Chapter 3
Chapter 3
sakata jin wani irin kauuu har kunnayenta suka yi kamar sun rufe tsabar saukar marin da zafi Cike da fada ya ce" kin kashe mu! Kin kashe mu! Ubanme ya kaiki marinta bayan yanzu aka mana tsakani da laya a gabanki aka dagata? A firgice sakamakon zafin marin da ya dada mata da dago shanyayun idannuwanta masu matukar haske da girma ta kale shi, kamar an mintsineta ta kwala ihu tana fadin" *karya ne! Ba cikaken bane! Bilahilazi sun daukeka wawa ba cikaken Alkur.anin bane suka saka yaya DAYABU!* Da sauri ya tsaya ya kura mata ido yanda aka yaga mata rigarta sai haki take tana hararan wajensu , sai da ya karyar da wuyansa ya sanyaya muryarsa ya ce" 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 4 Tana murmushi tana kallon yanda sarauta ta karbi yaron nata, yanda sarauta ke kara masa wani irin nutsuwa da kamala a hankali ta ce" Allah ya tsare gabanka, Allah ya tsare bayanka, ya tsare makwoncinka, ya tasheka da kansa Allah ya yi maka albarka Idannuwansa ya lumshe sakamakon jin dadin adu'ar da mahaidiyarsa ke yi masa har sai da ta dasa Aya sannan ya juyo ya kara dukar da kansa ya furta" amen Anmy Cike da tafiar kasaita ya fito daga bangaren mahaifiyarsa Bai zame ko'ina ba sai baban dakin karatun da suke raba dare sunna karatu da kuma ayukan sirri shi da mutanensa na sirri ciki kuwa harda yayan mahaifiyarsa da baban liman din fadar baki daya Sai da ta tsaya a baban wajen saida abinci ta sayi pizza wajen gida goma inda ta bayar da jaka hamsin cif aka zuba mata a cikin motarta Tana tayarwa ta karasa gidansu, Mai gadi ne ya bude mata kofar ta idasa shiga da motarta Yabi daya daga cikin masu aikinsu ta saka kwaso mata pizzar tana kai mata bangarensu da kannenta mata Sai da ta gama kwashewa ta rufe motarta da dan kwalin nan a hannunta tana dan wasa da shi ta shige cikin falon nasu Ja ta yi ta tsaya sakamakon gannin yayanta na bangarensu sannan kannen nata da kuma yayunta har sun yi wanka sun sasaka kayan baci Wani dan malalacin murmushi ta saki tana idasa shiga ta ce" aa, me kuke a zaune? Dubanta sukai gaba dayansu, gannin sai wayancewa take ya saka yayarta mai sunna Umakhulsum girgiza kanta ta ce" ai dole ki ce haka, dole ki ce haka Najeeba bayan ke kin iya tankwalo masifa tana baci! Da sauri NAJEEBA ta ce" toh fa Dayar mai sunna Zahrau wace itace mai sanyinsu ta ce" yanzu Najeeba kennan nima kina iya daga hannu ki wanke ni da mari? Kuma kin sani sarai da ba barinki zai yi haka ba koda kuwa Anmy ta yi dabarar sakawa ta rama sai ya maki wata muguwar muguntar marin masa matarsa ko? Da Sauri DAYABU na dan dago hannayensa ya dunkule guda ya ce" fisabililahi idan ba jarababiyar y'a ba bilahilazi da ta wanka mata marin nan sai na shiga neman na tashi ni ba fifike ba, NAJEEBA a gaban sarki ki mari matarsa dan kina yar yayan mamansa? Gaban goshinta ta dafe tana karasa shigowa Sai da ta zauna tana kallonsu ta ce" meye hukuncina? Cin uwani zaku yi yanzun ko yaya? Tasowa yayansu ya yi da sauri ransa bace ya nufota Da sauri ta rufe fuskarta domin wajen da bata so a kuma taba mata a yau kennan , Sai da ya karaso ya daga hannunsa ya yi ya yi ya bambarw hannayen nata aman sai kara shigewa cikin jikinsa take, nan fa tumurtu ya tashi gannin zata wahalar da shi a banza ya saka shi sakinta yana maida numfashi ya zauna ya ce" shegiya mai ilimin kokowa, kin ci sa'a fuskarki a boye da yau na fitar da sahun hannuna a jikinta Kanwar NAJEEBA dake dariya ne ta ce" wai ku ji fa, kamar wanda yaya zai mata wani duka mai karfi abinda nan zaka ringa zanen idan ka kamata ka fara kwalo da ita, tana zuwa gabanka sai ka bige da yi mata nasiha Da sauri ya kaleta yana zaro ido ya ce" kin ga wannan mai sunnan Gimbiyar sam bata da kirki, idan ta tashi magana sai ta ringa yiwa mutun shari ba gashi ba na jijigata kuma ki bari ki ga ta kuma marin matar sarki zara ga abinda zan mata Su dai du murmushi suke ita kuwa NAJEEBA ta hade fuska sai kara turo baki take wai sun hade mata kai sunna mata fada Sai da suka gama yi mata kashedin ta kiyayi yiwa sarki hayen nan ta sada kanta ta ce" kennan sai na kyaleta ko? Kun san me tace ne? Cewa fa ta yi *ke kauce yar talakawa* Ido Umulkhair ta zaro ba shiri ta ce" kan ubancen, shi yasa na so zuwa na ji a kan me zata maida maki mari yaya ya rikeni ashe iyayenmu ta zaga? Yayansu ya yi shiru shima ransa na kunna Zahra ta ce" kin min daidai dan ubanta ya kashe mu! Su masu yi mata kashedin kar ta kuma sai gasu sunna fadin ai ko sunne sai sun rama, nan da nan suka shiga zanen idan ya kama su ya kashe su sun yi, yayansu kuwa ya rafka tagumi yana kallon dan karamin kanensu wanda su biyu ne kawai maza sauran su goma sha biyar baki dayansu mata ne kuma ko daya ba'a yiwa aure ba tukunnan Ajiyar zuciya kawai ya kuma saukewa ya janyo pizzar ya shiga bubudewa yana raba du gida guda a biyu yana mikawa yaran kannanu Sai da ya yi sauran manyan ya basu guda guda har NAJEEBAR sannan suka shiga ci sunna dan taba hirarsu Sai da suka gama yar karamarsu mai sunna lalla wace bata kai shekara shida ba ta je ta langwabe a jikinsa tana hamma, a hankali ta ce" yaya Dayabu, ina Abihna? Gashin kanta dake dadaure da tsakiya masu shegen kyau wanda NAJEEBA ta mata kitso kananu sosai ta jera mata su ya ringa shafawa a hankali bai bata amsa ba Kamar minti biyar har ta yi baci hakan ya saka shi sauke ajiyar zuciya ya kalli ZAHRAU wace ke bi masa ya rage murya ya ce" Zahra yau a dakinki zata kwana dan Allah dan ki kular min da ita, kin ga Abih fa fushi yake da mu baki daya yau ko ita bai nema ba Kanta ta gyada ta mike da wayarta dake ringin saurayinta ne wanda aka saka masu rana ta duka ta dauke kanwar nata ta nufi dakinta da ita Tana kaita ta shinfideta ta hade kitson cen sama ta daure shi dan kar ya dameta wajen baci Ta yi mata adu'ar neman tsari kafin ta tsareta da ido a cikin ranta kuwa fadi take" inama Abih zai maido mahaifiyarki ke, ki tashi da jin dumin uminki a cikin jikin ki, ki rayu irin na kowata yarinya mai shekaru kananu irin naki? A hankali ta ja abin rufa ta rufe mata daidai kirjinta ta duka ta mana mata kiss a goshinta ta kuma ayanna" ya Allah, kar ka jarabemu da aure aure, wato ka sa dukanmu idan mukai aure ya zama mijinmu shine wanda zai birne mu, Allah kar ka kama mu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191