Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 13

Chapter 13

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

a watse ba Gannin hankalinta ba a kwonce ba ya saka shi yin hakuri ya shanye kishinsa ya kara dudubata ya rubuta magungunnan da zasu kara kwontar mata da ciwon cikin da take ji ya fita da sauri ya bada a amso masa a cikin asibitin kafin ya zo da kansa su kamata da likita daya su dorata kan gadon marar lafia na turawa a tura gadon har wajen ambulance aka daga aka sakata dan tsabar gata ba dan bata iya tafia ba Sai da ta ga da gaske ciki aka sakata ya saka ta mike zaune tana yatsina fuskarta ta kalli yayanta dake ta aikin jera mata sannu hankalinsa a matukar tashe A hankali ta ce" ya, da sauki fa ni kar a kaini a cikin ambulance din nan hankalin Abih ya tashi, duda yanzu ya tsane mu Murmushi ya yi ya kamata ta sauko daga bayan a hankali yana rike da ita suka karasa wajen motarsa ya buda baya ya sakata sai kokarin riketa suke son yi shi kuwa yana tarewa ta kwonta a bayan sannan ya juya ya amshi magungunnan da aka kawo Kudi ya ciro a aljihunsa masu yawa ya mikawa likitan Da mamaki ya girgiza kansa ya ce sam shi ba zai karba ba DAYABU ya dube shi da kallo irin na yana son ya fahimce shi ya ce" ka yi hakuri, ni ina matsayin tamkar uba ne a wajenta Da sanina, ba zan yarda wani ya yi dawainiya da lafiar kanwata wace na raina bayan na san ba'ai maku baiko ba Alhamdulilah in dai inada rufin asiri zan yi iya yina a kan rayuwar kanaina Ba mayar da kyauta ko kyautatawarka na yi ba Ba raina maka na yi ba Hasalima na ji dadin irin kulawar da kuka bata baki daya Sai dai ka sani hidimar tsakaninku na soyayarku daban wanda ko shi da zata ji maganana ba zata amshi kudin saurayinta ba har sai ya zama miji a gareta Sai dai zamani ya zo mana da abubuwa daban daban, a yanzu dan saurayi na yiwa budurwarsa hidima ba wani abin bane, hasalima shi ke kara aminci tsakaninsu Sai dai ba zai kai har fannin lafiarta ko cimar da zara ci ba Ka yi hakuri ka amshi wannan a je a cike dukan abinda ya dace a cike Murmushi sojan nan ya yi da jin dadin abin a ganninsa an wulakanta likitan da ya bi ya kanainaye masa waje run dazu ya ce" aa yayanmu, ai kawai ka mayar da kudadenka, shima ba shi zai biya ba, wanda ya daketa shi zai biya komai dan shine da laifi shi ya fara shiga huruminta har ta mare shi Ita dai idannuwanta ta lumshe tana jin haushin ubanda ya fadawa malaikan nan cewa tana asibiti Lale ta fara yarda cewa an saka mata ido a garin nan Idannuwanta ta kuma budewa ta kalle shi Bakinta ta tabe a ranta ta ayanna" anya kuwa yana sallah? Yo sam ba annuri a tatare da fuskarsa sai duhu da warin baki! Jin haka ya sa shima likitan sauke ajiyar zuciya domin shi dai ba zai karbi kudin nan a gabanta ba, haba shi da yake so ya yi mata wanka da kudi ta yanda sai shi Shima sojan murmushin da yake yi yana ayanna ina zan yarda ka yi bajinta ka biya bayan na zo ne na rufe baki daya bakin yan gidansu da shagun? Ai zan saki bakin aljihunna na wankesu da yayan banki ta yanda zasu miko min yar koda ba fatiya na je na kara buda rigar nan nata na kali na cikin rigar nan dake hararena da kyau Salama DAYABU ya yi masu bayan ya yiwa sauran likitocin da kuma masu tsaron kofar urgence din alkhairi wanda suka ji dadi sosai harma suka shiga bayanin ko shi waye cewar yan uwan sarki ne fa, kowa kuma ya san waye sarkin wanda idan ka samu kadaicewa da shi ka warke da izinin Allah Sunna zuwa gida tun a hanya ya yi waya cewar a kawo masu Burger adadin da ya san zasu koshi kafin ya karasa shiga da motar Talabeta ya yi a jikinsa har suka karasa shiga cikin falonsu sai kara kwontawa take tana raki tana rigima shi kuwa sai sannu yake mata tamkar ya fashe da kuka Sunna shiga hankalin yan uwanta dake zaune ga abinci da yawa sun kasa ci sakamakon jin shiru yayunsu uku basu dawo ba wato DAYABU, NAJEEBA, DA ZAHRAU Gannin Najeeba langwabe tana kara sakin kukan tabara ya saka su tashi a firgice sunna rige rigen karasowa wajensu Hankalinsu tashe suke tambayar me ya sameta, ahin ko accident ta yi? Ita kuwa sai kara lafewa take a saman kujera baba ta ki amsawa Abincin da aka kawo ya kalla Bakinsa ya tabe ya tambayi ummu kamar haka" ke ummu wa ya kawo abincin nan? Sai da ta tabe bakinta itama ta ce" mai gidan ce ta kawo Bai ce komai ba sai zama da ya yi ya shiga balo maganin Najeeba ya amshi ruwan da Bilkissu ta dauko ya bale ya mika mata Fuskarta ta yiwa takwaf takwaf hakan ya saka shi fadin" Najee, kin ga ki amshi magannin nan walahi idan kuwa ba haka ba zan dura maki shi katuwar banza kina yin amai kuma zan kara maki wani Rauda ta ce" ya wai me ya sameta ne? Ko ciwon cikin ne? Na ga kuma ai ba karshen wata bane Yayansu ya ce" a wajen basket aka daketa ta summa Ido du suka zaro kafin karaminsu mai shekara bakwai ya bushe da daria ya ce" yaya an rama min dungure min kan da ta yi a school Hararansa ta yi ta ce" NAJEEB zan wanka maka mari Da tausayi kulsumu ta zauna gefenta tana dafa gefen wuyanta ta ce" wani dan iskan ne ya dakar min ke bayan ba'a dukan min kanwata Langwabewa ta yi a jikinta ta saki shashekar kuka ta ce" bako ne, kuma walahi na daku baki ji yanda har yanzu nake juwa ba, ya kashe min kwayayen haihuwa Khairy ta kai hannunta ta buge mata baki ta ce" shegiyar banza mai mugun fata, idan ya kashe maki kwayayen haihuwa ni ba sai na rike mar makogwaro ba? Yayansu da ya shigo da manyan ledojin burger ya ajiye inda yaran suka fara tsale, sufa a dasha dan du idan manyan sukai fushi haka ake koda yaushe zasu ringa cin dadi ne, duda na gidansuma mai dadin ne aman kun san irin gashin nan na waje mai tonka akoy motsa kunne (aminiya kawar arziki maman jaririna ga kaza🤣🤣🤣) Dubansa ya kai wajen magannin gannin bata sha ba ya saka shi yin wajen da sauri da niyar dauka ya dura matan Sai dai bai kai ga karasawa ba Zahrau ta shigo da gudu tana kuka sama sama tamkar ranta zai fita NAJEEBA dake langwabewa tana kamar ba zata iya tafia ba tana raki ita ta fara zabura ta yi wajenta hankali tashe Baki daya suka zagayeta sunna tambayarta meye ita da, wa ya mutu, me aka yi take kuka? Cikin wani irin kuka tamkar zata sike ta budi bakinta ta ce" *wai wai wai an fasa aurena* Ta karsashe tana mai kife kanta a kirjin NAJEEBAR da

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191