Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 113

Chapter 113

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
Download Book

ji kwalah na taruwa a cikin idannuwan nata A hankali ta lumshe su domin ta yarda , idannuwansa sunna dauke da wani sirri na daban sai dai gagar jikinta ba zata tsaya daga kusantarsa ba Sai da ta kusa gareshi kafin ta cire dubanta daga wajensa ta maida wajen Nadia Murmushi ta kakaro a hankali ta furta" *Asalamu alaikum* Da sauri Nadia ta dago dan duban fuskarta, kuma sada kanta ta yi kasa sosai dan jin tsoronta take har ranta Muryarta na rawa ta furta" Amen wa alaiki salam Dubansa ya cire daga kan NAJEEBAR ya kai wajen Nadia , kwarai ya yi mamakin yanda a bayane take barin jikin tsoron kalonta, kuma kallon NAJEEBA ya zo yo a tunaninsa stil tana tsaye somin kamshin turarenta na nan, sai dai ya ga ta je wajen zama ta zauna, kafafuwanta ya bi da kallo, takalman dake jikinsu ya bi da kallo Neman izinin shigowar da ake ne ya saka shi lumshe idannuwansa ya maida dubansa bakin hanyar Sai da aka dauki minutes kamar biyu kafin ya yi gyaran murya. Jakadiya ce ta bayanna a duke sosai ta furta" ALLAH ya taimake ka, ZINARIA na kwonce zazabi ke damunta, shine GIMBIYA ta umarceni na isar da sakon gaisuwa sannan na shaida cewar ba zata samu halartar taron yau ba, tana neman alfarmar a matsa shi zuwa gaba Kansa ya maida ya jinginar jikin kujerar da yake zaune, Idannuwansa ya lumshe a kasan zuciyarsa yana furta" Ba zata kwontar da hankalinta ba?, me ya sa ta cika daukan lamarin duniya da zafi? Shi bai ga abin tada hankali dan an maka kishiya ba, kishiyoyinma yara kanana zata wani fitini kanta, zuwansa biyu da kansa har bangarenta, sai tarota yan uwanta suke ta saka sun tare bayan du da mazajensu aman sun kasa tafia domin nunawa take kamar zata mutu, Idannuwansa ya bude da yan yatsunsa ya salameta hakan ya sa ta yi ta godiya kafin ta tafi. Sai da ta zauna ta ji wata irin kunya ta lulube zuciyarta hakan ya sa ta kama lebenta na kasa ta lumshe idannuwanta tana dan tsotsa Jin shirun ya yi yawa ya saka Nadia dago dubanta A kan Najeeba ta fara dorawa Lale ita tana dauke da farar fata, Najeeba kuwa bakar fata aman bata taba gannin kalar fatar dake birgeta irin ta Najeeba ba, yanzun sai take gannin Fatar tata ta kara wani fasowa Inama ace zata saurareta? Inama ace zata iya samun kwarin gwuiwar tunkararta? A hankali ta kai dubanta wajen Sultan, Ita kam rayuwar sarauta ta fara bata wahala ba magana, shiru d'in nan na menene? Tana kai dubanta ta ga idannuwansa kamar a lumshe suke aman kasa kasa a kan Najeeba suke, wannan kallon, wannan kallon shine kallon da Najeeba ke yawan fadi cewar yana tsareta da kallon tsana ko wani kallo ne daban? Ita sai take fasara kallon nan a matsayin irin kallon da yake mata idan yana cikin hali na zai je gareta Kanta ta k'ara sadawa ganin daga yanda yake, idanuwan nasa a kan Najeebar ya budi bakinsa a hankali ya furta" *Zaman yau ba zai yiwu ba, sai dai zuwa lokacin da Zinaria ta samu lafia*." Dan saurarawa ya yo kafin ya dago dubansa ya cire daga kanta ya d'ora kan Nadia , wanda hakan ya fadar mata da gaba domin tuni launin idannuwansa sun canza kala Ya furta" *Zaku iya tafia*." Yana kai Aya ita ta fara mikewa, a hankali kasa kasa ya kuma dora idannuwansa a kan bayanta, Da sauri ya rintse lokaci daya kansa ya sara masa *WHY? WHY? ZALAMARKI TA HANA MAKI HAKURIN LOKACIN DA ZAKI MORI HAKAN YA ZO GAREKI?* Ya tsinci zuciyarsa na tambayarsa Bai iya cire dubansa ba sai da ya ga ta amshi Alkyabar nan kafin ya cire kansa ya mika hannunsa ya rike na Nadia Gabanta ne ya fadi, yau take kare kwana a bangarensa, aman ji take dama ya sawake mata kwanan yau Ta kasa sabawa, kwata kwata ta kasa sabawa Bata yi rayuwar biye biyen maza ba, tabas sun kasance masu saka kannanun kaya aman sam rayuwar bin maza ba nasu bane Ita, bata fiya kallon BP ba, sannan ba mai karance karance bace Kwarai lamarin nan ke bata wahala, har yau kuwa tun kallo daya da ta masa ta kasa kuma masa wani irin kallon na tsanaki Idan ya yi tsaye a gabanta nan da nan take rikicewa, tsoronsa take ita kam kwarai da gaske Bayan komawarsu wani zaman hiran suka bude kafin ta amsa kiran Anmy ta sakata bacin wuri wand ata yi hakan ne dan gobe itace da daukan girki Lamo ta yi saman bed, a hankali take shafa gashin jikin matashin kan dake ajiye Idannuwanta ta lumshe kafin ta kuma budewa ta kai dubanta saman yan yatsunta Hawaye ne suka bi gefen idannuwanta a hankali ta furta" *Yau gani da auren farin mutun, mai sarauta, mai takama, mai jin wahalar magana, wanda ya tsane ni, mai mata biyu bayana* Dan murmushi ta yi tana juyawa cikin bargonta a hankali ta furta" *ABIN DARIA* A yau da safe da murna Nadia ta bar bangaren Sultan, duda a jiyan ba wani tabata ya yi ba domin haka ya kwonta sukuku da shi , kwata kwatama a zaman da ta yi a bangarensa na sati daya cif sau uku kadai ya zo mata,kwanakin da ta sha matukar wahala a wajen angon nata, domin kuwa ya kasance du idan zai kawo mata ziyara gabanta ke kwonci kwonci ya fadi ita kuwa sai ta kasa rufe bakinta ta yi ta kurma ihu tana neman agaji da neman yanda zata yi ya sauka da wuri Sannan tabas ta yarda sarauta wani lamari ne na Allah mai girman gaske da wuyar fasara. Komai da ido, da hannu ko da kansa yake nuni Sai idan yana son nuna ya ji dadi yakan dan yi wani killer smile Bayan ta koma bangarenta Aunty ta amsa kiransa Wani dan akwati ne ya bata a hankali ya furta" Allah ya bamu zaman lafia Da amen amen ta amsa kafin ta baro bangaren cike da farin ciki da annashuwa, tana tunanin yanda zata yi ta koma gida, itafa walahi ta ga waje A cikin satin nan ba abinda suke tsakaninta da yan uwanta sai zama sunna debewa junna kewa Wani irin karfin gwuiwa ta ringa ji yana kara shigarta, wani irin tabacin decision dinta na kara zama a kasan zuciyarta Bangaren anmy bata daina tsumamata ba wanda hakan har mamaki yake bata, domin akoy lokacin da ta ce" Anmy, shi abin nan yaushe za'a daina shi? Sai Anmy ta ce" Jannuh, ba za'a taba daina shi ba koda kuwa Allah ya albarkaceki da samun ciki, domin bashi da matsala ga lafia, sai dai ma ya kara maki lafiar, Najeeba, mace ko me take takama da shi sai da gyara, baki ga yanda yanzu Zahra ke dauka da kanta ta kimtsa kanta ba? Ai sannin darajar abin da ta yi ne Ita dai murmushi kawai ta yi wai ciki, ciki fa? Da wa? Ko kare mata kallo da ya yi ya shamaceta ne, macuci kawai azalumi mai fuska biyu!, sam ta fasa gardamar amsar gyara ko shan dadadan nonon rakumin da ake mata hade hade a

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191