Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 179

Chapter 179

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
Download Book

kuran da Dayabu ya yi ya damki wuyan Mardiya ya kaita kas hannayensa bibiyu a rike da wuyanta ne ya saka Abih zabura da wani irin gudu yana kokarin bambare Najeeb daga jikinsa Ummu da gudu itama ta yi kansa tana furta" Mun shiga uku ku kawo mana talafi, Dayabu saketa, saketa kar ka dora laifukanta a kanka " Shi kuwa ido rufe haka yake furza yawun bacin rai yana fadin" kema sai kin bita, zan kashe ki da hannayena kowama ya huta da jarabarki, sai na halaka ki " Ido ABIH ya zaro gannin Najeeba hannunta wuka ne ta warto daga kicin da gudun balaki, sai ya rasa inda zai nufa Da sauri AMMI ta juya ta ajiye Nusaiba kusa da Ummulkhair da ta summe tun da aka furta Nusaiba ta rasu ga jinni na fita a hannunta itama da gudu ta yi niyar tare Najeeba Basu ga shigowarsa ba, sai hannun Najeeba mai rike da wukar nan da ya tare Rike hannun ya yi da dan karfi hakan ya sa ta saki wukar Wukar ya mikawa sarkin dogarai dake tsaye jikinsa na tsuma kafin da wani irin sauri ya zagaya wajen da tuni Mardiya ta summe dan azaba ya kama hannayen Dayabu ya shiga kwalkwata da wani irin karfin da ya saka DAYABU dago da dubansa yana kuka kashirban yana kallon mai bambare shin Irin yanda zuciyarsa ke bugawa har ana ganni ta makogwaronsa ya ringa girgizawa SULTAN SHAHEED kai, bakinsa ya buda yana cracking ya ringa fusgar magana ya ce" Ta, ta kashe min kanwata, ka barni na kasheta........dama so take du ta hahahahalaka mu, shikennan nima sai a kash...................n" kasa karasawa ya yi, jikinsa ya ringa saki a hankali ya lumshe idannuwansa ya taho zai fada mata Tare shi SHAHEED ya yi hakan ya sa Sarkin dogarai da gudu ya karaso ya kama shi ya yi saman babar kujera da shi Sai da ya bi falon da kallo, daya bayan daya kafin a sanyaye ya furta" Ammi ku shirya ta , Allah ya sa mutuwa hutu ce a gareta" Ya maida dubansa wajen ABIH dake tsaye kansa sade kasa, a hankali ya karasa ya dora hannunsa na dama gefen kafadar Abij ya ce" ABIH " ABIH ya dago da kyar yana kallonsa, a hankali ya ce" ABIH ka yi hawaye, ka zubar da hawaye ko zaka ji sanyi a cikin zuciyarka, sannan ka yi hakuro, ka yi hakuri, ka yi hakuri ABIH, taka kadarar rayuwar kennan, ka salaceta ka sakata a makwoncinta da hannayenka sannan ka yafe mata, yarinya ce duda haka kowa ya yafe mata, muma namu lokacin muke jira, ba wanda ya san musababin abinda zai kaishi kiyama sai Allah, dukan mai rai kuma mamaci ne Abih " ABIH ya kuma busar da hucin dake cikin zuciyarsa Zuwan likitoci ne ya saka SHAHEED ya gyara tsayuwarsa ya shiga yi masu nuni da su duba mutanen dake zube a summe, duda irin yanda suke ta kallonsa da son gaskata wai da gaske kamanin wanda suke ganni a gabansu ne SULTAN SHAHEED? Najeeba dake tsugune kanta a jikin hannun Ummukulsum ce ta dago a hankali ta mike tsaye da niyar barin wajen, sai dai wani irin luuuuu da ta yi zata zube ne ya saka shi daga kafarsa da sauri ya karasa ya tare ta, lokaci daya kuwa Sarkin dogarai ya shiga buga tsawar kowa ya sada kansa Da kirjinsa ya hadeta, a hankali ya karasa saman kujerar dake da girma ya zaunar da ita Kafafuwanta ya rage tsayinsa ya dauke a hankali ya dora saman kujerar , kafin ya gyara mata kwonciyarta yana gyara mata kitson kanta A hankali ya mika hannunsa ya dauki hijab din da ya tabata na Ammi ne ya luluba mata Hannunta ya rike na dama, a hankali yana shafa gaban goshinta , muryarsa a sanyaye ya furta" Kar ki daga min hankali, ki karfafa min gwuiwa ta hanyar zama jarumata, ki yi mata adu'a idan ba so kike du mu kwonta ba BEEBAH " NAJEEBA t lumshe idannuwanta, hawayen da suka bushe ne ta ji sunna harhada kawunansu, a hankali suka bale mata ta kai dubanta kan fuskarsa ta ce" Shikenan ta kashe min kanwata? Nusaiba ta rasu? " Hannunta ya kara jimkewa ya furta" ki yi ta hailala BEEBAH " Idannuwanta ta mayar ta lumshe Sakin hannun nata ya yi ya mike yana kallonsu Sai da ya kara kausasa muryarsa ya ce" du wanda ya farka ya dawo kusa da kujerar nan ya zauna, bana son na ji ihun kuka ko magangannun da basu da tsari, soyaya kuke yiwa yar kanwarku? Ku rakata da adu'a, ita ta bara mana duniyar, da ta tafi bata yi gagawa ba, mu dake raye bamu yi jinkiri ba, du zata dauke mu ne koda kuwa bama so!" Dubansa ya maida wajen sarkin dogarai cike da juriya dan kar yan uwansa su ga gazawarsa abin ya lalace ya ce" ka bada sanarwar jana'izar NUSAIBA" Wannan mutuwa ta Nusaiba ta girgiza al'umar damagaram, daga bakin lokacin da aka gama zana'izarta aka dora zaman makoki gidan ya ringa dinkewa da al'umah na nesa da na kusa, mutuwar kankannuwar yarinya ta samu halartuwar jama'a tamkar zasu fasa gidan sarautar Dangin MARDIYA daga bakin lokacin da suka ji takamaiman abinda ya faru sai kunya ta hade su, mahaifiyarta ta yi kuka, ta yi kuka, ta sanarwa Allah, sun hadu su dukansu sun kai gaisuwa sun kuma nemi afuwa cike da jin kunya kafin mahaifiyarta ta kara yiwa Abih gaisuwa, ta nemi afuwarsa sannan ta dora da fadin" Tabas du wanda ya ce a duniya son ransa zai bi karshensa nadama, yau gashi Mardiya taurin kanta, da jajircewarta dan gannin wani ya halaka ta halaka kanta da kanta, a yau Marfiya ta tashi a banza babu gidan mijin babu yar da zata iya tunata ta yi mata adu'a, kaya, nima tawa kadarar harda haihuwar MARDIYA, ta tsananta kishi, abin ya dawo bakin ciki, ta zamanto bata san alkhairi ba, ta so duniya, duniya ta bata sakamako, tsakanina da ahalin Mutalab sai kyakyawar adu'a, har gobe ni din mai bin ku da kyakyawar adu'a ce" ta karashe tana mai fashewa da kuka, Abih da har yanzu bai samu kukan ba kansa kawai ya ringa dan girgizawa, sai dogarai ke bada amsa a haka suka bar gidan suka koma gidansu dan ba abinda zasu ci da Mardiya, hukunci ya hau kanta, hakan zai zamo ishara ga du wata mai taurin hali irin nata! Sai da suka dauki sati biyu sunna zaman makokin NUSAIBA kafin kafa ta dauke A wannan ranar ce Sultan ya bada umarnin UMMU ta fito ta je gidanta Basu musa ba, ama y'ayan nata yan matan ne kawai suka zauna domin baki daya sauran bin bayanta suka yi suka cika motar DAYABU ya tuka su har sabon gidan Sunna zuwa DAYABU ya shiga nununa masu kowa wajen da yake nasa, nan ya kara zubar da hawaye a lokacin d aya kawo kan gadon Nusaiba, sai da ya yi mai isarsa sannan ya share hawayensa ya yi mata adu'a .............morning.................... 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 66 A hankali

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191