Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 48

Chapter 48

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

ata tuna maganar yayanta da yake cewa, mace idan ta zama ita kowama saurayinta ne, zata ringa haduwa da samarin kala daban daban, su gajale, su zinataile su wawaye, su mahaukataye da sauransu Najeeba, ki kula a garin damagaram, domin mai damagaram ba zai hukunta wani dan ya maki laifi ba..... Wannan maganar ita ta tunatar da ita da maganar dunkum cewar awa biyu ya bata Wata irin zabura ta yi ta duba agogo Karfe goma ce ta gota harda minti arba'in Wato ta dauki awa biyu da minti talatin da bakwai Wata irin dirowa da ta yi ta mike a guje ta saki ledar naman da ta yi niyar kaiwa yan uwanta da uce cream din ta aniya dankara gudu da alkyabarta a hannunta tana ihun kiran kabu kabu Tana tsayar da dan acaba ta bashi jaka biyar hakoranta har sunna hadewa ta ce" ka falfala gudun mutuwa da ni ka kaini magama gudun hanyar gidan sarki Mai yin na banzama bale harda kudi da kuma rokon mai hawan? Ai kuwa ya buga babur ya tayar ya warcu babur a dubub lamba ya nufi wajen da aka bukata Adu'a kawai take tana saka alkyabarta jikinta na rawa tana fatan Allah ya sa bai zo ba Na mutu ta fada a dan fili a lokacin da ta ga motarsa tsaye a wajen da suka ajiyeta, sannan daidai kudin nan da ta watsa da yake dare ne Allah bai kawo wanda hankalinsa ya kai wajen ba Shikenan ta kuma fada tana son dirkowa aman sai da dan acabar nan ya sadata gata ga motar yana washe mata baki irin ya mata abin kirkin nan Sai kawai ta ji ita kam ta gama yawo, Dokar Anmy ce kiyaye acaba wace shi ya dora ita kuwa ta dorawa y'ayanta Yakan fadawa Anmy cewa, bai ga daraja a macen da zata wara kafarta ta hau acaba ta zauna jikin mai mashin ya jata ba Tuki da ya gaji birki da sauransu komai na iya faruwa a babur din nan Gaba faya jikinta na rawa ta shiga kiciniyar saukowa Kyar ita yake kallo, tun da suka karaso kusan minti talatin kennan ya ga kudadensa da ya bata a zubde a kasa Wato ita bata cin halal shine ta je ta nemo haram dinta? Sai kuma irin jiran da ta saka shi yi, zai rantse da Allah ko mahaifiyarsa bata saka shi jira daga lokacin da Allah ya kara daga darajarsa ko mamansa ke bashi daraja ta kiyaye lokutansa Sai gata kuma an kawota a babur har kusa da motarsa Karasa sauka ta yi tana yiwa mai babur ihun" ka yiwa Allah ka yi tafiyarka na ce ka bani cenji ne? Sai hajia ya fada yana sara mata sannan ya tayar ya juya abinsa Ja ta yi ta tsaya a wajen da take ta kasa karasawa wajen motar bale har ta shiga Gaba daya ta gama yankewa kanta hukuncin idan dazu Allah ya kubutar da ita yanzun fa? Zabura ta yi a lokacin da ta ga yana......... More cmnt mr pag😌 [1/28, 10:58 PM] Ummu Sadeeq: 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 20 Zabura ta yi a lokacin da ta ga ana sauke madubin bayan wanda ta tabata a nan yake zaune Sosai aka zuge shi sannan ya sauke dubansa kakausan duban nan mai abin tsoro a kanta Fitsarine ta ji zai zubo mata daga mararta Da sauri ta juya ta matsa sosai tana dan rawar nan dan ta rike shi kar ya zubo Haska wajen ta yi ta yi bismillah ta janye wandonta kasa kadan ta duka ta shiga fitsarin nan domin idan bata yi shi ta tabata zata yi shi a motar cen Kansa ya yi saurin kawarwa daga wajenta, amintacensa kuwa dama kansa a sade yake yana cike da mamakin lalle yarinyar nan ta isa Su suke tare da sarki SHAHEEd , wato gurnanin zaki Su suka san waye Sarki SHAHEED Yaya aka yi ta taka doka haka har haka? Sai da ta kusan karasa fitsarin ta tuna bata da ruwan kama ruwa Gaba daya ta ji jikinta ya kwashi wani yamyamyam na kyamar kazanta Bata wasa da tsaftar wajen nan ko da wasa gashi yau ta yi fitsari a wajen nan sannan a gaban sarki gashi babu ruwa Sai da ta gama sosai ta cire wandonta dan ba zara iya mayar da shi ba ta mike a hankali jikinta na ci gaba da rawa Tana tunkaro motar ya kuma dagowa yana yi mata duba irin na mamakin fitsarine ta yi d agaske haka gabansu ? Lalee ta cika rashin kamun kai da rainin hankali Kara datse lebensa ya yi na kasa yana gannin lokacin da ta karasa isowa ta ja ta tsaya daga nesa gaba daya jikinta na rawa hankalinta a matukar tashe baki daya wani kuzarinta ya bace sai tarin tsoron dake cin ranta Dubansa ya cire daga kanta ya kalli wajen amintacensa Sai da ya dauki mintunna kafin ya ce" bani faro Da sauri ya buda wajen da ake saka ruwan ya dauko ya juyo gaba dayansa ya dan risina ya mikowa sarki SHAHEED ya mika hannunsa na dama ya amsa yana rike da ruwan Cen ya saka hannunsa zai bude hakan ya sa amintacensa saurin kokarin budewa dan ya bude masa Bai bashi damar yin hakan ba ya dakatar da shi da hannunsa A hankali ya bude kofar Ziro kafarsa da ya yi ne ya saka NAJEEBA daga hannayenta duka biyu ta dora saman kanta Gaba daya ta ga wajen ya masu kadan idan tace zata gudu ta rantse ba inda zata je zai kamata Ruwan nan masu sanyin gaske sannan babar butali ne ya yi tsaye daga jikin motar Da hannunsa ya yafito ta Kafafuwanta ta shiga dokawa a hankali tana jin uwa ta ce na ki, sai dai gannin daga ita sai shi fa sai mai shigar masa taraya sai kawai ta ji kafafuwanta na kaita inda yake tsaye Daga dan nesa ta ja ta tsaya ta sada kanta Kansa ya kara gyadawa gannun bata zube ta ringa yi masa fadanci ba Rabonsa da ya ga mutun ya yi tsaye haka kansa da kansa ba tare da ya bashi izinin hakan ba tun barin garin sarkin agadez , sai Anmy wace take mahaifiyarsa Ko matarsa takan zube ne kafin ta nemi wani lamarin a wajensa Yatsarsa baba da ta tsakiya ya hada ya dan bada wani sautin da ya sakata dagowa Kudaden daje zube a kasa ya nuna mata da idannuwansa Itama kudaden ta bi da kallo domin wutar motar a kunne take Da sauri ta karasa ta duka tana tsintsincewa Sai da ta gama dauke dukan wa'inda take ganni ta harhada su ta karaso kusa da shi wannan karron ta miko masa su Hannayen nata da kudin duka ya bi da kallo, Wa shi? Take mikowa kudi haka? Sai abin ya so bashi daria a kasan zuciyarsa Idab ya fahimta yarinyar banda rashin kunya harda rashin hankali ke damunta Yau gashi da rigar sarautarsa a tsaye a gaban yar yarinyar nan marar kunya tana miko masa kudi hannu da hannu a tsaye kikam Baban goran ruwan

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191