Chapter 102
Chapter 102
ya ka ciki, ita bak'uwa ce, aman ta san gidajen nan babu na wasan yaro, sannan ta san shop place. Ai Nadia gaba d'aya ta ji wani girma ya hau kanta, ita ina ruwanta da wani duka, sam bata san mahimmanci hakan ba, ikon Allah take kallo a dan kankanin lokaci ta zama hajia (🤣 k'awata kennan) Murmushi ya yi daga cikin rawaninsa, tabas iyayensa sun gama magana, wato idan sauran sun bayar da kud'in jari da sarkar kwaliya, su sun bayar da muhali da uwar jari? Kansa ya ringa dan girgizawa a hankali , du ita d'in nan ce suke tarawa kasa? Da sun san, ko baki daya garin nan zasu bayar dan k'watar martabarta ita din ta gama zubarwa da basu yi wannan k'ok'arin ba, da sun san sun siyarwa kansu kunya ne kan kunya da basu yi irin wannan lamari ba. Sai da ya bushi iska yana gannin ta koma wajen Anmy ta zauna, fuskar Anmy ta fad'ad'a da farin ciki da annashuwa ya sauke ajiyar zuciya. Bayan sallamar nan, dama zai yi shiru ne du su gama gabatar da kyautarsu wa junnansu, idan sun gama mahaifiyarsa zata yi nasiha , sannan ta fad'i wace zata fara zuwa turaka kamar yanda abin yake a tsare. Anmy ce ta bud'a bakinta cikin sanyin murya, da mulkin dake cikin jinnin jikinta , cike da aji, da aiki da ilimi ta shiga yi masu nasiha. K'warai ta yi nuni da girman igiyar da ta rataya a kansu a yanzun, sannan ta yi masu nasiha da su yi koyi da kishi tsaftatace domin kuwa kishi halal ne aman idan har bai zarce ka'ida ba, ta yi masu nuni kan kowace ta girmama ta gaba da ita, su wanzar da zaman lafia a zuciyar mijinsu. A hanki ta dago ta ce" a yau *NAJEEBA* zata fara tarewa bisa k'a'ida, sannan Nadia dake amarya." A zabure ta d'ago dubanta da kanta dake kasa, ita kanta a cikin hali take na damuwa, tabbas ta lura idan ba da gaske ta yi ba tana cikin tsakiyar tashin hankalin ne da ake kira gaba k'ura baya damisa. Rabonsu da wani magana ta shiga tsakaninsu tun a bakin titin nan, sai dai irin kallonsa kan isar da sak'on zuciyarsa. A yau da ya d'auko mata Nadia a matsayin kishiya sam ta k'i aminta cewar soyaya suka yi, sai ta d'ora hakan a matsayin da saninsa, wata hanya ce ta ya nuna mata cewar ita ba kowan kowa bace, abinda take jin haushin kanta irin yanda abin ya mata ciwo, k'warai abin ya daketa harma fiye da kishiyar da take zaune cikakiya k'osashiya, fitinaniya wato Zinaria, Tabbas abin ya daketa, sam bata tab'a kawowa kanta cewar zata wayi gari ta ganta a irin rayuwar nan ba, yau gata ita najeeba zaune ga kud'i ga mulki aman sun kasa sakata kwaso shoki saima cikin tunani kala daban daban, shin tsoronsa nake? Shine tambayar da ta cika yiwa kanta. Eh ina tsoronsa, domin tamkar dodo haka yake a wajena, ban san kamaninsa ba, ban san zuciyarsa ba, ban san laifina a gareshi ba, idan dan ina kallonsa ne, ba wani abu bane sai son ganin wai kullum shi sai ya saka kwali? Wani sa'in kuwa idan na ga ana ta magana shi bai yi nakan kale shi dan na ga wai yana wajen kuwa? Fad'ana da matarsa bai shafe shi ba, ita dake zagina da munanan kalamai fa? *SHIN ME NA MASA DA YA SAKA YA FI TSANATA DA KOWA A DUNIYA?*, ni nake da abubuwan da zan tsaneka har mutuwarka, ka d'oran karan tsana kana tsargina? Sannan ka haye dukiyar marayu kana wasa da ita? An ce wai kasuwanci yake, yaushe yake fita kasuwar? (Kam Najeeb, kasuwa zai je? To sarkin wasan karan yara ne ba?), an ci an tayar da kai! Jin maganar bakin Anmy ya sakata jimk'e hannayen Zahrau, Ita? Ita fa? Zata tare a ina? D'akin wa? Turaka? Saima kalmar turaka ta b'ace mata b'at a bakinta,tabbas aurenta aka fara d'aurawa kafin a d'aura na Nadia, sannan idan maganar wace aka fara kawowa ne ita a gidan ta kwana, sai dai sam ba zata tare a turakar kowa ba! Idanuwansa a lumshe suke a lokacin da wannan magana ta fito daga bakin Anmy. Rintse idanuwansa kawai ya k'ara yi yana jin yanda yanzun ne zuciyarsa ta fara tafasa da abubuwan dake faruwa. A kan me za'a ce ga wace zata fara shiga d'akinsa? Shi sam, bai ajiye wannan a gurbin wace zata zo gareshi ba, ba an d'aura ba? Su barshi ya zartar da yanda yake so aurensa ya tafi. Anmy ta k'ara gyara zamanta tana hangen yanda Zinaria ta jinginar da kanta jikin kujerar da take zaune. Sosai take tausayin yarinyar, tana tausaya mata da irin kishin dake damunta, irin wannan kishi, abinda ya dace ta samu wace zata ringa tausarta tana saka ta a hanya tana tarota, sai dai ga dukan alamun mahaifiyarta wace ta fi kusanci da itan ba zata taimaka mata ba, sai yanzu ta fara cire zafin reaction d'inta na jin an d'aura auren Zahrau da mahaifinta, tabbas uwar gijiyarta na bada gudunmuwa wajen k'ara tunzura zuciyarta, tatanta d'aya ne, irin zargin da ya shiga zuciyarta a kansu ya zamo k'arya, idan har ya zama gaskiya ita kam bata da abinda zata iya yi sai zuba ido, kisa? Kisa fa? *Allah ya baku zaman lafia* A fili aka ringa amsawa kafin ta bada damar ana iya tafia. Talafota suka yi suka fara bi ta corridor d'in da zai kaita falonta suka fara fita. Sai su Nadia suma suka yi b'angarenta, sannan su Zahrau suka kamata suka fita da ita, ita ko b'angaren nata bata je ba suka nufi b'angaren Anmy da ita dan su shiryata a rakata. Suna shiga ta zame ta zube a k'asa a baki bakin shiga falon kafin ta saki kuka mai zafi mai cin rai. Wace ta yi mamaki kad'ai kishiyar Zahrau ce, domin ita bata san wannan launin kissar da ta gabatar ta dnane abinda ya daketa a cikin zuciyarta wato wai Nadia. Hannayenta take yarfewa a rikice ta ce" Wai Nadia? Aminiyata? Me na masa?" Da sauri su Ummu dake jira suka yo kanta, har rige rigen tambayar me ya samu Nadiar suke? Najeeba ta k'ara d'ago kanta ta ce" walahi basa soyaya, yaushe rabona da ita? Da sunna soyaya nice ta farkon da zata fara fad'awa domin ita rayuwar nan birgeta take, na tabbata daga baya ya saka haka dan kawai ya k'ara wulak'anta ni." Da mamaki kishiyar Zahrau ke kallon Najeeba kamar me. Najib dake zaune cen yana game da wayar Anmy ya dakata tun da ta fad'i yana ta kallonta, yanayinsa na nuni da hankalinsa a tashe ya ce" aunty Najeeba zaki b'ata kwaliyarki fa." Zahrau ta kalli kishiyarta ta sakar mata murmushi ta ce" aunty, ki je ki huta kin kwaso gajiya." Itama dacewar hakan ta gani, dan haka ta sakar mata murmushi kafin a sanyaye ta ce" Najeeba, ki yi hak'uri kin ji? Idan harma hakan ne ki d'auka hukucin Allah ne kasancewarta matarsa, ki yi hak'uri ki sanyaya zuciyarki ki rage kishinta kin ji?" Tunda take maganar bata wani baiwa abin importante ba, sai da ta ji kalmar *kishi*,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191