Chapter 61
Chapter 61
doron kasa a lokacin da na fara shiga rudanin anya irin rikon da na yiwa iyayenku Allah ba zai jarabceni ta fannin zamanku a gabana haka ba?, sai na ringa kai kukana wajensa ina fada masa cewar kar ya kunyatamin ku, kar ya jarabeku da laifukana, ya dora min jarabawar a kaina komai girmanta ya sanyaya maku domin ku din baku ji ba baku gani ba hasalima halayana sun kasance masu saka ku fita a hayacinku lokuta da dama Murmushi ya saki ya dora da fadin" ina fatan yanda na ga naki, na ga na sauran har zuwa kan Nusaiba Ina adu'ar gidan aurenki ya kasance gidan da idan kin shiga in sha Allahu ba za'a fitar da ke ba har sai dai idan gawarki ce zata fito Da sauri Ummulkhair ta kalle shi da mamakinsa, sai kuma ta mayar da kanta ta sada Murmushi hakan ya bashi har ya kasance ya furta" ummu, dole na so kaina, ban san haka iyayen matan da na ringa yankawa tikiten zawarci suke ringa ji ba sai da na ji an shafa fatiyar daurin auren y'ata, sai abu biyu suka diro min lokaci daya tarin girmamen farin ciki da matsanancin faduwar gaban idanfa aka maido min ita? Sai na samu kaina da kebancewa na kai sujada na godewa Allah sannan na roke shi aa, ni kam kar na ga haka a ahalina Ya kara tausasa muryarsa ya ci gaba da fadin" Zahrau, kina da saukin hali da biyaya, ki kara jajircewa dan gannin kin kai ga ci a gidan mijinki, ki rike adininki, kar ki yi wasa da ibadarki in sha Allahu komai zai zo da sauki Kar ki yarda ki yi sake da su azkhar dinki duda na san dama ba mai wasan bace aman ki kara a kan na da, ke kin san rayuwar gidan sarauta daban take da rayuwar da ba ta gidan sarauta ba, yau ko dan zaki kebance a wajen da ba yan uwanki ba ni ba anmy dinku dole abin ya zo maki da wahala Aman idan kika kwontar da hankalinki haka ne aure ya gaji haka ba inda baya kai mutun Kanta ta ringa gyadawa kafin ya miko masu hannayensa Baki daya suka karasa jikinsa suka dodora kawunansu a jikinsa shi kuwa ya lumshe idannuwansa yana hangen abubuwa a gabansa masu yawa, da farko dai yana jin wani abu na kayar masa da gaba haka kawai, sai kuma burin da ya ci dan gannin ya gyara rayuwarsa shi kansa kafin a kai ga y'ayan nasa, dan kuwa ya dauki hanyar da zai gyara irin zamansa da kowama , in sha Allahu zai je ya kara bibiyar matan da ya saka idan ya samu wa'inda basu yi aure ba har yanzu ya kasance sunna da kyawawan halaya zai nemi aurensu ya dawo da su cikin ahalinsa su zauna Tabas ba zai saki Mardiya ba domin ya tabata Mardiya kam kadararsa ce A haka Anmy ta idasa fitar da abubuwan da ta tanada sannan suka mike du suka dadauka Kuka ne ya kwacewa Zahrau ta jimke hannayen Anmy Anmy bata hannata ba sai kara sakata a jikinta da ta yi, a hankali ta shiga rada mata" mamanki na agadez, tana anguwar kara kara na saka an binciko min cewar a cen ta yi aure tana zaune da y'ayanta uku, abin farin cikin mutumen da take aure jajirtacen mutun ne mai tsoron Allah sannan shi ke bada karatu a fada, in sha Allahu kin fita daga cikin dangi zaki je wajen dangi ne, mun gama magana da uta yanzun dan ta fadan tana ta kiran Abihnki ya ki yarda ya daga , na gama bincikena in sha Allahu ba komai ku je kawai Sai ta samu kanta da jin sasauci duda ba wata uwar shakuwa bace suka yi da mahaifiyar tata, aman sukan dan gaisa lokaci zuwa lokaci, bata san inda take aure ba sai yanzu hakan kuma ya mata dadi dan ko ba komai ta san ba zata rasa wasu yan uwan a cen ba duda family MUTALAB ba wanda zai kai zuciyarta irinsu Mota daya tal ce, ba tambarin shaida ko su waye a cikinta kamar yanda motocin suke dauke da tamburan gidan sarki da farin sunnansa Motar baka ce wulik sai sheki take sannan madubanta bakake ne wulik ba'a gannin na ciki ko kadan Bayan motar suka bude aka sakata a tsakiya yan uwanta du suka shige gefe da gefe Hannun Najeeba Anmy ta damko a sanyaye ta ce" na zuba masu tarbanku, na zuba datijan da nake baiwa amana sun bazu a cikin gidan Kar ku manta gidan sarauta na dauke da hatsari, kar ku manta inda zaku je ku din baki ne sannan bakin dake tafe da abinda kila wa kala ne idan ana so Ku kasance masu saka ido da adu'a, NAJEEBA kar na ji labarin fada a cikin tafiar Kanta ta ringa gyadawa tana ta murmushi har Anmy ta gama fada mata abinda ta tabata Ummu ce ya dace a fadawa aman da yake utane uwar fada sai ake fada mata Tana juyi kanta dan rufo motar sai da gabanta ya tsinke ya fadi Wanda ke zaune wajen direba ne idannuwansu suka hadu , a ranta ta furta: *DUNKUM* Gefensa kuwa sarkin garin Agadez ne Da sauri ta sada kanta tana mai kara nutsuwa, lalle a yanzun ta yarda akoy gagarumin abinda ya saka Dunkum biye wannan aure da tarin taka tsantsan Sai ta kara rike hannun yar uwarta tana mai tofa adu'a Wayar Ummu ce ta yi kuka DAYABU ne da ya rigayesu zuwa aeroport din dan tabatar da wajen zamansu a jirgin da zai tashi nan da yan mintuna ne ke tambayarta sun fito ne? Ta tabatar masa da sun fito sannan ya kali shugabar wajen dake tsaye dan hanya za'a buda sai sun dangana da cikin wajen da baban wajen ne ke zuwa da motarsa kafin su fito sannan sai an zuba dukan passinger sannan su shiga VIP dan gudun ido da daukan hankali kansu Tun da ya dauki hanya ya shiga falfala gudu da motar kamar wani gagarumin direba Sarafata ya yi cikin kwarewar da zai iya sarafa kujerar mulkinsa har ya sada su da wajen shiga jirgin Sun kai minti ashirin a zaune kafin suke fitowa Kukan dai take du sun damu da kukan nata sosai shi dai gaba ya yi sarki na biye da shi suka gama magana da Dayabu sannan suka shiga hawa Dayabu kasa tsayawa ya yi su yi salama domin shi dama mai rauni ne a kan yan kannen nasa sai kawai ya yi masu nuni da zasu yi waya ya gudu wajen motar da sarkin ya zo da ita yana hangensu sai da suka shige aka dan samu minti goma sannan kofar ta daga ta rufe sai fatan sauka lafia Basu wani jima ba suka sauka lafia a garin Agadez Nanma a wata motar suka nufi masarautar wace sunna karasawa aka basu damar shiga dan da waya ya shaida masu a bude hanya Direct bangarensa ya nufa da motar da su baki daya a ciki Sai da suka gama zama su dukansu zama irin na hutu a tafkeken falonsa mai adon Abzinawa sannan ya aika sako wa matansa biyu kan yana falo
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191