Chapter 165
Chapter 165
ta kale shi , haka kawai jikinsa ke bashi idan ya fadi haka zata kale shi Sai ya ce" Ni kuwa na yi baci ta yaya bayan kina nesa da gidana ? " Da wani irin madaukakin mamaki NADIA ta kai dubanta kansa, a lokacin kuwa ya yi iya yinsa ya cire dubansa daga cikin idannuwan Najeeba ya dora kanta ya sakar mata san murmushin da ya sakata jin wata irin nutsuwa a cikin zuciyarta Tana sada kanta ya maida dubansa kan fuskar Najeeba, ya ci gaba da fadin" idan ta zo zaku tare a bangaren da ba'a bude ba, na kusan bangaren BEEBAHH, a cen za'a baki dukan kulawar da kike so, sannan zan saka jakadiya ta kai maki kati biyar kina iya rabawa wa'inda kike son su ringa shigowa gannin ki, aman fa daga satin nan zaki dawo nan ladanki " Murmushi ta saki tana kara rage tsayi daga zaunen da take ta ringa gabatar da godiyarta A hankali ta kai dubanta wajen NAJEEBA, sai dai gannin idannuwanta a lumshe sai ta shiga kokarin mikewa dan zuwa ta amshi maganinta, sanan ta tabata zai bukaci yin magana da matarsa Tana tafia a hankali ya maida dubansa sosai kan NAJEEBA, kallonta yake da kallo irin na son dole ya karance ta A hankali ya ciciba daga inda yake ya koma kujerar dake kusa da ita ya zauna Hannunsa ya dora saman nata dake jimke kadan saman cinyarta hakan ya sa ta buda idannuwanta a karro na biyu sunna kallon junna Muryarsa ciki ciki sosai ya ce " sai na ga kamar ranki ya bace dan na yabi matata " Dan yawun da take tunanin ta bari a bakinta ta tatara ta hadiye da kyar sannan ta fuskance shi, itama a sanyayen ta ce" anya ba sai ka je asibitin idannuwa ba kuwa? Domin dai idannuwanka sun fara baka gannin da ba daidai ba " Kallonta yake bai bata amsa ba Sai da ta ja hancinta a hankali ta dora da fadin" yaya zaka yi tunanin zan bata rai a kan auren da biyaya nake kawai?, kamar yanda baka so inaga nama fi ka so, dan ka san yanke min nishadi aka yi rana tsaka " Bata karasa maganar da take ba ta ji saukar lebensa a kan nata, idannuwansa kulle sosai ya kama lebenta ya shiga basu wani irin horo mai zafin gaske wanda ya sakata saka hannunta tana ta son ture shi, aman ko gezau saima da ya ga dama dan kansa ya sake ta Bai yi nisa da fuskarsa a jikin tata ba ya tsatsareta da kakausar murya ya ce" dan ki gane idan mai wuri ya zo dole mai tanarma kan nadewa, beebah ko kina mutuwa kina farfadowa ne kin harmatarwa wani, koda kuwa zaki hadiyi zuciya ne sai kin dandani azabar da kika kwashe shekaru kina dandana min, beebah meye samari basa fada maki, wayarki a hannuna sakon tsohon cen ya shigo cewar ki bashi nutsuwa?, sannan baki dadara ba kike ci gaba da neman fitina a gare ni, ba zaki gane ba, ba zaki taba gane komai ba, aman ki sani ina daf da dauke numfashinki ki dawo na kuma dauke shi ta hanyar hade bakin ki da hancin ki na rufe ki suma harma ki leko kiyama idan ta kama, domin ni narka min dalma da kike a wajen da ba zaki taba hasashe ba a sannin kanki ya fi karfin sumarki, beebah ina maimaita maki ki bar balaki ya yi baci, idan ba haka ba zaki haka mana ramin da zamu rufta ya halaka mu !" Ya karashe maganar da kakausan murya tare da dantse lebenta na kasa da dan karfin da ya sakata fashewa da kuka ta saka hannayenta bibiyu ta shiga dokawa a kirjinsa ido ryfe ta ce" My kainaπ [3/31, 11:30 PM] BAK'A CE: π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *Na* *SAJIDA* π«β¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*π _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_π€ β *[ T.M.N.A]* β πποΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 60 Hannayenta bibiyu ta shiga dokawa a kirjinsa idannuwanta rintse tana jin wani irin tashin hankalin take sukar mata kahon zuciya, meye wannan? Me ke damunta haka? Me ke kara gudun zuciyarta ya dada mata zafin jiki ya hasasa mata fitar numfashi da sauri ya sababa mata bacin rai a kan furucin farin mutun mai mata SULTAN SHAHEED ne? So take ta buda idannuwanta ta samu karfin gabatarr da fushinta a kansa, aman a irin abinda take ji da zufar da take fitarwa sai ta fara tunanin idan har ta buda idannuwanta tabas idannuwansa masu dauke da zanen kwali zasu hadiye nata hadiya irin wace maciji kobra ke hadiye dan uwansa a lokacin da suka tsinci kansu a waje na rashin abinci, zai hadiye su ne murus ta yada zata rasa idon duba a gabannan Tsoron hakan ya sakata idannuwanta a rufen nan muryarta a zafafe ta ce" Ni balakin nake so na tayar, ta yanda zamu rufta a ramin nan kasa ta rufe kawunnanmu kowama ya huta " ! Sai kuma ta sanyaya muryarta a hankali ta kai kanta saman kirjinsa, wanda ke rufe da riga ta ciki da malun malun sai fitar da dadadan kanshin nan yake, muryarta a sanyaye wannan karron ta ce" Kana shigo min da garaje, kana taka ni da takama, shin meye ya sa kake son nunan takama ne bayan ni ban san wani sarki ba a miji? SHAHEED na san cewa kake bani da kunya, na cika tsauri, bana so ka daina tunanin hakan domin bana tunanin zan kasance mai yi maka kirari" a sanyaye ta idasa tana mai dora dayan hannun nata a saman kirjinsa wanda hakan ya saka shi lumahe idannuwansa yana jin kalamanta, Wani irin yannayi yake jin kansa, tun daga kan kwakwaluwarsa har zuwa zuwa cen kasan zuciyarsa, lamarin mai girma ne mai tafe da abin kunce balakin da yake mata ikirarin ta barshi ya yi baci, wannan lamari ya kire ahi balaki ne tun daga ranar da ya samu fasarar abinda ke damunsa game da wannan yarinya mai halayen yan nanaye, sai ya dauki lamarin nan ya yi wani irin katon akwati mai matsatsen ciki ya saka shi, ya saka katon makuli ya rufe shi, ya yi ta kara jibga masa jibga jibgan laifukanta ta yada zai kara matsanancin nauyin da babu mahalukin da zai iya tashinsa harma ya bude shi ua falasa sirrin da ya boye a cikinsa Sai dai kash, gashi nan rana tsaka, a irin lokacin da bai shirya ba bayannuwarwa a rufe ruf ya watsar da kaso saba'in a kan dari na laifukanta, hakan ya sa du wani kusanci nasu ke girgiza laifukan nan harma ya fara jin barazanar dake son mayar da shi wani dan yaro, Lebensa na kasa ya dan cije a hankali yana jin yanda take sauke ajiyar zuciya, a hankali ya dan lumshe idannuwansa da sukai masa ja, ya kara bata kyakyawar rungumar da ta sakata yin lamo a jikinsa Bai ce da ita komai ba, sai mikewa da ya yi da ita a jikinsa Idannuwansa ya sauka a kan iyayen mazaunanta, masu wani irin tudu da fadi hakan ya saka shi lumshe idannuwansa a hankali ya kara riketa a jikinsa ya shiga dan tafia da ita ba tare
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191