Chapter 30
Chapter 30
saka shi kurewa fuskarta kallo Muryarsa na rawa rawa ya ce" Najeeba, kar ki fada min abinda zan tsani kaina , kar ki fada min abinda zai sakani yin gaba da ke Mutuncinki kika zubar? Da sauri ta rintse idannuwanta dan jin maganar da girma sosai a kunnayenta Sai kuma ta bude tana girgiza kanta tana kokarin rungume hannayenta a kirjinta Hannunta ya kamo ya sakata cikin motar ya tayar ya juya cikin gidan A hankali yake tafe har ya karasa wajen ajiyar motoci Yana dakatawa ya kashe motar a hankali yana sauke ajiyar zuciya Sai da ya sanyaya muryarsa sosai sannan ya ce" da me kike jiran ganni bayan kin ce zaki amshi abubuwan hannayensu? NAJEEBA ke baki yarda sun san gidanku ba, wanda ya san gidanku ya tabata mai naci ne ya kai kansa gidanku Najeeba ke baki yarda sun san kina da mahaifi tsayaye da kuma yayan da zasu ringa shaku ba Najeeba, kin mayar da aljihunsu wajen wasanki , kin kware wajen iya juya tunaninsu su fitar da dukiyarsu su kashe maki Dubanta ya yi ya ce" me kike jira? Me zasu so su kuwa a wajenki? Bayan sun san ba su kadai bane, sun kwana da sannin basa layin wa'inda zaki aura Me zai hanna su yi tunanin iskancin kike so bara su nuna maki ba? Kansa ya sada gannin ta kure shi da ido kuma harga Allah du ta fi su magana ga shegen karfi da idannuwanta ke gare su A hankali ya ce" kin san wani namijin na nuna irin haka dan ya gane shin matar ya kilace ce ko matar a watse ce? Wanin kuwa da kika gansa dama dan a watse din ne NAJEEBA, shi irin haka a haka ake rasa na kirkin Tsorona a haka na kirkin ya sulube maki ke kanki baki ankara Hannunta ya kamo ya dago yana dubanta ya ce" idan kika kare mutuncin kanki, kon kare mutuncinki ne a farko, kin kare na y'ayanki, sannan kin kare namu NAJEEBA, kin fito daga tsatson da ya yo sunna, Allah ya daukaka Abu kankani ake jira karamin abu ya zaga gari Shi yasa nake maku nasiha cewa ku kama kanku ku rike mutuncin kanku NAJEEBA ta lumshe idannuwanta a hankali ta ce" ya, kai ka san ni ba yar iska bace ko? Kansa ya daga yana dubanta A hankali ta dantse lebenta na kasa tana jin ciwon abin a kasan zuciyarta Dan kawai na so abin aljihunsu sai su so jikina? Ta tambayi kanta da kanta Sai ta girgiza kanta tana mai bawa kanta amsar cewa" da ya kare aikatuwa a duniya, da na gile shi da hakorina na kashe shege! Kudinka sai na ci idan har kana iya saki aman fa ba zaka zo ajiyata ba karya ne! Hannun yayan nata ta kamo ta ce" zaka raka ni wajen Anmy? Kar ta min fada Murmushi ya yi ya bude motar suka fita Sunna tafe tana tsara irin abinda zata yiwa Ambasador, sai na ci ubansa na rantse! A haka har ta dauki alkyabarta da ta ajiye ta dora ta kara gyarawa suka nufi ciki ........................................... Karfe biyu na dare Alkyabarsa yake cirewa a hankali Sai da ya cireta sannan ya shiga warware rawanin kansa A hankali ya gama warwarewa sannan ya kama babar rigar ya sauketa Sai wata riga dake ciki baka ta kama jikinsa sosai sai wandon shadar dake kasan rigar Mikewa ta yi tana karasawa inda yake tsaye ya baiwa wajenta baya Sai da ta dawo gabansa ta daga kanta tana kallon fuskarsa A hankali ta kai hannunta wajen sajen fuskarsa ta dora A hankali ta shafa tana kallon yanda idannuwansa ke lumshe Hannunta ta saka ta shiga kokarin cire masa rigar sai dai tsayinsa ya saka sai dadafe take ta kasa cirewar Dan murmushi ya sakar mata ya tayata ta hanyar rage tsayinsa Rigar ta cire masa sannan ta kai wajen hancinta tana sinsinawa tare da lumshe idannuwanta A haka har ta kai hancinta wajen bakon turaran da ta ji a hancinta A hankali ta kara rintse idannuwanta jin yannayin kanshin Princsss a jikin rigar Tana kallonsa ya shige bayi ita kuwa ta zauna saman lafiyaye tatausan bed dinsa da rigar a hannunta jikinta a mace ranta a bace hankalinta a tashe Ya jima sosai a bayin kafin ya fito yana tsane ruwan wankan da ya yi Turarensa yake shafawa yana hangenta ta madubin dake gabansa Ya so ya yi nafila, sai fai gannin ta zo harka tana zaune har warhaka ya saka shi karasa kimtsa kansa ya saka kayan baci riga da wando mai dogon hannu sannan ya karasa saman bed din Hawa ya yi ya kwonta yana kallon sama A hankali ta karasa ta haye saman kansa ta dora kanta saman kirjinsa Kamar wace take fada ta sada kanta sosai ta ce" Allah ya ja zamanin sarkina, Allah ya karawa mai martaba lafia da jisan kwana, Allah ya tsare mulkinka mai gidana Idannuwansa kawai ya lumshe, bai san yaya aka yi yake jin kalaman nan a waje sannan ya ji su a dakansa ba, yana son jin wasu kalar kalamai na kulawa ba irin wadinnan ba masu zafi yake son ji wasu kala daban aman sai ya fita waje ya ji kirari ya dawo daka ya kebance da macen da ta fi kowa sannin sirin jikinsa wace suka rigaya suka zama daya itama sai ta bi shi da kirari Hannayenta ta kai ta kashe wutar dakin, yar karamar dake gefen bedma ta saka hannunta ta kashe Sannin cewa bai taba mu'amalantar mu'amala da ita da haske ba ya saka ita da kanta ke kashewa a irin wannan lokacin, kwarai ta fi kowa kiyasta sanninsa domin ba idannuwanta suke gane mata ba, jikinta ke daidaita mata irin girmansa Idannuwansa ya lumshe yana jin kwarai yana da bukatar hakan, A hankali ta shiga zamewa ta kwonta sannan ta janyo hannunsa tana sauraron kulawarsa Ta kasance a kulun sai dai ta yi kwonce abinta shi kuwa ya bada kokarin komai Hannunsa ya kai jikinta a hankali, sai dai ya ji laushin riga a hannunta Rigar ya amsa ya ajiye gefe kafin ya shiga kokarin gannin sun samu nutsuwa baki dayansu Ta fi so su yi ta romance, ta fi ganewa hakan , Tana samun hakan, mai sakata samun nutsuwa kuwa sai dai sam gogan nata shi baya samun nutsuwa a iya hakan Sai da ta kankame jikinta cike da tsoro jin zai kai gareta Hakan ya saka shi sasauta mata rikon da ya yi mata a hankali ya ce" ki saki jikin ki dan samun gamsuwa cikin salama Ajiyar zuciya take ta saukewa tana son sakin jikin nata sai dai ta rigaya ta saka tsoronsa da tsoron abin a kasan zuciyarta hakan ke bata wahala matuka Ta gurzu sosai dan sai da ta biya kwanakin nan kafin ya saurara mata Bai koma saman bed din da dauda ba sai ya nufi bayi Sai da ya tsaftace kansa sosai sannan ya fito ya dawo ya tarar ta cenza zannin gadon kamar yanda ya gindaya mata Sai da ta gama ta dauke wancen zannin ta nade shi sosai ta mike bayan ta mayar da kayanta jikinta Rigar dake ajiye ta karasa ta dora hannunta zata dauka Sai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191