Chapter 111
Chapter 111
baban dalili a nan shine yana jin haushinta, yana jin haushin halayanta, a abinda na fahimta kennan Ke kin san wacece kanwarki a fannin tara samari Wayarta na hannuna , labarinta na kai mini daga inda na fito Dan shiru ta yi ta ce" bama wannan ba, zaki fita kanki tsaye ki tarbi Anmy ki nuna mata Shaheed na takura yar uwarki Zahra ko kunya bakya ji bakya jin nauyi? Kin san irin yanda ta ci burin auren nan da irin lokacin da ta jima tana son haka ya kasance kuwa? Kin san burin anmynku kennan kuwa? Kin san baban tashin hankalinta a yau ta ji wani abu na faruwa tsakaninsu ne, bare har abin ya fito daga wajenku? Zahrau idan da amana ruwa ba zai ci gwani ba, idan har da kunya ba zaku iya daga kai ku nuna wani lamarin ba, Anmy wacece a wajenku? Ko kuwa sangartar da ku da tsananin soyayar da ta nuna maku ne zaku saka mata da shirme? Najeeba ta lumshe idannuwanta a hankali ta ja jikinta ta koma wajen wankanta Darzar jikinta ta shiga yi cikin nutsuwa Sai da ta gama sannan ta koma gaban madubi ta yi tsaye *ANMY* tabas idan har su din y'ayan halal ne zasu so saka alkhairi da alkhairi, ANMY, uwa ce a wajensu mai kuka da damuwarsu ta yi farin ciki da farin cikinsu Ta kasance mai sadaukar da farin cikinta dominsu mai rungumesu a kowani hali Du irin fitintinnun su bata taba gajiyawa ba , takan tarewa ta dauki jifan da akaiwa kuka Gashin kanta ta warware ta shiga yin wanka dan ta tsaftace jikinta Sai da ta gama ta dauko dan karamin tawul ta nade kan nata kafin ta kurawa madubi ido Murmushi ta yi a bayane tana gannin yanda fuskarta keda kumburin kuka da rashin wadatacen barci Lale ta yi mantuwa guda, ta manta su waye Y'yayan mutalab, ta manta idan ta tayar masu da hankali sosai ba zasu iya rikewa ba, au kuwa zasu tayarwa da Anmy ne Lale ta manta girman alkhairin Anmy a rayuwarta Murmushi ta yi tana dauke dan guntun hawayen da ya dan leko ta gefen idannuwanta kafin ta nuna yar yatsarta ta kausasa dubanta ta ce" NAJEEBA MUTALAB, na hana maki zubar da hawaye a gaban kowa! Daga yanzu zaki yaki du wani mai shirin yakarki da salon takun da ya zo maki ne! Tawul ta daura a kirjinta kafin ta nufi hanyar fita A hankali ta rufe bayin, tana juyowa ta gansu su uku zaune su Ummu sun shigo sun hadu su hudu kennan Murmushin da ta jima bata masu irinsa ba ta sakar masu Du sandarewa suka yi sunna gannin yanda take takowa ta karasa wajen kayanta dake dakin ta ciro na sallah ta saka ta juya ta tayar da sallah Tana gamawa Anmy na shigowa da zazafan dahuwar dake ta tiriri da kanta a hannunta wanda ta shige kicin da kanta ta dafa da kanta ta karaso tana fadin" an yi sallah? Da wani murmushin ta mike tana fadin" Anmy, yinwa nake ji sosai cikina Murna, farin ciki ne ya lulube su baki daya, Ummu dake amsa waya kuwa ta yi murmushi a ranta tana furta" yanzun na yarda ni na haifo ki yarinya! Kamar da wasa Najeeba ta zauna tsakiyarsu suka ringa cin abincin nan sunna ta raha tsakaninsu Anmy ta kalli Zahrau ta ce" me ya sa ba zaki bi yan uwanki ku juya ba? Ita maman Zinaria an ce tace zata bi baya sai jikin Zinaria ya daidaita, ke kuma kin ce ba yanzu ba, shin akoy wata matsala dake faruwa a gidan naki ne? Zahrau ta sauke ajiyar zuciya ta kalli Najeeba dake cire rigar nan ta dauko yar yololuwa ta saka ta dawo da sauri tana fadin" kar ku cinye mai dadin Murmushi ta yi ta kalli Ummu dake dan kallonta kafin ta sauke ajiyar zuciya ta maida dubanta kan Anmy dake nazartarta ta ce" Anmy, lafia kalau, ina so ne har Najeeba ta tare bangarenta, kin ga kin ce sai ta yo satinta sannan, kuma mun yi magana da shi ya amince Anmy ta gyada kanta tana murmushi suka ci gaba da cin abincin Sai cen bayan sun gama ta kalli Ummukulsum ta ce" ummu, ki yi kokarin kula yarima, ya jima a falon nan , tabas na fahimci wani abu a tatare da yaron, na kuma yarda da gaskiyarsa Ummukulsum ta gyada kanta tana dan sadawa irin na jin kunyar nan....... Tana gama ci sosai ta mike ta yi saman bed dinsu Kwonciya ta yi tana warware gashin kanta Dubanta ta maida wajen Anmy , sai da ta shagwabe fuskarta ta ce" Anmy, Saloon dina fa? Anmy ta kaleta da sauro, ta kalli Ummu, ta kuma kalli yan uwanta Sai da ta kikifta ido a hankali ta ce" sai bayan sati biyu zaki koma in sha Allah Najeebana, fatana ki kwontar da hankalinki Najeeba Murmushi ta yi tana lumshe idannuwanta Ummu kuwa ta mike ta kama hannun Anmy sukai waje Tana dubanta ta ce" wani irin zata koma saloon? An taba yi daba? Anmy ta ce" Ummu, ba zan iya hanata aikinta ba, kuma shima ba zai hannata ba walahi, sai dai wajen aikin ne aka cenza mata, ana gina mata wajen ne a nan cikin fada daga wancen hanyar fitar, sai a buda mata kofar a saka masu tsaro, mutanenta zasu iya zuwa nan su yi aikinsu su tafi, ranar da take sha'awa tana iya shiga ta zauna, ranar da bata sha'awa ta yi zamanta masu aikinta su mata, Ummu ta ringa jin kaunar Anmy a ranta, ita kam bata da wani dan uwa ko wani makusancin da ya kai mata wannan baiwar Allah Irin kaunar da take yiwa yaran daban ne, hakan ke saka mata gannin girmanta da kimarta a idannuwanta Da yama kusan karfe biyar Najeeba ta yi salama kofar dakin Anmy Anmy ta dago ta amsa mata cike da kulawa tana dubanta Karasawa ta yi ta zauna kanta kasa a hankali ta ce" Anmy, a jiya sam bamu rintsa ba, sakamakon ciwon ciki da ya tashi Nadia, dole sai da aka nemi Sultan, hakan ya sa na nemi alfarmar a kawota bangaren Sultan dan ko menene shi din zai fi gagawar kulawa da ita Dan numfasawa ta yi tana hankalce da yanda Anmy din ke kallonta kafin ta ce" karshe dai Anmy bamu rintsa ba har safia, nice ma na ringa dan barci hakan ya sa ya sakani zuwa na kwonta shi kuwa ya kwana yana kula da ita Anmy ta ce" Subahannalah, yaya aka yi haka? Ko wani abu ta ci? Yaya aka yi bai fada min ba? Najeeba ta kamo hannunta a sanyaye ta ce" ni ce nace kar a tashin min ke daga bacin gajiyar nan, ni na hanna a tada maki hankali dan na san kin gaji da yawa Anmy Dan murza hannun take ta ci gaba da fadin" tana dan fama da irin hakan, lokaci zuwa lokaci, shine na nemi alfarmar ta yi satin nan, idan ya so sai na yi na gaba Anmy ta kura mata ido ta ce" an fahimta ba, kina nufin ke kika sadaukarwa wata kwanakin ki a wajen mijinku? Najeeba ta shagwabe fuskarta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191