Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 97

Chapter 97

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

Dannata suka yi ciki suka rufe kafin auntynta ta zaunar da ita tana kallonta ta ce" ke dallah banza zaki mana shiru ko sai na ci ubanki a wajen nan? Dan ubanki kishiyar ce kike yiwa haukan nan? Ke ba mace bace ko ba abinda take da shi kike da a jikinki ba? Dan hauka ko wacece ita zaki nuna ne har ki ringa fadin wai a fasa aure? An ce mana an kashe matarsa kin ce kin ji kin ganima bale wai zama da kishiya? Kishiyarma mamanki na fadin tana da halaya shine zaki zo kina mana hauka a nan? Idan gabdancin ne ke ba zaki iya kwatar kanki a gabanta ba? To Nadia ko a dadaure sai na kaiki gidan nan yau, dan walahi sai an dama da mu, me aka fi mu? Yarinya ke da zaki amshi girma kan girma? Tun da abin nan ya samu nake takawa ina daga kai da bakin gilas a garin damagaram, kin san da rububin kawance ake da ni dan yar yayata zata auri sarki? Zan ci uwaki idan kika raba ni da farin cikin nan walahi! Idonki idonta zaki mata murmushi ki ce da ita" hello yar uwa ki bata hannu ku gaisa! Sai me? Ke ko yar uwarki ce idan halal ne ku jera an fada maki zamu tsaya ne? Yarinya ko ni uwarki yace yana so idan halal ne bara ki ji zan zo mu jera ne bale wata kawa Dallah warware mana maza shiga wanka mu fita mu yi jiran dan sahun dan na ga take taken ki yar iska ce ke kina iya saka min hawan jinni! Mahaifiyarta kam mace ce mai sanyin gaske, kuma ita bata ga wani abin tashin hankali a nan ba, wai Nadia bata ji tsoron an ce ana iya kasheta ba sai tsoron dan za'a mata kishiya kawarta mai mutunci? Du irin yanda suka ringa fadawa mutane auren nan? Ita kanta sanadiyar auren nan yau mai gidansu baki daya ya zo daurin aure tun da safe da shi aka rankaya gidan sarki har ce mata ya yi ta sama masa number sarkin shine wai Nadia zata yi mata haka? Karshe dai tun a lokacin auntynta ta gama shiryata ta fita ta samu hanya ta ce ta fita gatanan Ta san sarai wacece auntynta, tabas kamar yanda ta ce ta kiyayeta zata ci kaza kazancinta zata aika dan haka da nikaf din tamkar munafuka ta fice a gidan ba tare da an farga cewar amarya har ta fita ba Sai da ta bushi kasa ta ce zata je ta karbo dinki da dabara ta fice a gidan banda yayarta ba wanda ya san nufinsu sai mahaifin Nadiar wanda shima sarkin ne da kansa ya masa bayani bayan an gama daurin aure Bakin titi suka samu suka zauna, Nadia kam wani irin murdawa cikinta ke yi, ita fa kallonsu kawai take, ba zasu taba fahimtar abinda take nufi ba, baki daya wani zumudinta, wani farin cikinta, wata takamar da ta dauko ta yi mata sanyi, abu daya take furtawa auntynta shine" aunty, ni na zauna da Najeeba, Najeeba uwata ce a iya bariki, ki barta kawai inda kika ganta dan na tabata kema zaki so ta idan kika hadu da ita bare mai Martaba, ita fa ba wai bakin hali ne da ita ba, aa, abinda zata aikatawa du wace ta kalar mata sahibi ne mai yawa, takan ce na tsani kishiya, ba zan auri mai mace ba, idan kuwa mijina ya kali wata sai na mata *salatu* irin na maza Daria auntyn nata ta yi tana gannin yanda ta rikice, lale zata tsaya har a sada Nadia da dakinta domin a irin yanda du irin firiritar Nadia ta haukace din nan daga jin maganar daurin auren nan ina da an kaita gata gata? Kallonta ta yi ta ce" kin ga, zuwa an jima zamu cika fadar nan kwonmu da kwarkwatarmu, du abinta zata ganki zagaye da dangi dan haka ke da ita sai dai kallo, idan ta zo da mutunci a yi, idan kuwa ta zo da rashin mutunci a yi Nadia ta dago kanta tana gannin wani adaidaita sahu da bashi da number a jikinsa, sannan sabo ne dal ua tsaya a kusa da su bai masu magana ba aman su yake jira ta ce" baki san su waye MUTALAB FAMILLY BA? ai inda zamu je din gidansu muka je, zamu tardata tatare da iyayenta da yan uwanta danginta, aunty idan ta kama a zane mu za'a zane mana jiki ne tasss walahi Itama zuea lokacin jikinta ya yi sanyi, sai dai bata nuna ba, ta jara karfafa mata gwuiwa ta ce" Nadia, ai yanzu ba ke ba, ko ni zane ni sai ruwan sama walahi domin na zama uwar matar Mai Damagaram, tashi mu je, mijinki na kare lafiarki kina hauka, na tabata sonki yake a yanda ya damu kar a kashe ki Haka suka tafi cikin dan sahun nan su duka da nikaf Abinda aka bincika kawai shine idan basa dauke da wani mugun abun kafin su shige ciki Sunna shiga kuwa Jakadiya da Anmy ta turo tarbarsu, ita kanta bata san ko su waye ba ta ja su bangaren Amaryar sarkin ta buda masu sannan ta yi baya A nan suka zauna sunna karewa tanfatsetsen falon kallo cike da wani yannayi Kai da ace hankalinta a kwonce da idan ta fara daukan hoton wajen nan? Yau itane zaune a cikin gidan sarki, a cikin daki, malakinta, a matar sarki? *Akoy shagali* A lokacin da karfe hudu ta yi na yama, a lokacin Anmy ta bada umarnin a kai ZINARIA, da NADIA dakin gyaran amaren da tuni aka shige ciki da Najeeba aka shiga gyarenta , dan kimtsa su domin baki dayansu za'a fitar da su ne babar runfar da a nan za'a hadu da MAI MARTABA bayan salar isha'i dan a gabatar da junnansu a babar runfar wace ake cen ana ta kara kawatata domin ba kowa zai kasance a wajen ba sai shakikan amaren da kuma su Anmy din da shi kansa sarkin Shirin ba na wasa bane, dakunnan duka aka shige da amaren da kuma Zinariya ya kasance kowace da wada ke tsaye kanta Sai da kyar aka samu Zinariya ta yarda da shirin nan, shima sai da Anmy ta yi hakuri ta kara tura masu jakadiyar sarki kafin mamanta ta yarda a fita da ita a je wajen shirin amaren Shiri ake masu mai tsafta, shiri mai class, shiri mai daukan hankali Mai mak'up ce ta fara zane masu fuskokinsu da royal mak'up mai shegen kyau da tsari lafin masu gyaran kai su shiga kiciniyar yi masu abinda suka zaba a yiwa gashinsu duda Nadia bata da gashi sosai aman a haka akaiwa kanta wani irin coiffure ba tare da an saka atach ba ya yi kyan gaske harma ta ringa ayana dama gashinta na kwaliya? NAJEEBA kam kallon mutane take, masu gyaranta a yau sunna yi ne sunna rarashinta, wani girma ta dauka a yau wanda suke girmamata da shi, ko magana zasu yi mata da wani yannayi na daban mai matukar girmamawa suke yi mata shi A daidai wannan lokacin ta fi daukan shiru a kan ta ringa zubar da hawaye A jiya

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191