Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 50

Chapter 50

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

tata ta riko hannunta ta ce" ina zaki je? Warve hannun nata ta yi ta ce" baki ga waye a hannunsa ba? Yarinyar nan da nake fada maki nace da ita yar talakawa ta mari fuskana itace a hannun mijina mai daraja me ya kawota bangarenmu? Me ya hadata da shi? Me ya sa ya dauketa da hannayensa masu matukar daraja da kima a duniya baki daya? Aman idan kika je me kike son yi bayan kin san sarkinki ne shi kuma kanwarsa ce? Ta fada tana son tareta Hannayenta ta kuma warcewa tana kallonta ido cikin ido ta ce" shi ya sa kika kasa gagarar kishiya! Koda kare jinni biri jinni ni Zinariya sai na kafa tarihin zama daga ni sai mijina Babu shegiyar da ta isa ta hau hannunsa haka ya bi ta falona na barta da hankalinta da ranta koda kuwa zan yi yawo tsirara ne! Tana gama fada ta juya da sauri tana bin bayansa, yayar tata kuwa ta yi gagawar daykar waya dan kiran mamansu Tun da ya shigo Anky dake zaune da su Zahrau suka zabura sunna kallonsa Da sauri Anmy ta karasa dan itace kawai zata iya tarbansa Har hade maganarta take wajen fadin" sususubahannalah, Shaheed me ke damunta kar dai ciwon zuciyar ya yi tsanani Irin yanda ta rikice yake kallo, da ta san shagalinta ta je ba asibiti ba zata rikice haka? Anmy ta ce" likitan ya yi kurana yake ce min da sauki aman zata koma ya kara bincikata, wai summa ta yi ne Shaheed? Ta fada tana rungumota jikinta a lokacin da ya ajiyeta saman kujera Tsayawa ya yi yana kallonta, yayaunta kuwa du suka duduka kansu sunna faman yi masa barka da warhaka Bai baiwa Anmy amsa ba ya juya a hankali zai tafi Har ya kusan fita ya juyo, muryarsa a hade ya ce" ZAHRAU, ki shirya aurenki karshen watan nan idan Allah ya aminta Yana gama fada ya juya ya fice a dakin Kicibis dukai da ZINARIYA wace ta labe dan jin abinda ya hada shi da ita har ya rungumota haka, sam bata ji takun fitowarsa ba Bai kulata ba ya fice ya barta kai sade tana fadin" a huta lafia mai damagaram Yana fita suka rikice, kan mai dankarawa da gudu ya daukowa Anmy ruwa, sai mai kara rungumarta Da gudu Anmy ta yi ciki dan kiran likitansu , Tana shiga Najeeba ta ja dogon numfashi Idannuwanta a rintse tana jikin Zagrau bata bude ba ta furta" *BAN TABA TSANAR HALITA IRIN YANDA NA TSANEKA BA! NA RANTSE SAI NA RAMA A KANKA KO A KAN ALADEN MATARKA!* a tsorace suke kallonta, Zahrau ta dora hannunta gefen fuskarta a hankali ta buda bakinta zata yi magana sai ga Anmy ta fito da wayar a kunnenta tana fadin" ...............😓[1/30, 11:58 AM] Ummu Sadeeq: 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 2 1 A sume ne take docter ki zo yanzun Da sauri ummulkhair ta ce" Anmy ta farfado Anmy ta ajiye wayar tana karasowa itama ta duka ta kamo Najeeba ta rungumeta a jikinta tana fadin" Najeena, meye? Jikin ne ya saka kika suma? Likitan ya nuna min da sauki kar na damu kuma yayanku ya shigo da ke a summe meye ne? Najeeba kam irin yanda zuciyarta ke kunna bata da bukatar komai sai na kadaicewa Ga jikinta du a jike yake gashi zuciyarta na yi mata zafi tamkar ta ciji babu Anky, zan kwanta Tsurawa fuskarta ido Anmy ta yi na dan lokaci kafin ta shiga taba jikar jikinta da cirar hannun rigarta sannan ba alkyaba a tare da ita ba hijab dinta Tana kallonta ta ce" me ya fari da ke kika dawo min ba a yanda kika fita ba? Najeeba ta ja numfashinta da kyar ta ce" Anmy, athsmana ne ya tashi, Anmy ta kara jin tausayin yarinyar fiye da sauran yan uwanta Kamata suka yi suka nufi dakinsu da ita Saman bed din suka shinfideta Anmy na ta shafa kanta tana kallonta A hankali ta ce" Allah ya baki lafia bara na je na fadawa yaya cewar da sauki Mikewa ta yi ta juya ta fita Tana fita da sauri Zahrau ta riko hannayenta ta ce" me ya faru da ke? Me ya maki? Waye kika tsana? Me aka yi? Gaba dayansu hankalinsu a tashe yake su duka Najeeba ta cije lebenta na kasa tana jin wani irin kunci a zuciyarta Muryarta a kausashe ta ce" SHAHEED NE, Shaheed ne ya min wankan janaba Da karfi suka kusan fadi a tare kan me cewa" quoi? (What?), sai me cewa Me? Idannuwansu a zazare a waje cike da tsoron abinda ta fada din A hankali ta ja hancinta ta tashi ta dan jingina tana kallonsu, sai da ta kuma lumshe idannuwanta ta bude , a hankali ta kabarta masu abinda ya faru Kwarai sun ji tausayinta sai dai Zahrau na budar bakinta sai ta ce" Najeeba, rashin jin maganarki ke jaza maki fitina Ke da ya sauke ki ya ce ki je ku hadu a lokaci me ya hana ki zuwa ki yi jiransa? Ummulkhair ta ce" bama wannan ba, tsakani da Allah ciwon zuciyar nan dama karya ne Najeeba? Ke kam bakya jin magana ban san me ke kwakwaluwarki ba Ummukulsum ta ce" NAJEEBA, kudin da ya baki kika watsar? Sannan kika yi fitsari a gabansa a gaban yaronsa? Me kike so ya dauke ki? Najeeba ko bai yi tunanin baki da kamun kai ba ai kema kin san baki da shi ko? Najeeba ta lumshe idannuwanta a hankali ta ce" eyah, me zai hanna ku taru ku min dukan tsiya dan na taba dan gwal? Dagowa ta yi ta firfito da idannuwanta ta dauki hannunta ta nuna kanta ta ce" na rantse da wanda raina ke hannunsa bashi da mutunci, kuma bai sani bane irin yanda ya yi ikirarin ya tsane ni na fi shi tsanarsa, zan nunna masa a aikace, ba dai ni Najeeba ba? Nice ya kwontar jikin maciji? Kallon Ummukulsum ta yi ta ce" ji wani kililin kasau da ita kamar ta Allah ke nan kyankyaso ne ya shiga rigarki kika cire rigar da wasu kannanun nonuwanki kina ihu a gaban kannenki, Ummukulsum ta ce" ai dai ni ban yi fitsari a gaban mazan da ba maharamaina ba Ta buda baki zata rama Zahrau ta ce" kun ga ku saurara mu ji da abinda ya sha mana kai mana haba da Allah, ku kawai baku da aiki sai fitina? Maganar zaki rama bata taso ba! Ki rama me? Ta yaya? Ki bari ki mutu maza su kaiki ba mata ba dan walahi da zaki ji tarihin bawan Allahn nan sai jinninki ya hau, baki yi mamakin yanda aka yi yake damkar maciji da hannunsa katon maciji ba wani jariri ba? Ke ki kiyayi maza walahi bana son fitinar da zata saka ransa ya bace ya batar da ke Najeeba! Ke kin san albarkar anmy kike ci, kin san albarkar su Abih kike ci, aman kina da izgili a abinda ya shafe shi, ke idan ba rigima ba ina ke ina tsayawa kafada da kafada da shi? Ai

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191