Chapter 146
Chapter 146
bai saura minti ashirin su daga ba a hankali ya ce" Harda dan daudu, ga maza nan sunna son rungumota a jikinsu, shin sake na yi da tarbiyarku har haka ko menene?" Sai kawai wasu hawaye masu zafi suka shiga bin gefen kumatunsa, hakan ya mugu mugun kara daga hankalin Zahrau dan haka ta ririke hannayensa tana ta girgiza masa kai hankali tashe muryarta a rikice take fadin" Dan Allah kar ka yi mana kuka, ka dakemu, ka yi mana komai dan Allah kar ka tuhumi irin tarbiyar da ka bamu domin kuwa mu mun san kai din ubanmu ne" Kansa ya girgiza a hankali ya ce" Zahrau, Allah ya yi rayuwarmu wata iri, tabas na san ba wanda zai iya raba NAJEEBA da fada, aman ban yi tunanin a yanzu da take amsa kiran matar SHAHEED zata cike mayafinta ta nemi dakuwa da wata matar da bata kama darajarta ba, ZAHRAU kema dake dauke da taki darajar kika tsaya a matsayinki da kasancewarki yayarta kuke danbatuwa, to bara ki ji, wace aka turo din AMMI ta kama wayarta dazu kafin mu iso tana fadin ta tabata idan har aka tsokani NAJEEBA sai ta rama, idan kuwa ta zubar da hauka a cikin masarauta ga kishiyoyi ga mijinta mai zafi ana iya kilaceta a dakin horo, daga nan ko uban me take takama da shi an karya saura uwarta, Zahrau wato maradinku ba zai ji kunya ba? Me zai faru, me zai yi mata, Allah masani, aman kun cutar da zuciyata" Kanta ta dora gefen hannunsa tana hawaye, ita kanta zuciyar tata ta mugun raunana, shin Najeeba wace irin zuciya ne da ita mai karfi fada haka? Innalilahi wa'ina ilaihi raj'une idanfa aka sakata dakin horon? Idan labari ya kaiwa zinaria fa?" Motar shiru ta dauka a haka har lokacin tafia ya yi, nasiha ya kuma yi mata mai ratsa zuciya kafin su rabu tana ta hawaye, sai da ta shiga ta ga GIMBIYA hakimce a wajen VIP din, dama nan suke zama hakan ya bata mamaki matuka, ta gaisheta da mutuntawa aman ita sai ta cire kai kamar bata santa ba. Zaune yake ya cire rawanin, kansa sade kasa ya dafe kan nasa da hannayensa biyu biyu yana kallon kasa Da wani irin sauri AMMI ta nufi wajen NAJEEBA dake shinfide saman doguwar kujera, UMMU kuwa ta yi wajensa hankali tashe ta saka hannunta ta cire nasa tana kallon fuskarsa har sai da gabanta ya yanke ya fadi Idannuwanta ta lumshe tana jin wani irin daci a zuciyarta, tabas AMMI ta fada mata komai dangane da wayar Mardiya, ita ta hanna a shaida masu dan tana son gannin yaya zasu tafiyar da abin, sai gashi cikin sauki sun tafka rashin hankalin da abu daya take jira shine gannin farkawarta ta nadi jikinta tamkar an aikota A hankali ta ce da SULTAN" ka yi hakuri " Idannuwansa ya lumshe, ya kuma budewa a kan UMMU, ya kama hannun nata na dama ya rike a cikin tafukan hannayensa, a hankali ya kai wajen zuciyarsa ya dora yana kara cije lebensa na kasa Sosai ta kara tsorata tana kallonsa da dan saurin magana ta ce" subahannalah, menene wannan bugawar da zuciyarka ke yi? BILKISSU zo kama min" ta karashe tana azamar mikewa tana kara tataba jikinsa AMMI ta sauke ajiyar zuciya a sanyaye ta ce" Dukanta ka yi ne Shaheed? A summe fa take ka barta kwonce haka? Menene ya yi zafi haka Shaheed, dan Allah ka yi hakuri ka sasauta, NAJEEBA yarinya ce sannan ka san rigimarta a hankali du zata daina" Idannuwansa da sukai masa mugun nauyi ya cire ya dora kanta, shimatt a kwonce take yar baby face dinta ta fito radau, AMMI na kokarin cire mata rigarta har sai da ta cire mata ita ta kai mata ita wajen cikinta hakan ya bayanar da bras din dake cikin rigar fara tas da lafafen cikinta Ammi na tofa mata adu'a bayan ta gama waya da likitan masarautar Kuma lumshe idannuwansa ya yi, a hankali ya furta" UMANI," Sai kuma ya dan ja numfashi yana ta hucin zafin abinda yake ji a ransa ya dora da fadin" UMANI alkyabarta ta cire, Umani a gaban wani kato dake hadasa husumar, Umani sannan ta fito kofar shagonta a haka, kuma Umani police din nan ya kama damtsenta da hannayensa biyu, ya juyar da ita yake son rungume min ita a jikinsa, Umani ta ja DAYABU ya mari fuskarta mai daraja, ta daga muryarta mai daraja kowani banza ya saurara" Sai kawai ya yi shiru idannuwansa rintse sosai sannan ya sada kansa kasa haka kuma bugun da zuciyarsa ke yi ba wani sasauci Da sauri AMMI ta cire kanta a kansa ta sada dubanta itama, UMMU ta cije lebenta na kasa irin yanda ranta ke baci da wannan lamari, a sanyaye ya kuma dagowa wannan karon har jijiyar gaban goshinsa harbawa take a kausashe ya ce" Na sha wahala Umani, Allah ne kawai ya kare min .........sai kuma ya yi shiru ya ki karasa abinda ya yi niyar fadan a hankali ya daki hannun UMMU ya mike tsaye ya kuma kai dubansa inda take Wajen frij ya nufa da kansa ya dauko ruwa ya dawo Budewa ya yi ya duka a hankali ya zuba ya shafa mata ruwan nan Yana yin na biyu ta ja wani irin numfashi ta sauke, lokaci daya ta buda idannuwanta tana ta sauke ajiyar zuciya A hankali ya kai dubansa wajen AMMI ya ce" Ammi, kar ki kira likita namiji kin ji? Ki kirawo mace" NAJEEBA ce ta fashe da kuka muryarta na fita kasa kasa ta ce" AMMI, ni ku barni na je na rama Ammi yaya Dayabu ya mare ni ban masa komai ba, Ammi kuma ta zagemu haka kawai bamu yi mata komai ba" Da wata irin murya mai nuni da daf ake da aiwatar da kowace irin hukunci UMMU ta ce" *NAJEEBA!* DA sauri Najeeba ta dago, sai a lokacin ta ga SHAHEED, sannan ta ga UMMU Ai kuwa da sauri ta ringa kokarin jan rigarta, irin ta rufe jikin nan nata, shi kuwa a tsaye yake kikam yana mai bin du wani take takenta da kallo, idannuwansa kuwa sam basu da dadin kallo a irin wannan yannayi Lebensa na kasa dake datse a bakinsa ya kuma turawa bakin nasa yana mai binta da kallon nan da ta rigaya ta gama gane na tsana ne Sai da ya lumshe idannuwansa a karo na uku sannan ya mika hannunsa daya ya damki hannun nata Da hannun nata daya ya mikar da ita da wani irin janta ne ya yi Bai tsaya kula daya cikinsu ba ya yi ciki da ita wanda hakan ya saka AMMI mikewa tana biye da su da sauri tana fadin" SHAHEED bani yarinyar nan mu koma bangarena, SHAHEED bani y'ata ka ji ko?" Da sauri Ummu ta saka hannunta ta riko na AMMI, hakan ya sa ta juyo da sauri tana kallonta ta ce" Mariam kar ya dakar min yarinya cikani na karbota" (🙄) Ummu ta girgiza mata kai ta ce" mu tafi, idan ta kama ya saka belt ya zane jikin banza da bata da hankali aman walahi ba zaki hana shi hukunta marar kunya ba ehe!" Da wani irin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191