Chapter 76
Chapter 76
fito ya sameta ya zaunar da ita Yau kam zai yi mata tambayoyin da yake son idan har ta bashi amsoshinsu ta nan zai fahimci abinda ke damunta, in sha Allahu zai zauna ya yi doguwar magana da ita ya nuna mata shi fa yana son macen da zata zama yar bariki a cikin dakinsa Idan yau zata daka cinyarsa da kafarta dan ta haukata shi zai bude mata ya yi mata rashe rashe ta taka Idan yau zata haukata shi da salonta da ya rantse ya gama samun nutsuwa Abubuwan sun masa yawa Rigimar cikin gidansu, rigimar waje, ga kuma rigimar cikin jikinsa! Zai so ya samu nutsuwar jikin nasa dan ya san idan har fa baya tare da nutsuwar nan yana yawan dauke wuta Da tawul daure a kugunsa ya fito ya kai dubansa saman bed din Sai dai wayam ba ita ba alamunta Wani irin takaici ya saka shi bin kofar falonsa da kallo Ya tabata ta tafi! Haushin hakan ya saka shi daukarwa kansa niyar koda ta zo da bukata ba zai kulata ba! Yama gama yankewa kansa hukunci a yau aure zai daura a kwanannan, dama abinda ya saka shi dan jinkirtawa rasuwar Bintu ...................................... Bayan kwana Biyu Ya kasance yau laraba ce, ranar da yake zuwa fada tun karfe uku dan a cen yake gabatar da salar isha'i, sai dai yana zaune a falonsa na ciki carbinsa karami a hannunsa yana ja hankalinsa kwonce yaka dauke da abin droon dinsa mai hasko masa komai dake wakana a cikin gidan dama dakunan Tun sunna daka ran fitowarsa har karfe biyar na yama ta yi, su dai basu motsa daga wajen da suke tsaitsaye dan jiran fitowarsa ba Tunda yaron ya zo ya ga zuwansa kusan minti talatin yana zaune a wajen da aka sauke shi an kayata masa zaman nasa da komai na bukatar bako aman wace ya zo din dominta bata fito ba Wayarsa dake haskawa kadan kadan ua kai dubansa, Dauka ya yo ya shiga amsa kiran domin mai martaba ne da kansa Cike da mutunta junna suke gaisawa kafin ya gabatar da bukatarsa na son a kara baiwa Ummukulsum hakuri ta daga wayar yarima domin har zuwa yau bata daga wayarsa ba Yana shirin bashi amsa ya kai dubansa kan abinda ke nuna masa abubuwan dake wakana a cikin gidan Bai san lokacin da ya zaro idannuwansa yana kallon ikon Allahn dake haskowa a alon tablette din Sosai ta gurfana da juss din dake cikin kofin glass tana murmushi ta kai daidai bakin saurayin nata dake ta sheka daria yana wani irin lamari kamar zai rungumota jikinsa Irin suturar da ta saka a jikinta kuwa sket ne da rigarsa sun mata wani irin cifcif daidai da halitarta abayar da ta dora a sama tana shiga ta cire ta yar saman kujera mai cin mutun daya sannan cike da son rigima ta tunkare shi ta tsiyaya jus a cikin kofin da gangan ta kai bakinsa dan gannin abinda zai faru hakan kuwa ya yi daidai da dawowar idannuwan SHAHEED WAJEN... *Alhamdulillah*🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* *SADAUKARWA GA* *SAMIRA HARUN (YA MAMA😉)* *BILKISU KANAR* *YAGANA* *AYSHER* *JALILA* *MA NAZIFA* *RAHIMA* SADAUKARWA GAREKU BAKI DAYA GRUP MAGE DA FANS MAGE......ina matukar jin dadin kasancewa da ku 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 30 Daga b'angaren mai martaba cikin kamala da datijantaka yake furta" Allah ya taimakeka kana ji na kuwa? Ko dai matsakar network d'in nan ne." Ya k'arashe yana mai duba wayarsa da yarima dake gurfane gabansa. A hankali yake sauke wayar daga kunnansa sam baima san yana yin hakan ba. K'ara k'ura mata ido ya yi da duba irin na son ganin abinda zata aikata, sannan a kasan zuciyarsa kuwa fad'i yake" Acikin gidan nan zata aikata aikin nata? A cikin falona? Tabas idan har haka ya kasance yau ba sai gobe ba sai na zartar da hukunci a kanki a kasata!" Sai da Najeeba ta kawo kofin kusa da bakinsa , ya sakankance zai damk'a ta janye ta mik'e tana murmushi. Juyawa ta yi ta bashi baya ta ajiye sannan ta koma ta zauna a wajen zamanta ta d'ora k'afarta d'aya a kan d'aya tana d'an karkad'awa tana kallonsa. Saukowa yayi da sauri ya nufota yana d'an shagwab'e fuskarsa, sai da ya zauna saman cafet d'in ita kuwa tana saman kujarar ya sakata gaba kafin ya furta" na so ki fara cika aikinki na lada amaryata, ta hanyar shayar da ni da wannan kyakyawan hannun naki mai d'auke da k'unshi ja." D'an tsura masa ido ta yi kafin ta cire dubanta daga kansa, d'an murmushi ta kuma yi hakan ya saka dimple d'in kumatunta da na kusa da idannuwanta suka lotsa, yar siririyar wushiryar bakinta ta bayyana ga haske da hak'oran ke yi, leb'enta kuwa baya d'auke da komai sai dan man leb'e kad'an da ta goga saman leb'unan hakan ya saka na k'asan mai ruwan pink color k'ara shek'i haka ma mai duhun shima ya k'ara shek'in. Fuskarta ce ta yiwa kwaliya ta hanyar shafa hodar ruwa daidai da kalar fatarta yar kadan kafin ta caje girarta da kyau ta saka kwali mai kyau mai baki ta ja dan ail liner sannan ta dora gashin idonta mai tsayin da ya girmi na idannuwanta hakan ya saka idannuwan nata kara yin sidik da su abin dai ba'a cewa komai Dinkin jikinta kuwa wata lafiyayiyar chiganvy ce aka yiwa dinkin sket da riga cif cif da jikinta Najeeba na dauke da wata irin kira abin birkita lisafin du wani da namiji sannan abin mangarin ga y'aya mata Ta kasance mai matsakaicin tsayi, domin tsayinta ba cen cen bane, Najeeba bata da rama sam, tana da dan jikinta mai dan kwabri wanda ke tafe da wasu mama masu dan girma sannan a tsaye suke cirr domin irin masu fadin nan daga kasa ne dauke da yan kawuna bakake sidik masu dan tsini da dan fadi tamkar wace ke cikin sha'awa koda yaushe yannayinsu kan zama a haka basa shafewa haka halitarsu take shi ya sa bata saka body a waje domin idan ta saka sukan nuna kansu ne koda da rigar mama a ciki, Cikinta munafukin ciki ne da baya nuna ana cin abinci a cikinsa, ko dan tana gudu tana sport tana abdo a cikin gidansu, hakan ya saka cikinta ke lafe sosai saman wani irin tafkeke, fafadan kugunta mai dauke da wasu irin duwawu da suke da girma sannan suka hade da cinyoyinta suka kara masu fadi ga tudu hakan ya sa take dauke da yannayi na Niki minaj daga kasan Tun fil'azal Najeeba tafiarta ta kasance irin tafiar nan ta tsokalo rigima, haka halitarta take ba da gangan take yi ba aman da yawa kan kokarin kwaikwaya dan a ganninsu tana sane take yi kuma gannin abin ya karbeta sai su yi kokarin kwaikwaya aman ba hali domin tafiar kasaita tamkar wata sarauniya a jinninta yake tana yi kuma jikinta na motsi daidai misali, shi yasa idan halin ta yi rawa ya kama take anfani da kugunta wajen saka mata sakin baki sunna kallonta bale maza tsabar yanda ta iya juya shi da gadara Tana dauke
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191