Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 72

Chapter 72

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

sakon na tura number Ummu yarima na tambaya zai kirata , ke da Ummulkhair ku na sako gaba yanzun Najeeba ta koma ta zauna tana sauke ajiyar zuciya, a hankali ta ce" ni kaina ban sani ba, abinda nake son yi zan tsaida kwara biyi, a cikinsu sai na kaiwa Allah kukana kan ya zaba min daidai da ni Zahrau ta gyada kanta daga ringeshen da take, tana mai adu'ar Allah ya basu mazaje na gari, kwari ta yi mamakin irin yanda Najeeba ta yarda zata fitar da miji haka cikin sauki, sannan a yanzu ta kara jin nutsuwa ta shigeta jin cewar Najeebar da kanta ta kara jadada mata har Najeeba ce zata fitar da miji? Lale ta yarda kanwar tata ta fara zama mutun mai nutsuwa Sun sha hira kafin suke katsewa ta barta cike da tunanin abinda ta fada cewar su janyo yar uwarsu jikinsu To ita ta ina zata fara wannan lamari bayan Abih bai san cewa sun san da maganar ba? Yarinyar kanta menene halayenta shin tana da ra'ayin kasancewa da su a matsayin yan uwanta? Bayan salar magariba ta shirya cikin wando da rigarta na spot ta saka takalmanta tun a nan kafin ta dora hijab dinta dogo har kasa ruwan ja mai duhu Salama ta yiwa yaren shagonta ta harhada kudadenta cas sannan ta fito daga ciki Bude mata daya ya yi da gudu sannan dayan ya zagaya ya shiga wajen direba ita kuwa ta shiga baya ta zauna daya ya zauna gidan gaba suka dauki hanya A hankali ta masu bayanin inda zasu fara zuwa Sunna zuwa ta ciro jaka goma ta mikawa na zaunen ta umarce shi da ya yo nama leda biyu a saka tukunya a dayar mai zafin gaske Fita ya yi ya siyo naman ya dawo yana kokarin ajiye mata Mai dauke da tukunyar ta ware ta mika masu dayar ledar, dan murmushi ta yi ta ce" na san baku ci komai ba ko? Ku ci abinci mana kuma ina dalili wai wannan kamewar? Kun ga dai ni kanwarku ce ba ruwana ba abinda zan maku ku ci abincinku mu je stade bangaren basket ball a cen zan buga ball yau Kasancewar ta yi bayanin sport dinta harma Anmy ta amince sai dai ta fada mta cewar lokacin da aka yanke mata kar ta saki ta wuce shi a waje ya saka basu yi gardama ba, sannan alkhairin da ta masu ya saka suka ji dadi dan walahi yinwa suke ji an basu kudin abinci fa kawai ba damar su motsa ne yau suka fara aikin nan dole haka suka wuni da yinwarsu Sunna karasawa ta cire hijab dinta daga cikin motar take hangen wajen Terrain din bashi da dati ko daya, shi terrain din ne bai cika samun mutane a ciki da dare ba, da yama aka fi basket a samansa idan dare ya yi sai ya zamana yan gayun yan kata da samarinsu ke zuwa su yi zancensu a nan Daidaiya zaka ganni a saman wajen sun zo buga basket Shi daya kwal ta gani da wata irin ball a hannunsa Irin yanda yake juyawa ya daka tsale ya jefa ball din cikin raga ya sakata shagala da kallonsa *Freind* ta furta a hankali Ashe kana basket? Ta kuma tambayar kanta Sai ta ringa jin wasan na kara shiga ranta irin yanda yake bugawar sai kace wani jordan A hankali take karasa takawa har ta isa Bata yi masa magana ba sai gudun da ta fara shi kuwa tun da ta tinkaro amintacensa ke sheda masa ga wata na matsowa idan kar a barta ta karaso a tare ta, Yana fahimtar itane ya furta" barta Gudu ta ringa yi cikin nutsuwa da earpiece a kunnenta tana sauraron kidanta mai tashi a cikin sanyo ba kwaramniya Sai da ta hada zufa jinna sannan ta shiga cirewa ta ajiye saman abin zama A hankali ta ringa karasawa inda yake buga ball din shima ya hada zufar kamar me aman ya kasa bari dan ba yanzu yake bari ba sai ya gama bugawar yake zuwa wajen hutunsa ya dan huta kafin ya tafiarsa Yi ya yi kamar a lokacin ya ganta ya juyo yana dan doka ball din tana dawowa hannunsa yana kallonta Shamatarta ya yi ya cilo mata, da sauro ta cafe ball din itama ta shiga dan dokawa tana tunakararsa Fahimtar da ya yi cewar tana son ta tsineshi ne ta je ta saka ya saka shi kokarin karewa yana tarewa ita kuwa tana neman hanyar bu tun karfinta Sai da ya bari ta sha wahaka sannan cikin sauki ya karbe ball din ya juya ya yi wani tsalen da ya sakata zaro ido cike da mamakinsa daga inda yake ya cila ball din ta shige zuruf wato 3 point Abin ya kayatar da ita, hakan ya saka ta shiga tafawa tana yar dariya cike da mamakinsa Ai kuwa nan wasa ya bale suka ringa yi sunna kasawa da gudu sunna kilkila dariyar da su kansu basu san ta yi nisa har haka ba su dai dariyarsu suke sha idan ya amshe ball din Ball din na hannunta ya dagata sama da hannunsa daya yana mata daria kadan kadan Irin yanda take daka tsale tana fadin ya tsaya dai ya ga ikon Allah sai ta kamo ya shagaltar da shi harma ya kasance idan ta daka tsalen kanta na dukan kirjinsa sannan da hannayenta ta saka ta daki kirjin nasa tana fadin" in ba tsoro ba baki korere mana Idannuwansa ya lumshe ya kuma budewa ya sakar mata ball din Warta ta yi da gudun tsiya ta nufi ragar Sai da ta karasa ta wurga ball din Ai kuwa ta shige ciki hakan ya sakata sakin dan ihu na murnar ta saka sannan ta juyo ta shiga kwaso shoki tana watsa masa Daga inda yake bai motsa ba sai hannayensa da ya harde yana kallonta Murmushi ne ya subuce masa a lokacin da take kwasar shokin nan kafin ya dan girgiza kansa ya cire kansa daga dubanta yana gannin yanda mutanen dake zaune sunna zamcensu suka dauki hankalinsu harma suke kyakyata dariyar lamarin da masu yi mata tafin ta saka daya kwal bayan tun dazu yake ta sakawa ta kasa sakawa Kansa ya dan girgiza ya juya ya nufi wata lafiyayiyar kujerar da aka ajiye masa da ruwan gora da abin goge zufa fari kart sai kamshin fitinanen turaran nan nasa yake ya yi ya karasa ya zauna Ba din ta dauko ta kara jefawa sannan ta kuma daukowa tana kallonta ta gane ba karamar ball bace irin wa'inda ake kawowa daga americar nan ne masu tsadar gaske da karko Wajensa ta karaso tana jin mugun kishi dan kana gannin fuskarta zaka gane ta sha wahala sai shasheka take sosai Goron ruwan da ya bude ya kafa kansa ya dan sha kadan take kallo Gannin ya sha sai ta cire kanta a wajen tana gannin yanda yake dan goge zufar jikinsa har wajen wuyansa Ball din hannunta ta nuna masa ta ce" ball din nan ta kanpani Kapto ce? Ko copy ce? Shima kallo ya yi kafin ya yi dan murmushi, wai copy wato ba zai iya siyanta ba take son sani ko? Sai ya dan daga

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191