Chapter 36
Chapter 36
ne mai son motsa jikinsa kamar me, motsa jiki a wajen da ba wanda zai zo kallonsa ko ya san shi waye hakan ya saka yake fita da mutun kwaya daya tak su je wani tafkeken filin LAKD ya bale a guje ya yi ta gudu son ransa Idan ya yi ya gama ya yi pompe mai yawan gaske sannan su je wajen da yake shan dadar iskar garin ya zauna ya saje da kowa ya sha iska ba tare da ya yi aboki ko budurwa ba Ya saba fitarsa ba yau ba, idan bai yi fitar sirrin nan ba tabata wani abu mai karfi ne ya hanna masa yin hakan...... Wannan kennan ............................................ Kallon sarkokin Abih yake daya bayan daya wa'inda Dayabu ya saka aka yi masa tun daga kansa har zuwa kannensa Irgawa ya yi ya kuma irgawa ya kalli DAYABUn, to ko ya manta su goma sha takwas ne? Sai abin ya so bashi dariya da ya ambaci hakan a zuciyarsa Me zai hanna shi mantawa kai kuwa? Ya kuma tambayar kansa Abih ya kuma daya sarkar ya kalle shi ya ce" to kaima sakawar zaka yi? Murmushi ya yiwa abih ya ce" hum Abih rigimar y'arka ce wai yo sai na saka mana kamar wani dan daudu ko wani dan duniya Daria Abihn nasa ya yo yana bin yan siraran sarkokin zinarin da kallo Tabas yana godewa Allah da samun baban d'a mai hankali da nutsuwa wanda yake iya yinsa dan gannin yana gyara irin barnar da shi ke aikatawa Koma meye dalilinsa na sakin mata bashi da kyau domin saki Allah ya halata shi aman shi kansa baya son sa Shin y'ayansa sunna jin haushinsa ko? Irin yanda yake korara matansa haka kawai Akoya matarsa da ya saka wace zai iya rantsewa bai kamata da laifin komai ba, ya saketa ne dan ya wayi gari da maganar cewa a kan me ita zai barta bayan ya rabu da iyayen sauran? Sai mahaifiyar NAJEEBA wace ta maka shi a kotu sai ya saketa Murmushi ya kuma yi yana kallonsa ya ce" yayansu ka manta ku goma sha takwas ne y'ayana na cikina? DAYABU ya dago ya kurawa fuskar Abih ido, a hankali ya ce" aa mu goma sha tara ne Abih Gabanta Abih ne ya yi wata irin yankewa ya fadi wanda hakan ya saka shi saurin zabura yana kallonsa Su goma sha tara ne? Ku goma sha tara ne? Ya maimaita masa da sauri ya dora da fadin" a ina ka samo ta cikon sha taran? Fuskarsa dai ya kuma kurewa da ido yanai masa kallon nan da ake fadin kai ka san na san da hakan Sai ya yi gagawar basarwa yana murmushi ya ce" Abih, na manta ne, wani sa'in fa garin magana har cewa na yi mu goma sha uku ne sai da zahrau ta yi ta min daria Wata biyayiyar ajiyar zuciiya uban ya sauke sai dai sak ya kasa sakin jikinsa su ci gaba da hirar kamar yanda suke a dazu Sarkokin ya kuma rikewa yana fadin" ina ta NUSAIBA? duban mahaifinsa ya yi ido cikin ido a karo na biyu ya buda bakinsa ya ce" ban yi da ita ba Uban ya tsare shi shima da ido, kamar yaya bai yi da ita ba? Amsar ba wata a boye take ba a bayanne take cewar bai yi da ita ba A kan me bai yi da itan ba? Mantawa ya yi ko yi ne bai yi da ita ba? Aa ai ba cewa ya yi ya manta ba, cewa ya yi sak bai yi da ita ba Sai ya ji wani shaku da tsoron son jin abinda ya saka yaron nasa na farko a rayuwa yin wani abin kyautatawa wa kannensa banda daya a ciki Hakan ya saka shi fadin" gaba kuke da mahaifiyarta har yanzu wanda ya shafeta ko wani abu mahaifiyarta ta yi maka ne? DAYABU ya sauke ajiyar zuciya yana murmushi ya ce" Abih, ka san bamu taba zuwa muka kawo maka karar matarka ba Da yawa wasu matan ka sake su ne dan kawai idannuwanka sun kama wani abinda bai dace ba a kanmu Ban san girman laifukansu ya dame nata ya shanye ne? Ban san ita din lale gaskiyarta ne itace rayuwarka ba? Abinda na sani shine na gaji da sakin mata da kake, kuma bana so ka kuma sakin mace dan a yanzu na lura lalefa kanena sun taso har sun fara gabatar da mazajen aure wanda nake fatan idan sun shiga sai dai a fitar da gawarsu fita na har abada Abih abin zai yi matukar wahala sai dai ikon Allah kawai zai kubutar da su Shine nake so ka yi kokari ka yi zamanka da matarka , in sha Allah idan dai mune damuwar ba zamu kuma zama damuwa ba aman fa Abih muma a kiyaye namu rayuwar dan kai ka san cewa ba zan iya lamuncewa mutun shiga hakin yaran da nake yiwa kallon marayu Basu rayu da baban jigo na rayuwa ba wato uwa Hakan ya saka nake yi masu uzuri a rayuwar yau da kulun, hakan ya sa nake kara jin tausayinsu Abih kam ba amsarsa ya samu ba, sai dai gannin yaron nasa ya daure shi da jijiyoyin jikinsa sai kawai ya yi masa shiru bai kuma tofa komai ba aman ya kuduri niyar tambayar ita natar tasa dan ya tabata bafa zasu fada masa komai ba tunda har yayansu ya hana............................ Sarkokin ya mike da su ya nufi cikin dakansa DAYABU na zaune yana kallon ikon Allah, Abihnsa zai fito ya bashi sarkokin ko ba zai fito ba? Har ya kusan cin rabin awa karshe ya mike yana murmushi ya girgiza kai ya yi gaba dama ya yi hakan ne dan ya isar da sakon cewa ya cire y'arsa a cikinsu! Ihu ta saka bayan ta kashe kiran da suka gama da Anmy Da wata irin daria ta ce" jama'ar gidanku wannan karron ina gayya, ina gayya ne da kaina kuma sai na buga wasa a kofar gidan sarki Ummulkhair ta dago daga yankan akaifunta tana yiwa kanwar nata kallon anya Najeeba baki haukace ba kuwa? Najeeba ta ce" ke ke aunty, wallahi du jarabar da za'a yi sai na kirawo ANNABO MAWAKI ya kada min waka da orchestre na shiga na cashe domin kuwa *DUNKUM* zai kara aure inji Anky, kuma auren nan da kwana biyu ne taxe maza maza mu je wajen mai dinki ta tura sakwanninmu mu zabi kalar da muke so Zahrau ta fito da waya tana daria itama ta ce" haka fa sannan Anmynki ta ce kar ki yarda ki dauki dinkin da bai mata ba dan ba sakashi zaki yi ba! NAJEEBA ta waiwaya tana kallonta ta ce" wai kin san aurensa mai yake nufi? Hehehe, yana nufin za'a kawo wata yar rainin hankalin ta biyu wace zata ci min uwar wace ta raina halitar Allahn ta farko ta dane min kan banza ta daki bakin mai bakin shegun nan, zamu ga karyar zagi da takama za'a yiwa zinariya kishiya da gold🤣🤣🤣🤣 Hum a dai a slow najee 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191