuri dan gannin ya samu bata yi irin na wancen karon

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191