Chapter 21
Chapter 21
mu mutu a ringa cicira maganar tarbiyar da muka yi maku? Zahra ke ce baba fa, me ya kaiki ke mace budar baki ki yiwa mutun gorin tabon rayuwa bayan ke bakima fara taki rayuwar ba? To ku sani, duniyar nan ba matabata bace, kar na ji kar na gani ko bayan raina na soke maganar yiwa mutun gori a rayuwarku idan kuwa aka yi ban yafe ba Kai suka ringa gyadawa, Hannunta ta saka ta dauki yar karamarsu dake son bare chocolate tana dubansu ta ce" da zai yarje min da a hannuna kuke, da zai iya da ya barmin ku dan na tabata tarbiyar y'aya a hannun mace take Numfashi ta sauke ta ce" sai dai hakan ba zai yiwu ba domin yana da shakuwa da ku mai tsanani Nan saman cafet din da suke zaune ta nemi waje ta zauna gabansu tana dubansu sunna dubanta Murmushi ta yi masu ta ce" ina son ku sosai, kun san da haka? Yannayin farin ciki ne ke wanzuwa a fuskokinsu Itama da tausayi take dubansu duba da ba wanda ya girma da iyayensa, wasun laifin iyayen nasu ne wasun kuwa laifin mahaifin nasu ne, hakan ya sa take matukar tausaya masu take kuma jinsu a ranta A hankali ta ce" Allah ya shiryar min da ku ABIH ya dubi DAYABU, DAYABU ya sakar masa murmushi domin kafin su shigoma kamar zata kama da wuta ta tanadi sai ta mari wani yau a cikinsu, dama DAYABU ya san tana samun kanta gabansu zata kasa tabuka komai, saidai ta dawo rarashi da adu'a Abih ya girgiza kansa yana ciro wayarsa yana duba whatsup dinsa domin ya jima rabonsa da ya duba tun zaman makokin da suke Sannu fa, Allah ya masa rahama.....mesage din da ta iya aiko masa kennan Ba salama ba wani doguwar magana, rasuwa akai masa ta masa gaisuwa fakat Dubansa ya kai wajen NAJEEBA dake kallon Anmy Wani sa'in wasu abubuwan yarinyar sak mahaifiyarta ta kwaso Irin jan ajin mahaifiyarta da sauransu idan ya ga ta yi yakan tuna da, sai kuma haushin maman nata ya lulubeshi harma ya tabe bakinsa ya kawar da kai yana furtawa a kasan zuciyarsa cewa kudi ko? Ki kara neman kudi , ki yi ta neman kudi, idan kin mutu a nadeki da rigar kudin a kaiki! Sarkin Garin Agadez ne ya zo da maganar cewa yana son auren Zahrau Gaba daya yan matan da aka bari ne suka kara dubanta sunna masu firfitar da idannuwa Itama kuresu ta yi da kallon bale Zahrau da ta dafe kirjinta tana kallonta baki bude NAJEEBA kuwa sai kawai daria mai dan sauti ta kufce mata, dariar ta fara saki sai ta karasheta da tari tana tari kamar tari ne ya taso mata Zahrau ta ce" na shiga uku Anmy, sarkin garin Agadez fa? Anmy matansa nawa? Anmy jajayen buzaye? Anmy sirikin yaya fa? Ta sada kanta ta ce" kuma ma tsoho ne Murmushi Anmy ta yi ta ce" matansa biyu, zai yi ta uku da ke Maganar sirikin yayanku sai me? Kin ga kema kin zama sarakuwarsa Maganar tsufa kuwa ajiyeta gefe ba tsoho bane Ido ta ringa kikiftawa ta rarafa ta je jikin Anmy ta dora kanta ta ce" Anmy, ni kuma? Anmy kin san inada tsoro fa, ba zan uya rigimar gidan sarauta ba kar ki kai ni kin ji? Murmushi Anmy ta yi tana gannin yanda Abih ke hararanta , karshema sai ya yi kwafa ya mike ya fita Ai kuwa kamar jira NAJEEBA take ta mike ta kwaso shoki ta jefawa ZAHRA wace kanta ke saman jikin Anmy tana shafa kanta Daria take kasa kasa ta juya ta nufi dakin Anmy, au kuwa suka rakata da kallo Anmy ta yi murmushi tana girgiza kai, Tsakiya suka sakata sunna ta rarashinta tare da fada mata dadadan kalamai da fada mata cewa idan tana so za'a mata idan kuwa bata so ba za'a yi mata dole ba Najeeba kuwa na shiga daki ta bar dariarta ta fito tana juyi har ta karasa gaban madubi Idannuwanta ta lumshe a fili ta ce" Anmyma tace kema kin zama sarakuwarsa Wayo dadi mun zama sirikansa (ta zama dai hajia🤣) Sai da ta gama dariarta ta nemi waje ta kwonta ta nemi baci dan ta yi niya yaufa sai ta tari bako ko daya ne Bacinta ta sha isashe har kusan salar la'asar sannan ta farka Bayi ta shiga ta yi wanda da brosh ta fito ta zauna tana shafa man ta Tana gamawa ta dauki wando da riga cikin kayanta duda wandon a dan sake yake rigar ce ta dan dameta ta saka abinta ta yi lamo tana kallon faratunanta da kunshin jikinsu ke son fita Kusan magariba Anmy ta shigo da wayarta a hannunta ta mika mata tana hararanta ta ce" anmatana, sai na gwada amshe wayarki na wata guda na ga yaya zaki yi? Murmushi ta yiwa Anmy tana sada kanta dan ta san idan ta yarda da gatse sai ta amshe din, ita kuwa babar damuwarta ace an rabata da waya Kallon Anmy ta yi gannin bata bata karamar ba Anmy ta buda bangaren kayanta ta ciro mata sahari dinta ta wurga mata shi sabo ne sannan ta ciro alkhaba sabuwa fara kal mai yan duwatsu a gaba ta ajiye mata gefenta ta rage muryarta ta ce" ku shirya bayan salar magariba ku je ku yiwa sarki salama Najeeba, ki kula, yayanku zai kasance a wajen nan ni kuwa bana nan ki kula na fada maki Gabanta ne ya fadi jin wai zasu je su yiwa sarki salama, to ita yanzu tsakani da Allah ina ita ina zuwa yiwa sarki salama? Taga dai Zahrau yake so, me zai hana a turata da jakadiyoyi? Walahi tana tsoron haduwarsu da wannan bawan Allahn da ta dasawa sunnan dunkum! Sai da ta kusan fita ta juyi ta ce" karamar wayarki tana wajen SHAHEED Wani irin kululu cikinta ya yi kamar wace ta sha abinda zai sakar mata ciki daga jin cewa karamar wayarta na wajen SHAHEED Innalilahi wa.ina ilaihi raj.une Ta fada a fili tana mikewa da gudu ta yi bayi Bata zane ko'ina ba sai saman WC tana rike cikinta dake juya mata Bil haki ta shiga gudawa tsabar faduwa da gabanta ya yi da kuma irin yanda cikinta ya juya daga jin wayarta na hannun SHAHEED Me hadinsa da wayata? Me ya kai wayata wajensa? Na shiga uku Anmy kin kashe ni kin kare, da ya amshi wayar nan gwara ya amshi babar ya rotsara da kas, Anmy kin san neman shari yake a kaina shine kika bashi hanya, wannan tsanata da nake hangowa a idannuwansa shine kika bashi abinda zai idasa tsanar tawa? Sai da ta gama gudawar zufa na karyo mata ta tsaftace jikinta ta wanke ta fito ta zauna kasa ta kunna babar wayar nata Wayar na kunnuwa kamar jira ake network ya hau sai ga message rututu Bata tsaya dubawa ba ta shige wajen Call Da sauri ta ringa tura message cewar kar a nemeta a numberta airtel ta yarda wayar ne a kirayeta a numberta MOOV Da sauri take ta tura message din sai da ta gama ta fara sauke ajiyar zuciya a tunaninta ta toshe hanyar kiranta Wajen
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191