Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 20

Chapter 20

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

zai saka watarana a yanka maki bakin nan naki gutsi gutsi, ni ba zan manta lokacin da suke hawa dawakai da yaya ba, a lokacinma ya girmi yaya a girman jiki sosai har yaya na nemansa da rigima yana ce masa an hura shi shi din kyankyasar inji ne, shi kuwa yakan ce da yaya shi kuwa dan tamowa ne Sannanma ina ruwanmu ne muna cikin gidansu muna irin magangannun nan idan ya ji kun san da zai iya sakawa a dauke mu ya halaka mu shikenan ko? NAJEEBA ta koma ta kwonta tana kada kafarta ta ce" ina tausayawa talakawansa ne, kin ga ya ci ya cinye ya tayar da kai Turaran nan da yake anfani da shi sai da ya cinye min tanadina na shekara biyu a paris bayan kun san nima mai kudi ce Ta karashe tana kanne ido daya ta ci gaba da fadin" ku duba ku ga irin yanda fallonsa yake, Ac ban san adadin ko nawa bane, labulayen da karafunnan labulayen dakin nan sai ka rantse ba a africa bane, Cafet din falon, da kujerun falon kadai ya isa ya haukata wanda bai taba fita ba Duba ki ga irin dankara dankaran TV da windows da maficin nan dake kyali wanda aka ce da ruwan zinari ake wanke shi Kausasa dubanta ta yi ta ce" ku kun san me nake nufi da ruwan zinari dan irin tsadar da wankin sarka yake a kasar nan! Zobunnan hannunsa, da agogon hannunsa da takalmin kafarsa da shadar jikinsa da zubin da ake yiwa suturunsa kan sakani tunanin anya y'ayan mutane dake bata ba mafiya mai garin garin yake ba? Zuwa lokacin Ummulkhair mayafinta ta dauka ta ce" kun ga, ba'ai min aure ba bale na haihu na haifi mai min adu'a, haka kawai na zauna a je wani tsanwan kuda ya kai labarin nan kunnayen fadawansama ba shi ba walahi sai sun ci ubanmu ko kannensa muke ba cousins dinsa ba Tsakaninki da Allah NAJEEBA mutumen da ake yiwa maganar adalci wanda mutane suka shaida ake yabonsa ke jarababiya har kika iya kurewa rayuwarsa kallo kina neman masa shari? NAJEEBA ta mike zaune tana kallon Ummulkhair ta ce" Ummu, wata uku fa kika bani a duniya kin ga yaya baya nan idan kika kuma zagina Allah sai na mare ki! Kuma ai ba shari na masa ba gaskiya na fada da yake hararena yana min kallon tsana me na masa yo ni bayan shi da kudaden talakawa yake takama? Ni kuwa neman na kaina nake walahi! Zahrau ta girgiza kai ta ce" Allah ya shirye ki NAJEEBA, aman shi yaya SHAHEED din ne zaki ce ya dogara da kudin masarauta? Mutumen da shi ke zuba dukiyarsa dan gyaran gidan nan da kuma talafin gajiyayu da talakawansa? Najeeba kin kuwa san meye aikinsa? Kin kuwa san shagon kasuwanci nawa ya malaka wanda idan aka siyar da daya zai isheki rayuwar duniya? Kuma ma wannan falon ai ba ainahin falonsa na dayan bangaren da yake hutawa bane Baki san a wancen bangaren yaya yace harda su picsine, da wajen hutawa rikake? Da jardin da komai, shi ke fada min Sarki Shaheed sarki ne mai adakci wanda idan zai kwonta yake cike da damuwar shin yaya talakawansa zasu kwonta baci? Ke ba kyau tone tonen alkahairain mutun idan har yana yi domin Allah aman mutumen nan ya yi nisan da ba zaki iya fita cikin garinsa ki zage shi baki samu wani ya dauke numfashinki ba dan sunna kishinsa A gidan redio kin ji me ake fada kuwa? An jima ba'a yi sarkin da talakawa ke kishinsa suke kishin komai nasa suke kare komai nasa irin sarki SHAHEED, ke ina alfaharin kasancewata yar uwar bawan Allahn nan dan kasaitarsa ba ara ya yi a jinninsa take! Bakinta ta tabe ta koma ta kwonta saman bed din ta yi lamo A hankali ta ce" kun san shan koko bukatar rai, abin dauka dauka ne Sai da ta ja numfashi kamar zata yi baci ta buda idannuwanta ta ce" *ni sam bai min bane, sai nake jin na tsane shi sosai!* Itama Zahraun mikewa ta yi a kusa fa ita tana juya kanta ta lunshe idannuwanta inda Ummulkhair ta fita ta shiga zaga gidan ita kuwa Ummukulsum ta he ta harhada sauran baki dayansu sukai cikin falon cin abinci ta shiga zuzuba masu dan su ci abinci Aba ne biye da Anmy sai yaya DAYABU a bayansu suka shigo falon Mutanen Falon suka ringa gaishe su sunna fita dan sun ga yannayin na Anmy da alamun magana zasu yi da dan uwan nata da kuma y'Ayansa Zama suka yi ita kuwa ta shige ciki wajen yaran dan ta san sunna ciki Karar bude kofar ya saka su tashi da sauri NAJEEBA ta saki murmushi ta ce" Anmy ki rufa min asiri ki bani wayata na bude na ji yaya shagona da jama'ata kin ji? Anmy ta zabga mata harara ta ce" ku fito Tana fada ta juya ta fita suka kalli junna Zahrau ta ce" Allah dai ya sa ba laifi kika yi ba NAJEEBA NAJEEBA ta tabe baki tana sauko da kafarta ta fara fita Du an tataro sauran sun layi kamar yanda suke yi idan sun san sun yi laifi ko sun ga iyayen nasu a hargitse Anmy ranta bace ta ce" NAJEEBA shine wani dan iska ya dake ki a ciki ba'a fada min ba? Cikin mace fa nan ne yaro ke kwonciya, idan ya jiwa yarinyar nan ciwo walahi Yaya sai na daure ubansa! Najeeba ta shiga sakin murmushi tana gyada kanta tana kallon Anmyn nasu, sai a lokacin ta tuna da ciwonta ta sada kai gannin Aba na hararanta Ta kai dubanta wajen ZAHRAU ta ce" ke kau an yi wata irin y'a, shine kika tsaya yana zaginki baki dauke min fuskar shege da mari ba? Aba ya sauke ajiyar zuciya ya ce" ya ilahi BILKISSU ke da zaki hane su fada ke ke fadan sun ki duka? Yanzu zaki gindaya sharudan abinda ya kawo mu ko sai kin sa sun kara raina mutane? Bakinta ta dan zumburo tana kallonsa ta ce" aman ai kaima kana da wani laifi ko yaya? Ina matarka ne da bata zo gidannan ta zauna da mu ba ko kyankyaminmu take? Ummulkhair ta yi carab ta ce" Anmy, uhum nan kuwa da kanwarta ta haihu har aka yi sunna tana gidansu aman da yake ta raina mu mu....... Shiru ta yi sakamakon juyowa da Anmy ta yi ta ce" na koya maki? Tambayarki na yi? Ni na kiya maki tsegumi? Yi min shiru a nan my daughter! Kansu suka sada su duka jin ta fara hawa da gasken Tsayawa ta yi kansu tana dubansu murya a kausashe ta ce" *MUTALAB ND BILKISSU FAMILLY*! su duka suka shiga dago kansu a hankali sunna kallonsa, Sai da ta dago dan yatsarta manuniya ta nuna su ta ce" [1/20, 9:50 AM] Ummu Suhan😍: πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *Na* *SAJIDA* πŸ’«βœ¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🀝 β˜† *[ T.M.N.A]* β˜† πŸ“–πŸ–ŠοΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 10 Ku kiyaye ni, na fada maku ku kiyaye ni! Shin ku manya idan baku baiwa kannenku abin koyi mai kyau ba so kuke tun kafin

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191