Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 47

Chapter 47

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

haka kawai ta zauna a wajen da yake ringesa kansa dan ya huta? Ya zama wajibi ya batar da motar nan sunna dawowa domin ba zai kuma shigarta ba Da ta san irin yanda yake kyankyaminta, da bata yi gigin yarda ta shiga wajen da yake ba Halayenta sam basu yi masa ba Muguwa ce, azaluma ce, makaryaciya ce, mazinaciya ce! Idanma bashi da tabas shi zai samowa Anmy shaidar da ba zata iya hanna shi hukuntata a bainar nasi ba! Ya yiwa kansa alkawarin a kanta zai tsoratar da matasan samari da matasan yan mata da manyan yan iskan garinsa domin sai ya yi mata hukunci bulalar da ta hau kanta na zina da aurenta komai yawanta shi yasa yake so ya yi mata damka irin na gani da gani Muryarsa a dake ya ce" *ki fitar min a mota!* Maganar nasa rairai a cikin kunnayenta domin dama sauraro take Dan zabura ta yi ta dago tana ta zarar ido Amintacensa ne ya fita dan bude mata bangarenta domun dama bai hude bane dan yana jiran umarni Yana budewa SHAheed ya watsa mata damin kudi a jikinta muryarsa still a dake ya ce" *nan da awa biyu ki tabata mun sameki a nan* Yana gama fada ya kuma komawa ya gyara zamansa Ai da wani irin sauri ta fita a motar da kudin a hannunta dan a saman cinyarta suke, ita a yanzu bata da bakin da zata iya budawa ta ce wani abu ko ta meni yin wani abu na rashin kunya Tana fita ya mayar da mitar ya rufe ya zagaya da sauri ya shige suka daga Gaba dayanta ta idasa zaro idannuwanta ta dora hannayenta saman kanta a fili ta furta" wayo wayo wayo innalilahi wa'ina ilaihi raj'une yau na ga masifa ido da ido yau na yi mota daya da arne marar mutunci marar tausayi mai cin danyen nama! Na rantse macijin nan ka fito da shi ne dan ka je ka kashe wani, yo waye bai sani ba cewa kashe kashe kuke a tsakaninku dan kujerar nan da kuke sama Allah ya isana da ka tsoratani, kuma na rantse sai ka sauka sarki mai adalci ya hau kujerar nan annamimi mai ido kamar na mujiya! Sai a lokacin ta kalli kudin da ya zuba mata Dami guda ne na manyan kudi sabin bugawa domin yanda suke mike suke hade zai nuna maka cewa sababin fitowa ne daga banki yan jika goma goma je da zara iya rantsewa ba karamin kudi bane Abin dake jikinsu ta kunce ta watsar a nan sannan ta bi su da yawu tana cire alkyabar nan da ta hana mata sukuni tana ta sauke ajiyar zuciya ta ce" Allah ya tsareni da cin haram! Kai ko abincin fada ina cin wanda na san Anmy ta bada kudin aka kawo domin ban taba cin cimar da ta shafi shinkafa, ko wani abin da na san daga aljihunka zai iya fitowa! Yanda ka tsane ni, ni nama fika tsanarka azalumi kawai mai cinye kudadenmu mu talakawa Ta saman kudin ta bi tana tafiyarya da dan sauri dan a lokacin da ta duba agogon hannunta har ta ci minti goma a kan wanda ya barta Saloon dinta ta je suka gagaisa da masu yi mata aiki sannan ta kara duduba komai ta ware kudadenta ta bara masu na anfannin yau da gobe kafin ta dawo nan da kwana hudu Daga nan sai ta nemi mai babur ta dane tace da shi ya kaira wajen Hashimu mai nama Agashe ta bashi ya amso mata mai ruwa ruwa har na jaka biyar tukunya ce sannan ta suka kuma daukowa suka nufi wajen saida ice cream Haka take murmushi gannin yau zata sha mutumen nata wato ice cream dan ta kwana biyu bata sha ba domin Anmy bata barinsu yawan shan sanyin nan ko zaki Siya ta yi har roba biyu tace da shi ya kaita stade Yana ajiyeta ta dauki har jaka biyu ta bashi sannan ta ringa takawa a hankali a kafarta har ta karaso wajen mai gadin wajen suka gaisa da mutunci sannan ta samu ta shige cikin nutsuwa ta nufi wajen zamanta wajen hutunta Tana zuwa ta zauna tana gannin yanda daidaikun mutane kowa ke sha'anninsa, a wajenfa babu yaku bayi, du manya ne kowa kuma na sha'aninsa Ledarta ta buda mai dauke da naman nan ta fara ci a hankali tana lumshe idannuwanta dan tana mutuwar son tukunya Sai da ta ji ta yi hani'an sannan ta dauko ice cream dinta roba daya ta buda ta gyara zamanta ta saka yar cokalinta tana dan diba kadan tana sakawa a bakinta Wayarta ta dauka ta rubuta message kamar haka" *Na so zuwa dan gannin likitan zuciyana, sai dai na cika da fargabar irin yanda ya kasance mau cike da kwarjini a idannuwana, na yi masa kallon tsaf din da har na lura da irin hararar da matarsa ke jefa min wanda ya sakani jin tsoron zuwa wajensa a wannan rana Shin likitan zuciyana zai yi kin alfarmar fadawa gimbiya cewa na zo ya auna ni? Zai taimaka ya hada ji da wani likitan wanda zai auna ni? Domin ina tsoron tsumamun idannuwansa su sakani tsumewa na lume a cikin kogin da ba zan iya fitowa ba.....sako daga NAJEEBA MUTALAB* Tura sakon ta yi ta ci gaba da shan ice cream dinta Ta kuwa harbo a daidai, domin a lokacin ya gama shiryawa tarbanta, matarsa kuwa ta gama shiryawa cin ubanta a kofar clinik din domin zuwan wani bako a cikin bakar mota sidik ya saka baki daya aka fitar da kutanen dake ciki sai majinyata da masu jinyarsu daidaya, hakan ya sakata dakatawa a kofa ita da babar y'arta wace ta rakota su ci uban NAJEEBA! (HOUM) har tsuma hannunsa yake a lokacin da ya karanta mesage din da sai ya rantse bai taba karanta mesage mai dadinsa ba ya shuga bata amsa kamar haka *bukatunki, ki tabatar da amsasu ne hannu bibiyu a wajen likitan zuciyarki, wa kike so ya duba maki zuciya da ya fi ni? Ni zan kula da ke na ririta zuciyarki na yi mata fadan da ba zata kuma yi maki suka ba, zan sanarwa mamanmu cewa kin zo, aman zan biki bashi ko ki zo na duba ki ko na zo na duba ki, domin bana wasa da zuciyar mai dauke da zuciyata!* Samun kanta ta yi da sakin murmushin mesage dinsa, lale ba laifi kalamansa zafafa ne da har suka sakata kwafarsu Lale yana da tsumamun kalamai kuma ta yaba To yaya fagen aljihunsa? Ta tambayi kanta tana murmushi Sosai take jin dadin iskar wajen harma ta cika da mamakin ina mai kwali ne yau? Dan bata gansa ba, ko ya shige wani wajen ne? Ko ya koma abujar? Lokaci na shige mata bata sani ba domin ta dukufa tana amsa mesage din tarin samarinta kowane daidai da takun tafiyarsa ciki kuwa harda sojanta da likitanta, da ambasador dinta Sosai take nishadi harma yannayi tsoro da firgici suka barta Bakinta take tabewa idan ta ga wani mesage din, Takan girgiza kanta idan ta ga sakon kowani gara sai ya daki kirji ya turo mata sako Wata yar dariya ta yi a bayane a lokacin d

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191