Chapter 170
Chapter 170
gudun jin amsarta ya saka shi yin gum da bakinsa a lokacin da Allah ya wayi gari Yana kan salayarsa kansa duke ta duka har kasa muryarta ciki ciki ta furta" Barka da safia " Dago dubansa ya yi da sauri ya sauke a kanta, Jin shirun ya yi yawa itama ta dago, sai dai ga mamakinta hararanta yake wanda hakan ya bata mamaki har ta dan zaro ido a kasan zuciyarta tana ayanna to fah Gannin ba amsar zata samu ba ita kuwa dama ba wai koshi ta yi da bacin ba sai ta mike a hankali ta yi kan bed, hijan din ta cire ta ajiye ta yi daidai abinta ta kuma neman baci, shi kuwa da ido kawai yake binta Lebensa na kasa ya dan cije yana jin jikinsa har yanzu da zafin nan sosai A hankali ya mike ya nufi hanyar wajen AMMI dan ya gaisheta kamar yanda ya saba Yana shiga ya tarar da su, su biyu sunna hirarsu kamar yanda suka saba Cike da kulawa suke amsa gaisuwarsa, sai dai kuma yannayin tashin hankali da yannayinsa ya nuna a fuskokinsu Da sauri UMMU ta ce" Me ke damunka? Ka ga yanda fuskarka ta yi ja hakama idannuwanka" ta karashe tana mai kai hannunta wajen wuyansa Ido ta zaro ta ce" Subahannalah Shaheed baka da lafia ne? ?" Dan murmushi ya yi a hankali ya dan girgiza kansa, AMMI kanta gabanta sai duka yake tana kallonsa UMMU kam da sauri ta mike tana fadin bara na kira likita na dan sama maka wani abin da zaka ji kwarin jikinka UMMU na fita SHAHEED ya matsa sosai kusa da AMMI yana kallon fuskarta, a hankali ya dora kansa a wajen kafadarta ya yi shiru idannuwansa lumshe AMMI ta sauke ajiyar zuciya cike da damuwar yannayinsa, muryarta a sanyaye ta ce" Da zazabi ka tashi ne ko baka kwonta ba? " Itama kan nasa ya girgiza hakan ya sa ta kasa gane inda amsar tasa ta nufa A hankali ta ce" Me ke damunka ? " SHAHEED ya lumshe idannuwansa, ji ya yi to shi idan bai fada mata ba wa zai fadawa?, haka kawai ya samu bakinsa da furta " *SO NAKE TA MANTA DA WANI TA SO NI, NI NI KADAI, NA ZAMO DUNIYARTA, BANA SO NA BITA DA FADA KO TASHIN HANKALI, NA FI SO TA KASA KATABUS SAI DA NI DAN RADIN KANTA BA DAN WANI YA SAKATA KO YA TIRSASATA BA* " Ya karashe maganar yana mai lumshe idannuwansa, Tabas mamaki mai tsanani ya so halaka tunanin AMMI, what? SHAHEED?, idan ba mantawa ta yi ba da Najeeba ne akai masu auren hadi wanda Najeebar nada saurayinta aka rabata da shi, wai yau SHAHEED ne ke fada mata haka? Wai da gaske ne ko mafarki take? Lalle ta yarda ya fara gazawa, sai ta ringa jin wani irin dadi da kuma tausayinsu su duka biyun, A hankali ta ce" Kaine zaka sakata a yannayin nan a lokacin da ita kanta bata sani ba, SHAHEED ba'a yiwa mace sarauta a cikin gida, ina so ka yarda da wannan na tabata komai zai zo maka da sauki " Shiru ne ya kuma biyo baya mai tsayi har UMMU ta dawo dauke da tea sai turiri yake ta mika masa tana fadin Docter na nan zuwa yanzun Dan dagawa ya yi da tea din a hannunsa yana kallonta ya ce" Umani hala a gidan nan kika kwana? " Da mamaki ta kale shi, har tana zarro ido, ita kam ta rasa NAJEEBA da SHAHEED yanda zata yi da bakunnansu, to yanzu tsakani da Allah tambayar nan zai mata? SHAHEED ya dora da fadin" Ko abih din ya yi tafia ne? " Yanzun kam mikewa ta yi zurbat ta juya ta bara masa dakin hakan ya saka AMMI bushewa da daria har tana dan rike cikinta sannan ta harare shi ta ce" Kai ku shafawa kawata lafia kai da matarka tun muna iya mu! " Murmushi ya yi yana dan shan tea din nan ko zai ji dadin bakinsa, sannan ko zai ji jarabarsa ta kwonta masa, haka kuma so yake likitan ya yi ya zo ya duba shi ya koma bangarensa dan baya so ta fito a yau, ya fi so su wuni sunna baci domin ko shi ba inda zai je sai da yamma Sababul khair In SHA Allah saura kirisssssπ€£ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ» [3/31, 11:36 PM] BAK'A CE: π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *Na* *SAJIDA* π«β¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*π _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_π€ β *[ T.M.N.A]* β πποΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 62 Ba shi ya bar bangaren AMMI ba sai da likita ya zo ya gama yi masa tambaye tambaye da dauke dauken zafin jiki da su daukan jinninsa ya juya, suka gama maganar kudaden da za'a fitar dan cikin fada sannan ya yi masu salama ya bi ta hanyarsa ya koma Rigar jikinsa ya cire ya feshe jikinsa da turare sannan ya haye saman gadon A hankali ya shige cikin abin rufarta ya sakata a jikinsa ya lumshe idannuwansa Wannan lokaci shine na hudu da ya saka mace a jikinsa da niyar yin baci ba wani abin ba, domin Zinariya sunna gama abinda ya hade jikinsu take tafiarta kamar dai ka hayo yar bariki, Nadia kuwa hakan bai faru da su ba ko bayan sun samu kusanci da junna A hankali ya ringa lumshe ido har ya ji baya nan, wato barawo ya yi awon gaba da shi, bacin da yana tsakar yi ya ji alamun motsinta a hankali Tun yana dan rikota har ya ji tana son kubce masa da karfi hakan ya sa ya wawurota jikinsa da dan karfi ya riketa yana sauke ajiyar zuciya da buda idannuwansa da suke cike da wani baci mai dadi Ido hudu sukai da shi, ta masa kuri tana kallonsa, sai a lokacin ya ringa tsinkayo kabarar sallah wanda hakan ya bashi matsanancin mamakin da ya saka shi da wara manyan idannuwansa a kan fuskarta A hankali ta sada dubanta tana dan tura bakinta sannan tana kare bakin nata dan kar ta masa magana kai tsaye bayan itama kiran sallar ne ya farkar da ita kar iskar bakij mai baci ya dakar masa hanci haka kawai ta ce" sallah fa ake" Idannuwansa ya kara lumshewa da ita a jikinsa A hankali ya shiga tashi da su Sai da ya mike ya shiga takawa da ita a jikinsa ya nufi bayin Bai tsaya cire mata rigar bacinta ba, haka shima bai cire karamin wandin nasa ba ya kai su kasan shower suka tsaya Sunna tsayawa ta rintse ido domin ba sai an kunna shi ba, da kansa ya bude faaaaa ya ringa basu duka a jikinsu Sabulun ruwan da ya matso ya shiga shafa mata a gashin kanta zuwa wuyanta, zuwa cikin rigarta kafin a hankali ya sabule hannun rigar ya shiga janta kasa a hankali Ido ta kurawa fuskarsa da gashin kansa cike da matsanancin mamakin salonsa, wai dama yana da lokacin kasancewa da iyalinsa har haka? Gannin ya fi matsawa yan biyunta sai ta dora hannunta saman nasa sake a wajen ruf yana ta murzawa a hankali shi a nan wanke su yake Ido hudu suka yi da junna, a hankali ta cire
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191