Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 120

Chapter 120

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
Download Book

jikinta ke mata , a zaunen nan da take ita kadai ta san irin azabar da take ji a kasanta , ta luluba sosai har kuma zafi ya fara damunta aman ta ki sararawa jikinta sonin tsoronta Allah gudunta ta kuma rufe ido wa'innan idannuwan nasa masu dauke da kwali da wani irin launi da ya tsaida tar a kanta na sakata cikin yannayi na shaku da taka tsantsan Daga inda yake zaune, bai taba kasancewa a nishadi irin na yau ba, dadin kallonta yake ji a kasan zuciyarsa, murmushi yake a boye wanda sam ba'a gani Sarai ya san tana jin wahalar zaman nan, aman yana kallonta dan ya ga irin jarumtarta, ai ko da yar yatsa aka kaiwa wajen nan zihara za'a ji jiki bale uwar yatsa Muzgutawa ta yi , baci na rinjayarta, kanta na kara nauyi ga ciwon da yake mata ta kwonta a karkace tana hangensa Tun tana ganninsa har ya kasance kamar ta sume, ta daina fahimtar komai ta daina gannin komai, ta shige wani irin baci mai tsananin nauyi Ajiyar zuciya ya sauke ya kai dubansa wajen agogon dakin Gannin karfe biyar ce ke shirin yi ya saka shi mikewa a hankali ya nufi wajenta. Hannunsa ya saka ya gyara mata kwonciyar da ta yi ya kuma zubawa fuskarta ido na dan lokaci " *Who are u NAJEEBA?"* Karasawa ya yi bayi ya kuma dauro alwallah ya fito. Kad'aice kansa ya yi ya shiga bautar ubangijinsa cike da nutsuwa mai girman gaske. A inda yake zaune sai da haske ya fara nuna kansa kafin ya d'ago kansa daga dukufar da ya yi yana jan carbi. Adu'a ya yi ya shafa sannan ya mik'e ya koma d'akin. Tun kwoncinta ne dai bata juya ba, da ka ga kwonciyar ka san a takure take, a gajiye take. Ya saba komai gajiya a irin lokacin nan yake shiryawa, du irin bacin da yake ji kuwa ba zai iya zama bacin ba. Wanka ya tsalo ya dawo ya shirya kansa cikin shiga ta alfarma kafin ya fita ya yi zaune saman kujerar dake facing d'in wace komai ya wakana tsakaninsa da ita a tsakiyar daren nan. Idanuwansa ya lumshe yana girmama lamarinta a cikin zuciyarsa. *"SHAHEED, BANA SON KA, MUGU, BANA SON FARIN MUTUM, SAI KA SAKE NI, HUZAIFA."* Kalaman nan ya yi wani waje mai girman gaske ya ajiye su, zai iya rantsewa ko Anmy sai ta kakare take fad'in sunansa kai tsaye. Ko da ranta a b'ace yake zata sanyaya muryarta cike da rarashi ta kwatanta masa. A fannin mace kuwa, bai tab'a had'uwa da macen da ta kalleshi shi SULTAN SHAHEED ta kama sunansa gatsai haka ba, sannan a irin damk'ar da ya mata ta kuma duban idanuwansa ba. Murmushi kawai ya yi, idan har bai zurfafa a sanin wacece ita ba , akoy damuwa. ..................................... Hannunta da ta tokare gefen kumatunta UMMU ta kama ta cire tana kallonta ta ce" yaya wai meye wannan dan Allah?" Anmy ta sauke ajiyar zuciya ta kai dubanta wajen agogo ta ce" MARIAM, karfe goma ta gota bai yi kira a je a rako min yarinya ba, Maryam ko dai zuwa zan yi?" Idanuwanta ta zaro cike da mamaki ta ce" Anmy, ki je ina? Sai ki je ki ce me ya tsayar maki da yarinya? Kin ga fa su Zahrau du sun yi wani iri yau na ga ikon Allah, ita Zahrau tun dazu jake fama ta tashi ga mai kitso da kunshi a shiga yi mata domin gobe walahi zata juya gidanta aman ta ki tashi da waya a hannu wai ko zai kirayeta? To cinyeta zai yi ni NANA MARYAMA? kun ga Bayan kun san yau DAYABU ke kawo yarinyar da yake nema kuma du sai ku wani baje a nan? Dan Allah ku tashi hakanan." Jakadiya ce ta shigo ta duk'a ta shiga kwasar gaisuwa. Du Anmy ta yi tsai tana jiran ta ji labarin NAJEEBA ne sai kawai ta ji wai MARDIYA ke neman iso Da sauri ta kai dubanta wajen Ummu, ta kai bayan UMMU tana goye da NUSAIBA ne wace ke dan zazabi tana dan rigimar zazabin Mardiya? Ta tabata yarinyar a yanda bata da kunya zata iya yin wani abin na rashin kunya, du abinda ke faruwa ita dai tana kiyaye abinda za'ace an yi da ita, du tsakaninta da yara suke fadace fadacensu Aman tana tsoron idan har UMMU zata iya hadiye wani iya shege duda yanzun UMMUN ba irin ta da bace aman duda haka tana shakun UMMU. A hankali Anmy ta ce" ita da waye?" Jakadiya ta k'ara sada kanta sosai ta ce" Ita da wata mata ce wace zasu yi sa'anni, inaga ana yawan zuwa shara'a da matar wannan wace ake kira da wudiliya." ANMY ta kuma kallon UMMU sai ta ga ta koma wajen Zahrau ta karb'e wayar hannunta ta nunata da yatsa a kausashe ta ce" ZARA MUTALAB , ko ki mik'e ki cire hijab d'inki a maki kitson nan ko na jibgeki na rantse a wajen nan!" Da sauri Zahrau ta mik'e tana cire hijab d'in, muryarta a raunane ta ce" Ai da wuri yake kira a d'auko wace ta fara kwana b'angarensa, ai da wuri yake kira tun da duhu duhu, *ina NAJEEBANA? LAFIA HAR YANZU BA'A NEMI A ZO A RAKOTA BA KAR DAI A JE ABIN YA MASA YAWA NE UMMU?"* Ummu ta saki baki gannin zata tona masu asiri dan kawai ta firgice. Anmy ta kalli jakadiya ta shiga tunanin me zata ce mata? Baki daya y'ayan na nan, Dayabu na hanya uwa uba UMMU, NAJEEBA na iya shigowa yanzu ko idan an jima, Shin zata yarda ta shigo bayan ta santa da neman fitina ta tada mata rigima a irin wannan lokacin ko zata hannata shigowa ne? A sanyaye Anmy ta kuma kallon jakadiya dake jiran amsa kafin ta bud'i bakinta ta ce"...πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *Na* *SAJIDA* πŸ’«βœ¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🀝 β˜† *[ T.M.N.A]* β˜† πŸ“–πŸ–ŠοΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 45 A sanyaye Ammi ta ce "Ki shigo da ita" Har ta mike za ta fita Ammi ta kuma faΙ—in "Ki kai gaisuwata Ι“angaren Sultan" Kuma Ι—ukawa ta yi cike da ladabi da biyayya ta amsa kafin ta tafi. Ba'a Ι—auki lokaci ba suka shigo. Wata irin kwalliya ce jikin Mardiyya, ta sha wani rantsatsen lesh an yarfa mata mak'up Tunda suka shigo hankalinta ya tafi wajen yaran, Bayan wacve ke goye da Nusaiba kawai take iya hangowa, Ummu kuwa na tsaye ne tana nuna irin kitson da za'a yi wa Zahrau. Zama suka yi saman kujera sannan suka shiga gaishe da Ammi Ammi ta amsa masu cike da kulawa tana Ι—an satar kallon yaran , sam ba wadda ta yi yunΖ™urin gaishe da Mardiyya, ko damuwa basu yi da ita ba Kwarai bata ji daΙ—in hakan ba duk da mutum shi ke janyowa kansa mutumci ko akasin hakan, amman ai tarbiyyarsu fa? Sai da ta sadda kanta a hankali ta ce "Allah ya taimake ki, dama kan maganar Abban Nusaiba ne na zo, kwata kwata ya zubar da ni, ya yi block din numbobina ba gabaΙ—aya da nake samunsa, hatta Mama sai da ta saka a neme shi

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191