Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 173

Chapter 173

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,190 words 0 views Progress saved
Download Book

dakinsa ya ajiye ya basu dama, ya kasance Najeeba ta gama salamawa zuciyarta da gagarumin abin dake dawainiya da tunaninta A yanzu kwata kwata ta daina yi masa maganar wani, koda ya yi dan ya nemi fitina takan yi murmushi kawai ta yi masa shiru Ta yi maganar fita saloon ya fi a kirga, da ta ishe shi ya nuna mata saloon dinta su Aida na aiki , da mutane ba masu wani uban yawa ba domin sai da aka buga bage, idan kana son aiki a wajen zaka ciri tikite ne ka yi jiran rana da lokacin da aka baka, Ta ji dadin hakan kwarai, harma ta tambaye shi yaushe zata koma bakin aikinta? Sai ya nuna mata zata koma idan ya ji hankalinsa ya kwonta da hakan A yanzu Najeeba na dawainiya da wani irin kishi a cen kasan zuciyarta, a yanzu take jin haushin du wata mace mai sunnan tasa ko wace suka taba maganar da ta zarce ta yan uwantaka ko ta aikinsa Ita kanta tana mamakin kanta , basu furtawa junna kalmar so ba, ama sunna wani irin kafa kafa da junna fiye da tunanin mai tunani Yau suka cika sati guda, kuma a yau ne zata bar aiki Nadia ta kama, haka kawai ta tashi da bacin rai sosai A cikin ruwan wanka take kwonce ta lumshe idannuwanta, ba komai ke mata yawo a kwakwaluwarta sai irin lamarin da ya wakana tsakaninta da mijinta a daren jiya Ta kasa cire wannan lamarin a cikin zuciyarta, A yanzun tsakaninta da shi abu daya ne kwal ya kasa furta mata, wanda zata iya rantsewa zuciyarta na bukatar jin hakan daga bakinsa Zuciyarta dake tashi ne ya sakata juyar da kanta ta tofar da yawu ta kora da ruwa sannan ta idasa wankanta ta fito tana mai jin wani irin baci Tana fitowa da gagawa ta karasa wajen kayanta da aka turo mata da su ta shiga kimtsa kanta dan bata son ya tardota har ta yi wanka ta tabata zai nuna bacin ransa ne Tana gama dora alkyabarta ta karasa gaban madubi da gashin idon da aka sako mata wanda ta sa su Ummu suka sako mata komai ta gyara ta shiga dorawa Fuskarta ta gyara kadan sannan ta saka jan baki kalar kasa kasa a dukan lebunnanta Turarensa ta dauka ta shiga fesawa, a haka ya shigo da waya a kunnensa yana amsawa Bayanta ya kurawa ido, alkyabarta, a hankali ta juyo ya zamanto sunna facing din junna Murmushi ta sakar masa , wanda shi kuwa fuskarsa ta nuna yannayi na ya shiga halin damuwa a yanzu yanzun A hankali ta taka har inda yake tsaye , tana zuwa ta shige jikinsa, tana jin muryarsa a sanyaye ya furta" zan tabo ka daga baya " Bai tsaya ya ji amsa ba ya kashe yana mai sakin wayar nan ya saka hannayensa bibiyu ya rungumeta a jikinsa yanna jin yanda zuciyarsa ke dokawa A hankali ya ce" Har gagawa kike ki bar ni? Shine har kika yi wankan ki bayan kin saba cuta min bayana? " Dan murmushi ta yi na karfin hali a ranta tana ayanna ai gara kai idan ba daya da daya, ni fa? A fili kuwa sai ta furta" ango fa kake mijin Nadia, na tabata zata yi maka fiye da hakan " Bai ce komai ba sai dan murmushi kawai da ya yi ya karasa saman kujera da ita suka zauna yanda suka saba dare dare tana saman cinyarsa Cikinta yake shafawa, ahi kadai yana adu'ar Allah ya sa kwalonsa ya gama shiga rijiya, yana da burina rayuwarsa, shi ne ya buda ido ya ga cikinta ya tasa, ko zata daina rigima daga ranar? Sunna nan zaune sai shiririta tafiarta yake, da kyar ta samu ta kubce masa Ta yi mamakin yan rakiyarta matuka, yayunta ne su biyu da jakadiya da bayi mutanen dai masha Allah Haka suka sakota tsakiya anai mata wani irin kirarin da ya sakata jin wani irin girma na hawa kanta, a haka har suka karasa bangaren AMMI AMMI, Yaya Dayabu, Abih, da kannenta ne cike a wajen ana ta hira ana daria Sai ta ji wata irin kunyar hada ido da su ta kama ta, bata taba jin haka irin na yau ba, ga bacin da take faman ji, ga tunanin barinsa da ya saukar mata da kasala Basu dai samu yanda suke so da kanwar kuma yarsu ba, dan kuwa sama sama ta tsaya kafin ta shige dakinsu tana sauri Tana shiga ta tarar da UMMU na ware jigidar nan da Zahrau ta ajiye sauran a saman sif Da sauri UMMU ta sha murr gannin Najeeba ce, ta idasa fitarwa ta saka a jakarta tana kallon Najeebar dake kallon jakar tara Daria kawai Najeeba ta yi ta haye bed din a hankali ta yi matashin kai da cinyarta tana mika Ummu ta yi murmushi ta shiga shafa lalausan kanta, haka kawai ta yi ra'ayin yi mata kitso dan haka sai ta gyara mata kwonciyarta ta dauko kayan kitson ta haye gadon ta gyarata yanda zata ji dadin tsara mata kitson ta shiga yanyara mata shi kannana sosai Ummulkhair kuwa ta dama masu lale na hausa , Ummukulsum ta je ta kawp skoth ta zauna tana yankawa sunna hirar su har baci ya dauke Najeeba...... YAYA DAYABU kuwa kayan UMMU ya ringa jida yana kaiwa motarsa har ya gama komai ya kulle motar ya dawo dan yana son ganawa da SULTAN yau yau din nan kafin ya kai kayan UMMU a kimtsa mata su dan an gama gyara an zuba kaya an gama jera komai mai dakin kawai ta yi saura, Mardiya kuwa tana wancen gidan na Abih __________________________ Washe gari ta tashi da rashin kuzari, haka ta yi wanka ta kimtsa kanta suka ci gaba da ayukansu da yan uwanta Wajen karfe goma suka yi waya da Zahrau da dukan yan uwansu hakan ya sa wayar ta dauki dan lokaci kafin su katse Garin dan wake suke gyarawa zasu jwfa dan wakensu shelar shigiwar Sultan ta karade wajen Ai kamar ana wuwurga su suka ringa tserewa kowa na shigewa ciki, hakan ya baiwa NAKEEBA daria har ta dara abinta ta ci gaba da hada garin da kanwa da miyar kuka ko foku A lokacin da ya shigo sai da ya gama da iyayensa sannan ya karasa wajen da yake hangenta ta dage tana kwaba garin hankali kwonce da muciya Zama ya yi yana kallonta, a ransa fadi yake hankalinta kwonce, yanzu haka ko tinawa da ni bata yi ba, dama fama take ta dawo ta zuba sangartarta Gaishe shi ta yi tana dubansa, a lokacin shi kuwa sai ya zame ya zauna saman ledar da suka shinfida dan kar su bata wajen Daga UMMU har AMMI ido suka zaro daga inda suke zaune da matsanancin mamakin gannin ya zauna a nan ba kan kujera ba, ba cike da takama ba A hankali ya ce" Na ji, ko ki kiraye ni ko? " A ranta ta furta'ina ni ina kiranka kana tare da matar so raina ya baci ', a fili kiwa baki ta dan tabe bata ce komai ba Zamansa ya gyara da niyar yi mata tambayar da ya zo da ita, Allah yana ganni

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191