Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 125

Chapter 125

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
Download Book

na sake ki saki daya domin ni ba sakarai bane da zaki ringa zuba min shirme kin bi kin tatare min gaba da baya na kasa aure to yau dai asirin bokan naki ya karye sai a kara gaba malama!" Hawayen da bata yi idan muna fada ne ya bale mata, Tana dafe da kuncinta ta matso kusa da ni sosai, A hankali ta ce" *sakayar soyayar kennan MUTALAB?, ka yanke min zama da y'ayana? Ka sake ni a karshe dai a kan son zuciyarka bayan ka san iyayena sun rasu ina kake so na je na yi zawarci? Ba asirceka na yi ba, kai ka hanna kanka aure, sai dai kash Mutalab, kash, walahi da ka san koda zaka maido ni ni ba zan dawo ba domin na haramta hauranka, Mutalab na rantse da Allah na kare da y'ayanka da du wani abu da ya fito daga hannunka! Kishi da wannan? Ta nuna matar, kafin ta tsartar da yawu ta kunce goyon Najeeba ta saketa daga tsaye hakan ya saka Najeeba zabura ta wawureta tana kukan MAMA, sai dai ina kuma hankadeta ta yi ban aune ba ta bala min mari ta kuwa ci damara da dan kwalinta ta ja baya ta ce" idan ka isa bismillah, walahi ko a da ban mari fuskarka ba dan kana dauke da igiyar aurena a yanzu da kai da bola du daya, Mutalab bismillah, da kai da dadiron taka sai nai maku jina jina a gidan nan* Mamaki ya hanna min motsi, ita kuwa karambani ya sakata tunkararta, lalle kuwa sai da ta mata jina jinan ina tsaye tamkar gaula domin marin nan da ta min ya aniya maido min maganar sakin da na mata Da gudu ta shige dakinta , dan kwali da dukan takardunta da jaka daya tak ta dauka ta fito DAYABU na kuka yana riketa haka yan uwansa sai kawai ta kubce ta fice da gudu ta fita Idannuwansa ya bude wa'inda sukai masa jajajir, ya ce" kun ji abinda ya faru tsakanina da NANA MARIAMA, tabas wani sa'in Allah kan baiwa mutun mace ta mutunci sai dai irin rikon da zai mata ke hadasa cenzawar lamarinta UMMU dake dafe da kanta dake sara mata ta kalle shi ta kuma kalli yarwn sai kuka suke Dubanta ya yi wannan karron maganar tata ce, sai da ya sanyaya muryarsa ya ce" bayanta na auri mata, daya bayan daya ina kara saki domin ido rufe uwar y'ayana nake nema wace zata kuma daukan dawainiyar gidana da y'ayana tamkar ita ta haifa Tun ina saki da karfina har na dawo ina saki da hawayena A hankali na ringa dana sani, har na je na zauna gaban kanwata na zayane mata gabli da ba'adin zamantakewar da na yi da matata, Sai dai kash, a lokacin ta so ta maido min da farin cikina sai Nana mariama ta gindaya rantsuwar cewa" ai kuma ita da mutalab sai a lahira Kuma sada kansa ya yi ya ce" walahi na sha wahala, ina cikin shan wahala Ina ta kame kame ido rufe Yarana na ta gararamba zuciyata na ciwo Du irin tarbiyar da suke samu ba ta mace tsayayiya gashi na kasa bada su wajen kanwata kwata kwata domin idan na shigo gidana burina na ga layin motocinsu, na tsinkayi kwaramniyarsu na zauna mu yi hira mu yi goyo goyo da kannanuwan, manyan na daukanmu a hoto Sai nake kwatanta irin macen da nake so, sai na fadawa Allah Sai da na dangana da auren wace nake zaune da ita a yanzu, sai malan liman na baba ya ce da ni" *kar ka saketa, koma meye halayanta, ka jure, idan ka kuma sakinta wace iri zaka kuma daukowa y'ayanka? Kar ka manta y'aya mata masu barin gaban iyayensu da wuri ne, kai kuwa goma sha biyar gareka mata masu rai da lafia a ciki baka aurar da ko daya ba, shin wai baka tsoron sake saken nan a sako maka naka? Bana so ka ji ciwon sakin y'aya a zuciyarka, domin ba uban dake so ya budi idannuwansa ya ga yarinyarsa a gabansa na zawarci*" A hankali ya kuma maimaita" *NA SHA FAMA, INA CIKE DA TSORON RANTSUWAR MARYAMA* Da sauri UMMU ta kuma kallonsa, zuciyarta na kara dokawa, Mikewa ta yi tsaye tana jin zata fashe da kuka Kafarta ta daga zata gudu ABIH ya kuma furta" *Marayu ne mu, daga ni har y'ayana, walahi ba zan kuma rayuwar dadiro ba ba zan yarda na hada SIRRINA da dadiro ba* Da gudu ta tafi wannan karron tana mai barin kukanta fitowa Abih ya mike tsaye da sauri , sai dai riko hannunsa da ya ji an yi ya saka shi juyowa A hankali NAJEEBA ta furta" *ABIH*" idannuwansa ya lumshe wasu hawayen suka ci gaba da zuba a idannuwansa Da sauri ya koma ya zauna kansa kasa Dagowa ya yi ya ga irin kukan da suke A sanyaye ya ce" da na san rayuwa haka take da daci, da na roki takaituwarta a kaina daga bakin lokacin da na rasa matar kwarai, Mariam ta kasance mai hakuri, da juriya da kawar da kai, ni sai na bazantar na ringa tunkudata har na kaita wajen da ta fashe ta kasa da ni, ni da kaina na yiwa kaina mugunta waye ba zan yiwa ba? DAYABU, UMMULKHAIR, UMMUKULSUM, ZAHRAU, NAJEEBA, *SHIN ZATA DAWO GARENI?* Tabas tsakanin da da iyaye sai Allah, tausayin iyayen nasu ya saka su hawaye sosai da sosai kafin su aniyar kwontar masa da hankali NAJEEBA jikinta a mace yake tana kallon Abinta Gaskiya Abih ya aikata ayyuka kala daban daban sai hamdallah Bata iya cewa komai ba har suka wawatse aka barta da zahrau Zahrau ta ringa kwontar mata da hankali tana kara nuna mata cewar UMMU bata da laifi Cike da hawaye ta ce" Auntu Zahrau, ashe shima ya tsani bak'ar mace aka aura masa ni?" Da mamaki ta ce" wata irin magana ce haka, SULTAN din ne ya tsani bak'ar mace? Me aka yi? Me ya sa ya fadi haka? Wani abu kika ce masa?" Sai da ta kara shahsekar kukanta sosai sannan ta ce" *Da karfi ya kwace min abinda nake tanadarwa waninsa Bayan wannan, ya ringa min hararan nan na tsana Na zata ya tafi ni kuwa kaina a sade nake fadin ai ba son farin mutun nake ba, mugu azalumi mai cin kudin talakawa* Sai da ta zaro ido kafin ta zauna da sauro tana kallonta ta ce" ya ji? Kina nufin ya ji?" Najeeba ta gyada kanta tana kallonta itama ta ce" ya ji, shine abinda ya saka shi fada min shima ai ba son bak'ar fata yake ba" Cike da madaukakin mamaki, da ayar tambaya Zahrau ta furta" lalle akoy wani lamari a tare da shi wanda yake da girman gaske Ke yanzu, kece kika fadi haka a gabansa sannan gaki a zaune daram da ranki? Lalle na tabatar da du wayonki wani sa'in baki da wayo, ko kuwa rashin hankali ne? ALLAH masani" Zama ta yi gabanta tana kallonta ta ce" na zata zaki iya tafia ke daya ba tare da shawarana ba? Sai dai na kula a kan matsalar wani kika iya samo mafita a kan karan kanki kina zama wawa Najeebana" Kuma

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191