Chapter 22
Chapter 22
message din ta shiga, nan ta fara cin karo da message din samarinta kala daban daban Ciki kuwa harda masu shaida kata sun kasa hakura sun je gidan ake shaida masu rasuwar yarima ashe dan yayanta ne Wasu sun tsaya iya gaisuwa Wasun kuwa cikin ikon Allah ta ringa bin message dinsu tana zaro ido jin sun je har fadar gaisuwa Bata san lokacin da ta furta" uban wa ya aike ku? Da sunnan wa? Kuka ce wajen wa kuka zo? Kafafuwanta ta mike ta mayar da kanta baya, gashin kanta du ya bazu saman bed din tana kikifta ido Cen ta yi tsai da ranta, a hankali ta ce" NAJEEBA shin ubankine da zaki ringa rikicewa dan kawai ya amsar maki waya ko dan kawai ya samu ribar an zo an masa gaisuwa? Nan Abih ya san kinada samari, Dayabuma haka sun yanka ki ne? Dago kanta ta yi da irin duban nan na basawa ta juya kwayar idannuwanta masu girman gaske kafin ta furta" ke allura kike cikin ruwa, dole sai kin yi samari zaki iya fitar da gwaninki, bai huce yace ya hada kananun wayoyinmu zai yi bibcike kamar yanda ya saba lokaci zuwa lokaci Ko kuma dan sirikinsa na son aunty Zahrau zai hada dan ya goge du wata alakarta da wani? Huci ta furzar ta ce" ke koma menene bashi da hurumi da tarin samarinki! Idan kuwa yauma zai bi ki da kallon kyama da tsanar ne halas kema ai kina da idannuwan! Haka ta yi ta zama har kusan magarib Lokacin ne Zahrau ta shigo ta karsa inda take zaune itama ta zauna jikinta a sanyaye Dubanta ta yi, sai ta ji itama jikin nata ya yi sanyi A hankali ta dora hannunta saman hannunta na dama ta kara sanyaya muryarta ta ce" idan har kin san bakya so, idan har kin ji bai maki ba, idan har bakya ra'ayin aure ki zauna a gidan sarauta, idan har maganar yanada mata biyu ke kayar maki da gaba har ya kai kina jin ba zaki iya jurewa ba Dan shiru ta yi kafin ta tsareta da ido ta ce" *Kar ki amince* Ajiyar zuciya Zahrau ta sauke ta ce" aman sai na ga su Abih sunna murna da hakan, idan na tashi kai tsaye na nuna bana so yaya kike gannin zasu ji a ransu? NAJEEBA ta yi kara fuskantarta ta ce" kwarai ba zasu ji dadi ba duba da yanzu abinda suka sako gaba burinsu su yi mana aure da daidaya Hannunta dayan ta riko tana dan murzawa ta ce" to aman ina anfanin ki je ki kasa zama ki dawo? Koda hakuri kikai kika zauna kina shan wahala kina tunanin zasu ci gaba da jin dadin hadin nasu ne? Hannunta ta kai wajen habarta ta dan dago ta ce" Aunty, baki dayanmu ina mana fatan mu auri mazan da muke so kuma suke son mu Na tabata su ne zasu fi gannin darajarmu, zasu ji tsoron rasa mu, zasu kula da lamarinmu Mu kuma na tabata tare da su ne zamu yi hakuri mai inganci, zamu yi biyaya ke aunty mu bautu ba tare da mu kanmu mun ankara cewa vautuwar muke ba cike da farin ciki da nutsuwar zuciya Ajiyar zuciya ta sauke ta ce" abin ne akiy gigita Kin ga zinaria yanda take a hakama ta tsane mu ina da na auri ubanta? Kin dai taba gannin mahaifiyarta matar kyankyamin bakin mutun take ita kanta ta cenza daga buzuwa ta koma balaraba dan ta tsanu jinsin baki Murmushi NAJEEBA ta yi tana lakatar mata hanci ta ce" wannan du bana so su zamo damuwar da zasu hanna ki auren Mai martaba sarkin Agadez ZULAIHAT da kike magana a gaban idannuwanki idan ubanta na magana tana iya daga kanta ne? To da izinin Allah idan kika auri ubanta ta nuna ba zaku yi zaman lafiya ba dolenta zata yiwa uwarta biyaya dan ba ke ba ko ni nan na zama auntynta Ta karashe tana dage mata gira guda hakan ya saka Zahrau sakin yar daria tana jan kuncin Najeeba Najeeba ta yi murmushi ta ce" matarsa kuwa meye hadinki da ita? Idan ita tana kyankyaminki, mijinta kuwa ya ga abin so kuma sai ta yi mamakin bakar fatar nan jinnin shuwa arab ta firgitata a lokacin da mijinta ya zama baya iya yi sai da yar duma dumar Abih Ta karashe tana mai shigar Zahraun da cakulkuli Ai kuwa nan suka cakule sunna cakulkuli sunna kyakyata daria kamar ba su ba Sai da sukai sallah suka ringa shiga wanka Kayan mak up ta baje saman cafet din dakin Anmy Cikin nutsuwa ta ringa gyarawa yayun nata fuskokinsa cikin simple mak up mai tafe da tsarin kalar fatarsu daidai da kowace Nan da nan sirrin tsarin kyansu ya fito Baki dayansu Lafayar ce suka nanada wace ta sha turaran wuta mai balakin kanshi Wajen saka alkyabar kuwa NAJEEBA ta yi tsaki ya fi a irga sannan ta dora nata Yan matan fitowa sukai reras su hudu da su kamar ka sace su ka gudu Tsayinsu ya kasance da kadan kadan suka fi junna, Yannayin jikinsu ne ya bambanta da kalar fatarsu dan wata ta fi wata haske, bakin wata ya fi na wata fizga aman fuskarsu kamarsu daya ciki kuwa har irin lebunnansu daya Jeruwa sukai NAJEEBA ta kashe masu hoto da Iphone dinta suka fito das da su a hoton kamar wasu amaren sarakuna wato gimbiyoyi Zahrau jinta take cikin nutsuwa cikin alkyabar, dadinta take ji sosai A haka suka firfito sukaiwa Anmy salama Message din Ambassador din Niger wanda ke zaune a kani ne ya shigo wayarta cewa ya zo fadar yana zaune da mutane ita kawai yake jura yau ba zai iya baci ba sai sun hadu Murmushi ta yi bayan ta karanta bata bashi amsa ba, sannan sam ta sha'afa shi din bata masa kashedin kar ya kirayi numberta na Airtel ba, hasalima saka wayar ta yi a jirgi dan bata so a gaban manya ta yi ta samun kira dan ta tabata tana dagawa abin zai zama magana Sunna tsakar FADA ne, wajen ya dauki hasken fitilu ne ga kuma hasken sarakunnan dake walwali Wajen a zagaye yake su kuwa su biyu sun tsaya dan nesa sunna zantawa Tun daga nesa dogarai ke sanar da zuwansu da kirari da komai tamkat su dinma y'ayan sarautar A hankali ya juyo dubansa wajensu dan gannin shin sun saka alkyabar yanzu ko basu saka din ba? Gannin sun saka ya saka shi maida dubansa wajen mai martaba Ga mamakinsa sai ya ga ya fi shi bada hankali kansu Murmushi ya yi a ransa yana furta ikon Allah A dazu karara Abih ya nuna masa irin rigimar da ta faru tsakanin Zahraun da tsoron manemin aurenta Cikin ikon Allah yana buda baki sai ya yi murmushi ya ce" dama ba mijinta babe shi yasa Allah ya kawar da shi daga rayuwarta kafin mai wajen ya iso Kuma dubansu ya yo kadan gannin sun dakata , sai da ya sha iska ya dan dago hannayensa ya yafito su NAJEEBA ta tabe baminta a ranta fadi take" irin ga yan gidansan nan, ahi ba zai yi mana magana ba mai dunkum kawai! Irin yanda
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191