Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 115

Chapter 115

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

a taya su murna kin yi aure, su yanzu so suke su koma yar mutunci da ke kin zama gimbiyar garinmu , wai harda matar Ambasador ta zo gyaran kai fa tace ita so take ta zama mai classs yanda mijinta zai daina fade fade, ta zama client dinmu daga yau tana so a ringa kula da ita a shago Murmushi Najeeba ta yi a bayane, kafin a sanyaye ta furta" waye ya ce mata zan bar mata mijinta ya huta ne? Ai ba zan taba barin mata shi ya huta ba dan ba dan ita kadai aka yi shi ba Da mamaki Aida ta ce" aman ba an ce kin yi aure ba? Kin auri Sultan? Aunty Ummulkhair ce ke fada mana da kanta fa Najeeba ta ce" ke, tsokanarku take, ni ba wani sultan da na aura, Aida HUZAIFA ya zo kuwa? Idannuwansa ya mayar ya rintse daga tsayen da yake, du hirarta yana ji hakama ta wace ta kirayeta domin Aida tana magana ne da karfi karfi so excited, ita kuwa Najeeba duda yanda take maganarta a hankali a sanyaye cikin voice dinta mai fita lafazi by lafazi bai hanna shi jiyo maganarta ba domin Allah ya hore masa ji A hankali ya tako har zuwa inda take tsaye Hannunsa ya saka a hankali ta wajen tsatsonta Lokaci daya ya janyota baya ya kasance ta hade bayanta da jikinsa, ta yi masauki a fafadan kirjinsa ta baya Gabanta ne ya yanke ya fadi a hankali ta kai dubanta wajen hannun Ta yannayin girman hannun ta gane ko na waye sai kamshin turaransa da ya mata dirar sauri a hancinta A hankali ta lumshe idannuwanta sakamakon jin sajensa a wajen dokin wuyanta hade da hancinsa yana sinsinawa Boyayiyar ajoyar zuciya ta sauke tana hangen takunsa karara da abinda yake nufi da kusanta jikinsa da nata har haka A hankali ta dora hannunta saman nasa ta saka dan karfinta da niyar bambare hannunsa daga tsatsontsa muryarta cen ciki ta furta " Assshhhhhhhhhhhhhhhhhhh, ka bari mana, Maimakun ya barin sai wani irin yar yar yar da ya ringa ji baki daya jikinsa ya fara amsawa sakamakon maganar da ta tashi yi sai da ta yi yanda iskar bakinta ta sauka a gefen wuyansa , irin jan maganar da ta yi ya sakashi rintse idannuwan da bai shiryawa ba Bai tantance ba ya ji ta kuma buda bakinta a hankali ta ce" ina da saurin kaiwa du katon da ya kai hannunsa jikina marrrrr.....i Dan murmushi ne ya ji zuciyarsa na yi, MARI? lolz ya fada a cikin zuciyarsa Sai da ya kara yin sama sama kadan da hannunsa kafin ya yi kasa da su duka wajen fafadan kugunta ya dora saman manyan cinyoyinta a hankali ya furta" baki san maza sunna suka tara ba? Dan yawo kadan ya yi da kugun nata a wajen dogon wandon yadin dake jikinsa a hankali ya furta" har yanzun dai ban hadu da wace ta kai marin nan fuskana ba,.......... Dan jan iska ya yi ya saki dan murmushin gefen kuncinsa a hankali ya furta" kin zo amsar hakin ki ne? Da sauri ta buda idannuwanta kafin ta saka hannunta ta janye nasa ta matsa gaba kadan sannan ta juyo ya kasance yanzun sunna kallon junna Sai da ta lumshe masa idannuwanta sannan ta furta" *NI AI BANA RABA NAMIJI DA WATA* Tana gama fada ta dauki wayarta da ta fadi ta juya da dan sauri ta koma saman kujerar nan Kansa ya d'an jujuya yana mamakin furucinta, Bata raba Namiji da wata? Ya kai bata jin kunyar abinda take aikatawa?. Direct wajen abincin ya nufa, saman k'aton diner irin na gidan sarauta, fari k'al da shi sai d'aukan ido yake ga kujeru na alfarma. Zama ya yi saman kujera kafin ya bi kwanukan da kallo Kwanukan sun bashi sha'awa tun daga yannayin kyansu da tsarinsu hakan ya saka shi sha'awar buda su. Cikin nutsuwa ya buda kulolin, murmushi ya yi gannin irin cimar da aka kawo masa. A dan plate ya zuba, sai dai ya zuba miyar da yawa domin shi akoyshi da son miya bare wannan miyar ta murjajiyar malofiya ta sha kayan had'i su dadawa da nama da kifi sai tashi kamshin yake ga curry ya saka shi jin sha'awar yin hani'an. Sosai ya ci abincin nan har yana kara surb'ar miyar kafin ya mik'e ya nufi d'akinsa. Sai da ya fara yin brosh sannan ya koma saman bed dinsa ya kwonta yana mai lumshe idanuwansa haka zaki yi ta fama, a yanzun da na tabata kin san lamarin, sai dai ki gani ana yi da wasu! Cije leb'ensa ya yi ya juya ya kara gyara kwonciyarsa da kyau yana jin dacin irin abinda ta fadawa wata, wato shi ga sakarai ko? Da aurensa a kanta aman ta furta wasa ne, *Huzaifa* sunan nan yana masa yawo sosai a cikin kunnensa, yana tune da yaron, sannan ya san yaron shine wanda ke daukan mai a gidan mansa mai sunna SHAHEED SS, yana sane da manya manyan mutanen da yake kasuwanci da su domin idan ana zaman fada da yawa kan zo su kawo gaisuwa harma su kawo shawara a irin ci gaban garin Damagaram. Kansa ya d'an jujuya ya mike zaune ya dauki laptop dinsa ya shiga aiki da ita, ba komai yake had'awa a yan kwanakin nan ba sai tarihin mutane hud'u da suke tsaye a ransa wa'inda ya saka ayar tambaya a kan lamuransu harma ya aniya saka ido a dukan motsinsu hotunansu ne, na iyalansu ne, na muhalansu, da dukan wasu dama na rayuwarsu. Yana zaune shi daya sai ya ringa jin baki daya tsigar jikinsa na tashi. A hankali ya ringa gyara zamansa, tun abin na haye masa kasa kasa har ya ji sosai wani lamari na gundurar zamansa harma yana neman hautsina tunaninsa. Dawowa ya yi kan turbar da ya kasa gane abinda yake aikatawa a computer, harma ya fara hada sak'o da sak'o. *Mai damagaram fa da magana.*🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 43 A hankali ya janye yan yatsunsa ya kashe computer ya rufeta Saman kujerar ya kara gyara zamansa yana dan balancing kadan kadan yana sauraron wani irin al'amari dake ta harhada kansa a tatare da shi Baban tambayar da yake yiwa kansa shine" *Shin zan iya shiga hakinta ta hanyar kiran wata daga cikin matana na sauke gajiyata dan kawai ina tare da kyankyamin kasancewa da ita?* A hankali ya buda idannuwansa da suka cenza launi sunna karbar amsawar da jikinsa ke yi Ko a wancen ranar na yi haka ne dan na san inada damar fara zama da wace na yi niya ne A yau da yake ranarta ne, dole dole ranarta ne, Idonsa ya rintse dan kawai ya gwada idan har zai iya jurewa? Mintuna kamar ashirin tsakani ya gama gane cewar a yau baya jin wani yaren daniya ko jurewa idan har ba rage abinda ke mararsa ya yi ba A hankali ya mike yana kunce arzuzumin wandonsa cike da mamakin yannayinsa Me ke damuna haka? Ni ba wani abu na sha ba, sannan sam lamarina baya min haike

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191