Chapter 83
Chapter 83
domin Najeeba ina jin ki har cikin zuciyata yanda na dauki kanwata haka na dauke ki Juyowa ta yi tana kallonsa Sosai ta ji dadin maganarsa, wada ta so a ce yayanta ne yake fada mata dadadan kalamai haka Kanta ta sada a hankali ta mike tsaye Kuma dubansa ta yi a sanyaye ta ce" wannan rigimar cikin gida ce, ni din, bana iya fadin sirrin Ahalina Tana gama fada ta yi gama cikin wani taku na ban tausayi domin gaba daya jikinta a sake yake hakama tunaninta ba a jikinta yake ba ........................... Bayan sati daya Da yamaci ne suka hadu a bangaren mai martaba, A tsakanin wannan sati dayan baki daya y'ayan sun cika da zulumi da tashin hankalin abinda zai faru Ko a yau basu san cewa za'a yanke abinda aka yanke shawara ne hakan ya sa suke cen wajen harkokin su, Najeeba na saloon, Ummu na wajen aure Tun da aka yi maganar nan Dayabu da kansa ya dakatar da Huzaifa kan ya bari zai waiwaye shi idan hakan zata yiwu Likita kuwa ba'a bashi damar shigowa bama sai dai a waya suna soyewarsu tamkar ba gobe Abih du suke kallo a lokacin da ya gama adu'a, kafin a sanyaye ya dago dubanza cike da gamsashiyar amsar da zuciyarsa ta bashi, haka kuma malaman da ya rarabawa kan a taimaka suka shaida masa ya budi bakinsa cikin nutsuwa da kamala ya ce" ALHAMDULILAH, ba wanda ya isa godiya sai Allah Alhamdulilah da Allah ya dora mu kan amsar da ta tara mu a yau Dubansa ya kara kaiwa wajen Anmy dake zaune tana sauraro a hankali ya ce" BILKISSU, du wajen wanda na yarda da kamalarsa, da datijantakarsa , da irin shaidar adininsa da na kaiwa maganar nan ya nuna min ya yi abin a cikin kwana shida, ya yi kwana uku da sunnan kowace Wasun kuwa sunnan Ummu kadai na basu Wasun kuwa na Najeeba Tabas Allah ya kawo amsa, Amasar nan kuwa ita ce *NAJEEBA* BALIN BALIN BALI 🤣🤣🤣🤣🤣 wata wakar indiya[2/12, 4:04 PM] Ummu Sadeeq: 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 32 Irin yanda yayi wani dum a zuciyarsa na lokaci d'aya ya saka shi rintse idanuwansa da k'arfi. "Innalilahi wa'ina ilaihi raj'une! Me ke shirin faruwa a tarihin rayuwarsa? Shi? SHAHEED, shine da auren wannan yarinyar?" Bud'a idanuwansa da suka rigaya suka cenza kala yayi da niyyar budar bakinsa ya furta masu magana kamar haka" *Aa, ba zan lamunci auren fasik'a ballagazar mace ba, ku yi hak'uri ku nema mata wani*." Idanuwan nasa ya fara saukewa kan DAYABU DAYABU kansa na sade ne, ya kasance zuciyarsa ta cika bugawa mai tsananin gaske domin ya tabbata ba zai amshi maganar Najeeba ba yana da damar k'iyawar, kuma idan ya k'iyan ba abinda za'a yi sai dai sai ya kasance ya had'e hanayensa biyu dake rawa rawa cike da tsoron amsarsa yana ta adu'a a k'asan zuciyarsa. A hankali ya kai dubansa wajen Abih Sai ya ga Abih ba a zaune dangalgal yake ba, shi bai san yar tsamar dake tsakaninsa da yarinyar ba hakan ya saka farin ciki ke kwonce a kan nitsatsiyar fuskarsa amsarsa kawai yake jira. Dubansa ya maida kan Anmy. Irin yanda ta bi ta marairaice fuskarta zaka rantse cewar jira take ta ji amsarsa ko ta suma ko dad'i ya sakata kai sujada k'asa, irin kallon da take masa na jiran jin amsarsa ne, hakan ya saka ta d'an langab'e kanta sannan ta k'ura masa ido tana sauraronsa. Sau biyu yana k'ok'arin gyaran murya dan ya furta abinda ke cikin zuciyarsa cewar ba zai yiwu ba, Alkhairin ta kai shi wajen wani, sai dai ya kasa d'aga ya d'ora dubansa kan mahaifiyarsa sai ya ji du ya tsintsinke. " *SHAHEED*." Ta fad'a muryarta har tana d'an rawa rawa. A sanyaye tace "Sai nake ganin jinkirin amsarka tayi yawa SHAHEED, ko dai ba zaka auri yarinyata ba?" "EH ba zan iya aurenta ba Anmy..." Zuciyarsa ke fad'a a lokacin daya kasa magana. ANMY ta ta budi baki da d'an k'arfi tace "SHAHEED?" Idanuwansa ya lumshe kafin ya kuma bud'ewa kansa ya cire daga dubansu da k'yar ya bud'i bakinsa ya b'amb'aro maganar dake ciki ya furta" Allah ya tabatar da alkhairi Anmy." Ajiyar zuciya ta sauke tana maida dubanta wajen Abih da yanayin farin cikinsa ya fara raguwa. A hankali ya ce" SHAHEED? Anya kuwa mun yi maka adalci a maganar nan? Ya dace ka fad'i ra'ayinka domin kai dai yanzu ba wani yaro bane da za'a saka ka gaba a tirsasa maka wani abin ba." Kansa ya d'an girgiza cikin nutsuwa kafin ya ce" Allah ya sanya Alkhairi Abih." Abih ya sauke ajiyar zuciya ya d'an saci kallon DAYABU ya ga yanzun ya d'ago kansa yana kallon sarkin. ABIH yace "Yaya maganar d'ayar yarinyar?" Saida ya d'an jik'a leb'unansa da suka bushe kafin yace "Insha Allahu idan kun tsayar da ranar d'aurin auren ita ma zan gabatar da danginta sai a yi komai a had'e." Albarka sosai suka sakawa lamarin, Anmy ta k'ara dubansa , a sanyaye ta ce" Alkhairi ne, insha Allah SHAHEED." Murmushi ya k'ak'aro mata kafin suke mik'ewa su masa sallama. A baya ya tsaya sai da suka fita ya dawo da sauri. Wajen da ya tashi ya koma ya zauna. Kansa sade ya k'ara had'e hannayensa kafin ya d'ago yace "Dan Allah, ka amsheta da zuciya d'aya domin kai d'in mai zuciyar adalai ce, ka zame mata bango, ka zame mata uba, ka zame mata farin ciki ka zamo sanadiyar shiryuwarta, tabbas na san cewar kana yawan tuhumanta kan harda sakin hannuna a yanda take sangartarta, ka yi hak'uri, ka rufa min asiri ka dubi baiwar Allahn nan da idon rahama." Saida ya gama maganar sannan SHAHEED ya lumshe idanuwansa ya k'ara gyara kwoncinsa a saman kujerar da yake hakan ya saka DAYABU k'ara godiya sannan ya mik'e ya fita. Innalilahi wa'ina ilaihi raj'une ya ringa maimaitawa a k'asan zuciyarsa. Me ke shirin faruwa da rayuwarsa wanda bai tab'a hasashen kawowa a cikin tsarin rayuwar tasa ba? Meye wannan? Yarinyar nan itane zai aura? Waye bai ce yana sonta ba waye bata amsa tana sonsa ba? Waye bata yiwa kwaliya ta yiwa rangwad'a ba? Waye bai ganta da dan wando tana tsalen gudu da ball a hannunta wai ita ta tafi sport? Wani sakarai ne baya son tab'a jikinta? Wani irin zaman aure ne zai yi da ita bayan yana da dar da irin kasancewarta mace marar kamun kai? Aure fa aka ce, Idannuwansa ya kuma rintsewa yana jin wani irin haushinta a kasan zuciyarsa Me ya sa kika gama iskancinki zaki kare a gidana? Har kansa ya ringa sarawa a irin wannan tunani da ya yi. Kwonciyarsa ya gyara yana mai lumshe idannuwansa da suka yi ja sannan sukai nauyi yana tunanin rayuwa A yau bama zai je wajen gudu ba dan baya tunanin idan ya fita zai iya aiwatar da wani abu Tabas Anmy na cikin farin ciki madaukakin farin ciki, hakama yayanta da kuma DAYABU Sai dai basu cika nunawa ba domin zaune suke sunna kara tsara ta inda zasu hayo mata
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191