Chapter 57
Chapter 57
gyada yana mai jin nutsuwa ta shige shi, dan baya so laifin mahaifiyar yarinyar ya saka kannen nasa gannin bakinta Yaya, wayar tawa fa? Gaban goshinsa ya dafe ya ce" ke ba na manta ba, aman kin san meye yayarki ne tace ita zata siya shi yasa na manta zan tambayo maki ita yayane an siyan ne ko yaya? Murmushi ta yi tana jin dadi a ranta, tap, idan aka ce auren yayansu ne bata san irin abinda zasu yi ba, fatansu Allah ya sa yanda yarinyar ke nuna masu kauna a waje har cikin gidan haka ne, Allah ya sa matar yayansu ta zamo uwa a garesu baki daya Sai da ya kara shafa bayan yarinyar ya furta" kaita ki shinfideta ki yi mata adu'a sannan ki ajiye wani dan abin ci a kusa dan kar aje ko tana tashin tsakiyar dare neman abinci Amsa masa ta yi ta nufi ciki Kanta sade yake a kasa tana tsoron dagowa sakamakon irin kakausan kallon da Anmy ke binta da shi A hankali ta furta" Anmy ki yi hakuri Anmy ta yi dan murmushi ta ce" wani abin kikai min ne NAJEEBA Mutalab? Najeeba ta kara sada kanta a hankali ta ce" Anmy, a gabanku fa take wannan rashin mutuncin Anmy ta dan daga kafadunta ta ce" eh na gani, ke kuwa sai kika zaneta a bayan idannuwanmu aman a wajen da duniya zata iya gani ba, ai haka ne danka dama ka zane shi kawai Najeeba ta kara sada kanta dan ta san yaufa tana hannu A hankali ta budi bakinta zata yi magana Anmy ta ce" ai ban yarda cewar, bayan rashin kunya, rashin sannin ciwon kai, rashin kawar da kai yanzun harta da darajar kanki baki sani ba? Da sauri ta ringa girgiza kanta ta ce" Anmy Anmy ta ce" ki yi min shiru malama! Idan ita ta nuna halayen tarbiyarta ta marar kunya da rashin sannin girman na gaba da ita da raini ke sai kika nuna taki tarbiyar wace kika gada ta masifa? Kanta ta kara sadawa kasa Anmy ta ce" ina sannin ciwon kai ga macen da zata yi anfani da karfin damatsunnanta ba dan ta yi ibada ba? Ina hankali ga macen da zata kai hannunta jikin wata da niyar zu gwada karfi bayan ta san wani abu na iya faruwa a wajen ko ita a ga tsiraicinta ko a ga na abokiyar fadan nata ta hanyar yage mata hijab ko zannin dake daure a jikinta ko rigarta haka kawai ta jazawa kansu abin kunya domin na tabata du wace ta san kanta zata ji kunyar a ga tsiraicin yar uwarta mace bale nata! Yaushe kika raina gida mai daraja irin gidan nan da zaki yi dambe a cikinsa bayan wanda bai san irin darajarsa bama ya kiyaye ya girmama shi bake ke da kike cikinsa kika san meye shi? Yaushe kika raina haduwarki da yayanki wanda nake iya yina dan rufe izgilinki? Ina kika zubar da class dinki da har zaki mike ki tarbi mutun da fada bayan kin san ance shiruma amsa ce ga mai hankali? Allah ya huci zuciyarki....Najeeba ta fada tana kara sada kanta Anmy ta dago dan yatsarta guda ta ce" zaki nutsu ko bakya so ne Najeeba Mutalab! Tashi ki je dakinki ki yi nafila ki shirya yin baci Sai da ta kara dukawa ta yi godiya tana kallon fuskar Anmy din da ata daure mata sannan ta shige ciki Washe garima sun wuni ne sunna gyare gyaren fata, sai dia har zuwa lokacin ba wani sake masu baki dayansu Anmy ta yi ba, idannuwanta a kansu, tana ta daukan dukan abinda bai mata ba tana rubutawa a litafi da byro sannan tana dora question mark a sama, kan neman yanda zata biyo da su Sai irin dabi'un da ta shiga koya masu na rayuwar gidan sarauta, wace da yawa sun iya sai dai kuma da yawa basu iya ba dole sai an zauna dan ba karamin aiki bane Irin magana da ido, magana da kai, sasauta kallo ga sarki , irin kallon da zaka masa a cikin jama'a a matsayinsa na sarki, irin wanda zaka iya masa idan daga kai sai shi ne, irin yanda zaka ringa kiran sunnansa a waje da kuma idan dqga kai sai shi ne Murmushi Najeeba ta yi tana lumshe ido da anmy ta furta" MAI GARINA, a daka kuwa tana iya yi masa special sunna kamar MAI NI Bayan salolin su magariba da isha ta fito dauke da Nusaiba Sai da ta duka har kasa ta ce" Anmy, ina son zuwa saloon na dauko abin kitsonta Anmy ta dubeta, a hankali ta ce" ki dauki kys din motana, ku je ku dawo Najeeba ta kara yin godiya ta dauki kys din Tana cikin tuki mesage din Anmy ya shigo Sai da ta tsaya a saloon ta dauko abubuwan bukatarta sannan ta dawo motar ta duba mesage din *ki kula* Murmushi ta yi tana kallon Nusaiba ta ce" wa ke son ice cream? Ai kuwa Nusaiba ta ringa daga hannunta tana ihun ni ni ni Daria ta yi ta karkata ta nufi wajen mai Ice cream Siya ta yi sannan ta sayan masu kilishi ta nufi wajen hutunta dan bata son komawa yanzu yanzu Tun da suka tsaya daga inda yake tsaye yana hangen motar gidansa mitar Anmynsa har suka fito ta fitar da darduma ta kawo wajen da take zama ta shinfida Wayarta ta kunna wakar hausa ta breaker ta ajiye a gefe sannan ta zaunar da Nusaiba dake dan rawa rawa ta buda mata takardar naman tana kallonta ta ce " sai kin ci wannan sannan ki sha ice cream Ai kuwa yarinyar ta maida hankalinta ta fara ci din domin ice cream din shi ta fi so a bata Kara gyara tsayuwarsa ya yi ya dan matso kadan dan jin abinda suke fada Ta dauka ta saka a bakinta tana dan taunawa sai kuma ta ja tsaki a hankali ta furta" idan ya san wa'azin zumunci ko ya san na zalinci? Sai ta yatsina fuskarta ta mayar da muryarta tamkar tasa wato ta sanyayar da ita ainun ta furta" meye ilar gaba a musulunci? Ta murguda bakinta a hankali ta furta" yana magana tamkar mace, yanzu haka sarautar samunsa dai ta yi aman sarki ai zaki ne! Idannuwansa ya zaro da mamakin wai ashe wannan abin du shi ake yiwa? Kansa ya girgiza a hankali ya karaso ya zagaya ya zauna yana masu salama Tun da ta gansa sai ta hadiye na bakin nata da sauri sannan ta cire hannunta daga cikin takardar tana mai binsa da kallon mamaki Hannunsa ya saka ya dauki naman nan duda yana tunanin da wahala ya iya ci domin a rayuwarsa baya son dabi'ar cin abu a titi sam bai iya ba bai saba ba ya daure ya kai bakinsa bayan ya yi bisimillah Yana ayanna idan ba shaidaniya ba me zai hada ki da kunna waka da dare a wajen nan duda da haske da kuma mutane aman ai ka kiyaye kawai! Ita kuwa hannun nasa ta bi da kallo irin yanda ya dan jujuya naman sannan ya saka a bakinsa Da mamakin rashin yi mata salama, da haye mata darduma uwa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191