Chapter 130
Chapter 130
ya tare da yarinyar nan? Sam bata wani tsinci wasu abubuwa a cikin bayanansa ba A hankali zuciyarta ta ci gaba da yin kunci sosai da sosai, Tabas shawarar da wannan mutumen ya kawo masu koda kuwa sun kiya da farko zasu yarda yanzun, Ba zata iya yarda ya tara da wannan banzar ba! Da sauri ta kara neman alfarmar tafiyarta garin agadez Yana jinta sai kawai ya yi biris tamkar bai ji ba, ya shigewarsa cikin dakinsa mai dauke da harkar takardunsa da abubuwan nemansa Baki daya sai ta ringa cika tana hawa tana jin idannuwanta na neman kara rufewa, sam bata wani yi yinkurin binsa ko neman kara lalabashi cikin ruwan sanyi ba, saima ta ji ai wannan tsana ce da nuna halin rashin damuwa da ita Ranta bace again ta fice a fallon nasa ta nufi wajen mahaifiyarta Tana zuwa ta udasa ta zauna kusa da ita Wayar da Gimbiya ke yi ne ta ajiye ta ce" yaya ya yardan ne mu saka a kawo mana tkt ?" Da yannayi na zata iya fashewa da kuka ta ringa girgiza kanta tana daga idannuwanta ta kai kan yayarta daya da ta rage wace itama mijinta a yau ya mata magana ta karshe cewar idan ba zata dawo dakinta ba ta zauna, tana kallonta ta ce" baki daya ya cenza, kamar ba Sultan dina ba, yau ni yake cewa na daina yi masa kirari na masa hirar soyaya, karshema kan maganar bai tanka min ba tun bayan da ya nunan shima yana iya sama min ko wani irin magani na lafiata!" Gimbiya ta ce" wani irin kirari kuma? A cikin dakin naki da shi kike masa kirari?" Da mamaki ta kalli mahaifiyar tata, ta ga dai tsakaninta da mahaifinta kirari babu lokaci, to wace irin magana ce wannan? Gimbiya ta ja tsaki tana fadin" shashashar banza, to ba dole ya gama rainaki ba? Wai ke daga ke sai shima hirarki tsakaninki da shi kirari ne? Arrrrrrr da ke walahi" Yayarta kuwa banda daria me zata yi ta ce" Auta wai Allah da gaske kike?" Du sai suka daure mata kai, maimakun kuma su zaunar da ita, su fahimci ai ga matsalar baba da take kara nisantata da mijinta harma su nemi maganceta cikin ruwan sanyi sai abin ya shashance a daria suka shiga neman layin mai martaba dan su bi ta kansa ko zai amince masu da tafia da Zinariar, sai sheda mata ake yana kan waya wanda ya makale da wayar Zahrau yana karbar caji da lamura dan ya kara mata kwanaki cike da shagwaba ........................ Cike da shagwaba Zahrau ta kara rike wayar hannunta tana hangen yanda du yan uwanta ke ta kai kawo dakin NAJEEBA tana dan murmushin gannin zasu ci galabar abinda suke so ta kara rage muryarta ta fan saki kukam rigima ta ce" ur excellency my happiness, idan har ka amince min ne, idan baka amince ba zan taso a yau yau na zo gareka, domin du duniya babu aikin da ya kai min naka daraja wanda ba zan iya takewa saboda kai ba" Sai kuma ta dan ja shashekar kuka ta ce" Duda nice babba mace a cikinmu, kuma ina son na ga na bara masu du wani farin ciki kafin na yi nesa da su, bale Nusaibana yar jaririya da ita abin tausayi, ina so na je da kaina wajen mamanta mu sasanta huby" Ido kawai tsoho ke lumshewa yana sauraron wani salo na son rokon alfarmar ta zauna a gidansu ta kara yan kwanaki, shi abin sabo ya zo masa Tabas a matansa Gimbiya takan tsiri tafiar shakatawa a kadan ta yi wata haka kawai ta je wata dubai ko london ko hawai.....gari dai da zata more rayuwarta ta jima a cen ga kashe kashen kudi ga abubuwa dai sai hamdallah kafin ta dawo, ita kuwa dayar sai ta shekara bata fita ko kofar gida ba, aman itama idan ciwon gida ya kamata takan lula a kadan ta yi kwana hamsin wai tana hutawa domin tana samun balewa daga kusa da Gimbiya bata yiwa abun rikon wasa, tana morewarta daidai gwargwadon iyawarta Sai gashi ita daga sati daya, duda ya damu ainun domin kuwa shi kadai ya san irin farin cikin da yar karamar cikinsu ke saka shi, aman sai gashi tana neman alfarmar kara sati daya tak a gidansu, ba irin abinda ke birge shi sai idan tana fadim kaf duniya a yanzu yana gaba da kowa da komai nata, sai kuma cikin hikima ta nuna masa yan uwantanma sunna da nasu darajar wada ba zata iya samun farin ciki idan har daya daga cikinsu ya ce washhhhhh Murmushi ya yi yana dan shafa gemunsa da ya fara furfura farare kal a sanyaye ya ce" Sati daya tak, daga shi kin yarda ba zaki kara ba?" Itama murmushin ta yi jin sautin muryarsa kafin a sanyaye ta ce" In sha Allah ogana" Wani murmushin ya kuma yi a bayanne yana jin kansa sai kara fadi yake , Sunna yin salama ta sauke ajiyar zuciya ta mike ta karasa kusa da Ammi dake danna wayarta tana rubuta message Allert ne ya shigo wayarta, tana dubawa ta ga kudi ne zunzurutu daga mijinta Wani murmushin ta yi ta shiga rubuta masa messafe din godiya, hade da kalaman soyaya ba wani dar ta tura masa sannan ta juyo tana sauraron Ammi Ammi ta ce" yaya bai kyauta min ba, yayya zai tashi kai tsaye ya yiwa NAJEEBA maganar nan a yanzu bayan ba lafiar kirki gareta ba tsakani da Allah? Gashi du ta rikice min ban san ta inda zan fara ba anya ban shiga hakkin yarinyar nan ba kuwa? Zahrau ta ji Tausayin Ammi a ranta sosai, sai dai bata da niyar ja da baya dan haka ta kama hannun AMMi ta ce" Ammi, ba wani abu fa, idan har ta samu kulawarmu baki daya zata mike ta warware ne, kin ga abubuwa masu girma har biyu ne suka sameta a yau kadai, dole sai an rarasheta an lalamata Ajiyar zuciya Ammi ta sauke kafin ta saki murmushi a sanyaye ta ce" ta ji ciwo ko?" Zahrau ta dan sada kanta dan kunya, a hankali ta ce" Ammi, kin san tana da saurin warkewa a kan ciwo ko wani iri, bata da kam jiki in sha Allah nan da kwana uku zaki ga ta ware" Ajiyar zuciya Ammi ta kuma saukewa a sanyaye ta kuma fadin" na so a kira likita kun hanna, bana so ciwo ya hanna mata nutsuwa fa" Zahrau dai bata gushe da murmushi da son kwontarwa da Ammi hankali ba, har sai da kiraye kirayen salar isha.i ya tashe su Tabas abinda ta kudiri niya ta samu, domin kuwa ita kanta wace suke tsoron yau hankalinta ya kasu kashi da yawa sannan ita kanta so take ta ga fara'ar Najeebar, uwa uba Ammi dake nan nan da ita, ita kuwa ta karbi jawabi ta langwabe sai shagwaba take sosai, lale tana jin ciwo a jikinta sai dai tunda ta wuni shiga ruwa da anfani da ruwa abin da sauki sosai, sannan lamarin mahaifinta da mahaifiyarta ta yiwa kanta shawarar zata cire wata damuwa, ita dai abinda ba zata yi ba shine ta lalabata ta koma masa, idan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191