Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 186

Chapter 186

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
Download Book

an fitar da ita waje Zuwa lokacin cikin dake jikin matan Shaheed ya gama fitowa ya girma ya idasa bayana kansa, domin na Najeeba watansa takwas da sati uku Na Nadia kuwa watansa bakwai da sati hudu Rayuwar zamantakewar dake gudana tsakanin Nafia da NAJEEBA zan iya kiranta tsaftataciya, akoy kishi a tsakaninsu, sai dai tsaftatace, kishin yan gayu wato kishin cikin daka wanda kowace burinta fuskar mijinta, idan kuwa suka hadu sukan sha hira harda wasa da daria da matsanancin kulawa da damuwar dan uwa idan har damuwar ta bayana a fili Idan wani abu ake a familly dinsu Nadia duda baya son fitar Najeebar yakan kaita da dare da kansa a cikin motarsa, ta shiga ta yi barka ko jaje sannan su ja su yi wajen hutunsu, wajen da a da sukan hadu ne dan su yi fada, harma su buga basket ball wanda yake bin takunta a hankali yana tareta dan kar ta fadi takan yi sport dai amta haka kafin su biyo wajen mai kilishinta su siya sannan su shiga ta boyayiyar hanyar da sarkin Dogarai ya saka aka fasa yake gadinta da kansa idan SULTAN zai fita har ya dawo A gidan Abih ana zama ne na fahimtar junna, hakuri da junna, juriya da tarbiyar y'aya, dan kuwa Nana Maryama wato UMMU ta zame masu uwa, wace haihuwarsu ce kawai bata yi ba aman dukan wata dawainiya da su dariarsu ko kukansu a kafadunta suke zube su, inda mijinta ya zame masu uba tsayaye, mai basu kulawa ta musaman, mai gindaya doka a wajen da ya dace sannan baya tashi a kanta, mai saka ido sosai a kan tarbiyarsu, mai dafawa matarsa yana bata gudunmuwa a dukan abinda ta yanke masu na zaman rayuwa, hakan ya sa su dukansu suke tafe da rayuwarsu bisa aminci, kulawa da junna, ladabi da biyaya a tsakanin junna, sannan ko yanzu idan ka yarda ka taba daya a familly dinsu to fa ka janyowa kanka rigima ne da ahalin gidan MUTALAB......sannan a yanzu fadan ya cenza salo ne maimakun daga kan DAYABU sai ya faro daga kan MUTALAB ya zarto kan NANA MARYAMA ya dire kan NAJEEB! ........................................... Masarautar Agadez Wahalar da suka sha ta tsayin wata biyar biyar kowace a gidansu a karkashin ikon wanda ya isa da su ta saka sukai sanyi tamkar kazar da ta sha dukan ruwan sama Sun yi sototo da su harma suke labewa a lokacin da aka fitar da su aka gabatar da su suka dawo mutane sak kamar kowa Sarkin garin agadez ya yi duka da kyakyawar bulala ya gindaya rantsuwar cewa ba zai iya dagawa du wani mai wulakanta dan adam dan kawai Allah ya bashi dama ba, ya kawo misalai da ayoyi ya fasarce kan ko musulunci ya hanna da irin alkawarin azabar da zata tabata a kan masu irin halayen Gimbiya da zinariya kafin ya sanar da gayar daurin auren Yarima da Gimbiya Ummukulsum rana daya da yaya Dayabu, hakan ya saka Gimbiya kara rintse idannuwanta domin kuwa wannan lamari har ya taba lafiarta dan a yanzu fama take da hawan jinni mai karfin gaske domin bata taba tunanin zata wayi gari ita Gimbiyar sarkin garin agadez a gidan horo a gidansu ba, hakan ya sa sunna komawa ta salami masu hidimarta dan idannuwanta ganni suke daria suke mata, sun gama rainata sun gama ganninta a wulakance a yanzun kam bata da wata daraja da fada a ji a masarautar Agadez Inda Zinaria take kara daga mata hankali da koke koke da magiya da rokon a taimaka a mayar da ita dakinta ta tuba ba zata kuma ba A yanzun masautar na tafia ne bisa mutunta bawa, daraja dan adam, bayin masarautar kansu sun samu inci daidai misali, domin ba zaka kiraye su da bayi ba sai dai mahidimta haka kuma har salarry ne da su GIMBIYA Zahrau kuwa na dauke da cikinta wata hudu abinta, inda Sarki ke nan nan da dan cikin nan yana mai bata kulawa ta musaman ___________________________ A yau ya yi wani irin baci ne mai cike da mafarkai wai ana miko masa jarirai A lokacin da ya farka salar asubahi ne ya sauke dubansa a kan Nadia, baiwar Allah ta kara budewa ta zama wata irin rusheshiya, gashi yanzu bata samun wadatacen baci sai goshin asuba, a haka yake tashinta ta gabatar da ibadarta, mahaifiyarta ta nemi alfarmar ta koma gida ta haihu aman ya kasa bari Da sauri ya kimtsa ya gabatar da sallarsa, kafin ya zauna ya shiga tashinta Da kyar ta iya tashi ga nauyin jiki ga nauyin baci ya taimaka mata har zuwa bayin sannan ya dawo ya zauna da carbinsa a hannunsa yana ja Wayarsa ya dauka ya shiga dubawa dan gannin sakwanin da ya samu A yauma ya ci karro ne da message din Zinaria, bai duba ba ya goge shi ya ajiye wayar gefe Sai da ya ga ta tayar da sallar sannan ya mike ya nufi bangaren AMMI dan du idan aka ce ba kwanakin Najeeba bane hankalinsa kacokam na kanta, yakan kwana ya a mafarkai wani mafarkin har da su gudu zai kaita asibiti Tun da ya buda ya fara cin karro da yaran gidan, ga wani dadadan kanshin turaran wuta da ya daki hancinsa, sai shige da fice suke murna kwonce a kan fuskokinsu, hakan sai ya bashi mamaki domin su din ba masu tashin asusubar nan bane A hankali ya idasa kutsawa ya shige falon, nan kunnayensu suka fara jiyo masa muryarta a sanyaye ta ce" AMMI, ba zan iya shan kunnu ba ni dai , kin ga kunnu na busa mutun haka kawai na zama katotuwa a ringa yi min daria?" Ammi na daria ta ce" NAJEEBANA, ki taimaka ki sha kunnunki kin ga yaran nan da suke mutsu mutsu da baki, ina tsoron su yi tsotsau, idan kuwa babu ruwa za'a sha rigima a gidan nan" Wata irin zabura ya yi har yana jin zai fadi a kas dan karasawa wajen da suke hayaniyar Da sauri ya bayana a gabansu, gaba daya jikinsa ne ya dauki rawa harma ya rasa me zai furta a lokacin da ya ga NAJEEBA zaune saman katifa mai daukan mutun biyu gefenta sange ne irin na jarirai da wasu jajayen jarirai sunna kwonce lufff sai yan uwanta da suka zagayeta Ammi ta ringa murmushi tana gannin yanda ya rikice ya kalleta , ya kalli yaren , ya kalli Ammi, ya kalli yan matan da du suka sada kawunnansu sunna gaishe shi "Ammi yaushe yaushe? Ammi biyu ne? Ammi yaya aka yi ba'a kirani ba? Ammi wai da gaske ko daya daga cikin mafarkaina ne?" Ya ringa fadi bakinsa na rawa kamar zai fadi ya haye saman katifar Salamr su Yaya Dayabu da Abih ne ya saka su juyawa A lokacin shi kuwa ido rufe so yake ya shafa gefen fuskarta koma ya sumbaceta sai kusantarta yake tana dan kaucewa tana sada kanta Yaya Dayabu kansa sai ga hawaye yana ciro yaran yana mikawa yan uwansa da mahaifinsu sun kasa furta wata kalma mai nauyi, sai cen yaya dayabu ya ce" AMMI, wai dama ba wahaka haihuwar? Ni kulun da tunani nake kwana, irin yanda Najeeba take da son jiki idan ta tashi haihuwa du

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191