Chapter 93
Chapter 93
gabanta ya yi ya dagargaje ya fadi hakan ya sa ta fago kanta da sauri dan tabatarwa kanta wani ranka ya dade din ne? Lokaci daya ta mayar da kanta ta sada sakamakon ido hudu da suka yi da shi, idannuwan nan nasa sam ba alamun hutu domin har yanzu a rikide suke da fitintinnun da Zinaria ke gabatarwa na tayar da hankalinta da ta yi, ga abubuwan dake kansa, ga tunanin auren nan kamar da wasa Idannuwansa ya lumshe yana jin kamshin da suka zo da shi, wacece mai kamshin nan a cikin su? Kuma buda idannuwansa ya yi yana kallonsu du kawunnansu a kasa a gabansa, su dukansu jinnin sarauta ne yaushe suka zo? Me suka zo yi? Sai da ya furzar da huci sannan a sanyaye ya buda bakinsa yana kallon Fadimatu A hankali ya daga yatsunsa biyu ya yi nuni da wata ambulop yar karama fara karrr sannan ya lumshe idannuwansa ya dan jimke hannun nasa ya dan jinjina mata Mikewa ta yi ta dauko ta duka ta ringa godiya da abin arziki duda basu buda sun ga meye a ciki ba, wannan shine kyautar da zai mata kafin aure bayan akwatunnanta da sauransu Sai da ta kara tabata sannan Najeeba ta buda bakinta da take ji ya mata nauyi a sanyaye ta furta" *AN GODE* da sauri suka kalleta jin AN Gode din da ta ce tamkar wace take magana da wani sa'anta bayan a hardace suka koya mata irin gidiyar da ta dace ta ringa yi masa a gaban mutane Ta buda bakinta zata yi magana ya daga mata hannu hakan ya saka ta sada kanta ta ringa neman afuwa Da yan yatsunsa ya nuna su tafi Du mikewa suka yi basu kamata ba, domin kuwa iya su ya yi nuni da su fita Tana jin alamun sun tafi ya saka ta dago da sauri dan gannin abinda ke faruwa A yanzun kam ba iya zuciyarta kadai bace ta fadi harta da ita kanta sai da ta ji zata zube a wajen kafin ta yi gagawar mikewa tsaye nufinta ta juya ta tafi, sai dai ta tsinkayo muryarsa kamar ba shi ba a hankali ya furta" zo Jikinta ne ya kara daukan bari Ta juyo tana kallonsa A zaunen da yake bai motsa ba sai dai irin kallon da yake mata ya isa ya halakata da tashin hankali Kafafuwanta ta ringa jin sunna kaita wajen da ta tabata zai summar da ita idan ta idasa Tana zuwa ta zube kasa hakan ya saka dubansa sadawa wajen da take tsugune Kallo ya kare mata, shi kadai ya san irin hukunce hukuncen da zai mata a rayuwa Bai ce komai ba sai da ya gama yi mata kakausan kallon da ya sakata jin zata fashe da kuka kafin a hankali ya furta " *TAFI* ai kamar jira take ta mike da sauri ta fita , tana fita ashe sunna jiranta suka kuma daukan hanya suka koma Ambulope din suka mikawa Anmy da Ummu dake zaune kafin ta shiga tube mata shigar nan tana mai yi mata maganar shin yaya aka yi ta furta iya kalmar nan a gabansa? Anmy ta saki murmushi a lokacin da ta gaakudan kudaden da aka rubuta a kan chek, da kyautar gida da kuma kyautar zinarin da aka fadi irin kirar kafin ta mikawa Ummu Murmushi itama ummu ta yi kafin ta mayarwa Anmy domin sam bata rike komai Na Najeebar dan ba zai yiwu ta diro kai tsaye a yanzu ta nuna itace uwar Najeeba ba Ita dai Najeeba shigewa ta yi ko tsayawa bata yi ta ga abinda suke mamaki da murnarsa ba, alwallah ta kara daurowa ta zo ta shiga sallah, kuka take har kanta da jikinta suka dume da wani irin zafi da ciwo, fadawa Allah take aa ita bata so kar a daura ........... (HOUM) *BABAR RANA* Ranar da zata haukata zukata da dama, ranar da yan jarida zasu samu abin yadawa, ranar da zukatan maza da dama zasu ji wani iri da madaukakin tashin hankalin jin inda ta fada Lale da yawa zasu ji inama, da yawa zasu ce dama ai yannayinta sai manyan ciki kuwa harda ambasador da soja da likitocinta uwa uba HUZAIFA, Ranar da labari zai hadu a waje uku, tun daga bangaren ZINARIA, NADIA, DA KUMA NAJEEBA, Jin labarin daga sama zai gigita da yawa, .........ku biyoni yar mutan niger Idan comment ya cikan gida zan yi na gobe, idan bai cikan ba sai nace Allah ya sada mu da alkhairi i.a *Masha Allah*🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 36 A yau ta kasance ranar asabar ce, Garin damagaram bai taba daukan harama irin na yau ba Samari da yan mata, datijai da tsofafi, kar harta yara kanana idan suka samu hanyar fita sun fece zuwa baban filin da ake babar tadar wasan kaho An shirya wasan kaho da sukuwa takanas saboda auren nan An yada maganar daurin auren nan ne a gidan redio da TV cewar Sarki zai kara auren yan matala tsala tsala kwaya biyu duda yan matan ba'a fadi ko su waye ba, sai dai maman NADIA da Nadia du sun baza cewar itace dayar, su kansu sun kasa kunne su ji wacece dayar Gaya kuwa ba sai an gayata ba, domin wajen ya samu halartar manyan baki na mamaki gidan sarki kara cika yake tun a jiya har zuwa yau cikin bakin kuwa harda su *MAI MARTABA SARKIN AGADEZ, DA MATANSA BAKI DAYA, DA YARONSA YARIMA* Tun da suka zo, GIMBIYA mahaifiyar ZINARIA ta tare a bangarenta suka kile tare da sauran y'ayanta mata suka shiga hada hadar sa ji sa ganni sai dannar Zinaria suke wace take neman ficewa a hayacinta maimaitawa take ba zata iya raba mijinta da sarautar nan da wata halita ba Yayarta guda kuwa ta fita cikin mutane dan ta samo rahoton dayar kuwa yar gidan waye? Domin tuni Nadia ta tona kanta ita da uwarta wa'inda basu san tana cikin amaren da za'a kawo gidan sarauta ba daidaiku ne domin ta karbi abin da hannu bibiyu, bata taba tunanin ita Nadia zata tare a matsayin amaryar mai martaba, ita zata ga fuskar mai martaba, takan yi daria ta furta" Najee, ina kika shige, yau daukaka ta tardoni a gida ni zan zama matar abokin gabarki, kar ki damu kawata zan shirya ku! Bangaren Anmy hankalinta ya so rabuwa biyu, sai dai mahaifiyar Najeeba ta kaleta ido cikin ido ta ce" idan har kika yarda shiriritar yarki ta saka maki damuwa to fa ta samu nasara a kanki, ki gane tana kara langwabewa du idan kin shigo ne, ki zo ki kula da baki ki barta ta gama shan karin ruwan, idan lokacin fitar da ita ya yi za'a fitar da ita koda a sume ne a jinginar da ita, ban taba gannin bataciyar ya irin yarku ba! Kun wani rikice dan tana abu nan Abihnta har ni yake fadawa magana wai ina ruwana da ita, han Murmushi kawai Anmy ta yi, domin a lokacin da aka basu damar su shiga su duka su kara ganninta a jiya ne suka yi kicibis
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191