Chapter 151
Chapter 151
dai ya rufe har hancinsa kamar yanda ya saba sai idannuwansa kawai ake gani Juyowa ya yi ya sauke dubansa a kanta, gannin fatar idannuwanta na motsi ya saka shi dan sakin murmushi a boye sannan ya shiga takawa har gaban gadon ya ja ya tsaya Jin shiru shiru ba motsin kimtsawa sai ta buda idannuwanta Ai kuwa da wani irin sauri ta mayar ta rufe har tana tura bakinta A hankali ya ce" shine zaki ringa kallona ina saka kaya ko baki koshi na?" Da sauri ta kuma buda idannuwanta, sai dai wannan karron ba kallonsa ta yi ba, gefe guda take kallo a tsorace take girgiza masa kanta, muryarta na rawa rawa ta ce" wajen AMMI nake son zuwa, ka ga yama ta yi gashi bani da kaya a nan " Bakinsa ya tabe ya dan daga kafadunsa sannan ya juya a hankali ya kama hanyar ficewa Da sauri ta so yinkurawa ta tashi, sai dai bata idasa hakan ba ta koma da wani irin saurin tana sakin yar kara tana rufe idannuwanta, du irin yanda ya gasata tamkar masa ya juyata ciki da bai bai hannata jin kamar zata mutu dan azaba ba, bata taba sannin wannan mutumen *MAGE* ne ba sai yau, da dariya da shafa da laluma ya yi mata damkar da zai iya halakata Ba zata iya yarda ya tafiarsa ya barta a wajen nan sannan ya dawo ya sameta ya idasa halakata a daren nan kwaya daya da ya yi mata saura na amarci, a gaskiya ta daina mamakin irin ihun da Nadia ta ringa yi, sannan ta ji takaicin Zinaria dake kishi da wannan abin, wahalar? Tashin hankalin? Azabar? Kai gaskiya bariki hauka ne, a haka yan bariki ke rayuwa da maza kala daban daban? Wani daidai su wani ya girme masu, a haka su kamu da cutar kaikayo da sauransu (Allah ka shirye mi, ka rufa mana asiri, ka shiryi zuri'armu , ba dan halayanmu ba, ba dan wata ibadarmu ba, Alfarmar fiyayen halita da alkur'ani, ka raba mu da zina koda ta ido ce, ko wace iri ce), ita bata ga abinda zata yiwa kishi ba in dai ba dan dan kyan nasa da dan kudin nasa da dan farin nasa ba, to meye abin kishin? An ce mata shi sukewa kishi, ashe kuwa mata basu san ciwon kansu ba? Ita kam gaskiya ya fi karfinta, gaskiya sam ya fi karfinta... A hankali ta idasa saukowa ta shiga bin bango bayan ta idasa zuge zif dinta ta rufe bayanta da kyau Zama ta yi waje guda ta ringa sauke ajiyar hutawa, zamanma ba wai rasras ne ta yi shi ba, baki dqyanta dan dosanuwa ne ta yi a babar kujerar dake da wani irin tsari ta dafa hannayenta suka tatareta tana kara rintse ido Sama sama ta ringa jin magana, ta yi dan tsai dan jin maganar ta dan lafa sai kuma ta ganshi ya shigo da wani irin sauri Da kallo ta bi shi a dan tsorace gannin abinda ya dauka a hannunsa ya kuma ficewa tamkar bai kula da ita a zaune ba Irin yanda yannayinsa ya nuna tashin hankali sai du hankalinta ya tashi A hankali ta kuma cicibawa da kyar ta mike tana jin wata irin juwa na zuwar mata na yinwar da ya gama cinye du wani dan abincin dake cikinta ta nufi fallon Bayansa take hange, yana tsaye hannunsa daya a goye a bayan nasa , sai mutane biyu da take jin kukan daya, dayan kuwa kansa sade yana ta murza hannayenta ya kasa wani motsi kirki A hankali take kara matsowa, sai dai bata idasa matsowar ba ta fara fahimtar matar dake zaune, hakan ya sa gabanta yankewa ya fadi Muryar jakadiyar sarki ke neman iso, Mai tsaya wata wata ba ya bada damar shigowa Mutanen da suka shigo dauke da mutun ne ya saka Najeeba ja ta tsaya gabanta na dokawa A lokacin da suka shinfideta a wajen da ya nuna sunna ta kakareta da alkyabarta ya saka Najeeba jin kafafuwanta sun fara rawa sosai da sosai Sai da suka fita sannan ya karasa wajen da mamanta ke son isawa aman mijinta ya riketa, ba dan komai ba kuwa sai dan kasancewarsu a gaban mai Damagaram, koma menene basu da damar idasawa wajen nan a irin wannan lokacin har sai an basu dama, duda kuwa y'qrsu ce ta cikinsu, shi din ai sarkinsu ne Alkyabar tata ya yaye, lokaci daya idannuwansa suka sauka a wajen kafafuwanta da suka yi wani irin sundum Da sauri ya shiga bin kafafuwan da kallo har Allah ya saukar da dubansa a wajen da ya ga wasu yan kannanun kofofi biyu da suke shige da yan tiloli kananu sosai A hankali ya kara kurewa wajen da kallo nan ya fahimci san hakori ne na macijin da ya yi sara, sara kuwa irin ta kokowa A hankali ya kara dukawa, bai taba daidai wajen ba sai kara kusanta dubansa da ya yi sosai da sosai, sam ba alamun rai a tatare da ita aman bai yi gagawar sarewa ba har sai da idannuwansa suka sauka a irin yannayin kofar Da wani irin sauri ya mike ya yi wajen jakar nan da ya dauko daga daki ya ajiyeta ya budeta Adu'a yake a kasan zuciyarsa Allah ya sa saran bai kai tsayin minti arba'in da biyar ba, sara be na maciji mai kala biyu, iein macijin nan mai kalar ash color da baki, irinsa ke dauke da hakora daya ya fi daya girma, hakoran daya ya dan fi daya tsayi , mai tsayin shike da tsini, wanda bashi da tsayin kuwa shine mai kakauran waje Hakan ke sakawa ana iya gane cizonsu idan aka ga yar karamar kofofin daya ta dan fi daya girma, sannan idan ya yi sara yakan sumar da mutun ne, summa mai tsananin dake nuna tamkar mutun ya mutu ne, sai dai a hankali mutun ke kara nisa, idan har aka dauki lokacin nan ba'a yi gagawar tsayar da dafin ba, ko aka sadaka da asibiti suka yi gagawar yi maka nasu dabarun ba lalle kana iya rasa ranka Wata aska ce ya ciro mai kaifin balaki sannan yar siririya ce Bai tsaya wata wata ba ya kamo kafar nan wajen gwabrinta ya daidaita askar nan tun daga gaban saran ya shiga yin baya baya da shi yana kara sauka Wani irin bakin jiki ne ke fitowa mai tsarara, har ya kai wajen da normal color din jinni ta fito sannan cikin wani saurin ya kuma huda dayar kofar har ya kai wajen da ya tsaya shima inda kamar yanda suke da bambanci haka yannayin yaduwarsu take a jikin dan adam Buda wata kwalba ya yi mai dauke da alcohol na asibiti ya dauki auduga da sauri sauri ya zuba alcohol din nan wanda hakan ya saka baki daya wajen ya shiga wani bori tamkar ana kone wajen kafin ya lafa sai wajen ya yi fari fat har ana gannin dan nama naman wajen hakan na nufin wajen ya wanku tas tas tas kennan Bai yi kasa da gwuiwa ba ya saka audugar nan ya ringa wanke wajen da wanki na kirki wanda ke darzar wajen sosai A hankali ya dago ya sauke dubansa a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191