Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 18

Chapter 18

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
Download Book

haskenta ya fi na sauran ya kasance bakin nata irin na American din nan ne mai kyan gaske Ko yanzu da take zaman makokin bakinta baya rabo da dan jan bakin nan, hakama idannuwanta bata cire abin nan ba, gata da kallon kasa kasa sai ta lumshe idannuwan nata Anmynsu ce gaba Su kuwa sai sukai biyu a bayanta, biyu a bayan biyun wato sun jeru sunna wata irin tafia mai cike da kasaita idan ta ajiye kafafuwanta sai ta dauke su zahrau dake bayanta ke ajiye nasu, sannan su Najeeba su ajiye nasu Jakadiya na tafe tana shelar fitowarsu hakan ya sa du wani bawa ko wanda Anmy ta girma ya ja ya tsaya ya sada kansa dan girmamawa ga uwar gidan marigayi sannan uwar mai martaba Fuskarta sake take daga kanta a hankali sannan da dan murmushi tana amsa irin gaisuwar da ake ta jefo mata, da yawa cikin manyan samarin gidan sukan bi y'ayan dake bayanta da kallo, da yawa sun dauri niyar isar da sakonsu dan a kara kulla zumunci, wasun kuwa na masu kallon sha'awa da tsoro domin su din dai ba dai kyau ba sai dai masifa! a haka har suka karasa wajen shigar Dogaran kofar dake tsaitsaye da jakadiyoyin ne suka kwashi summa nasu kirarin da kawo mata gaisuwar da adu'ar Allah ya jikan yarima karami da fatan Allah ya jawo masu zama Babar jakadiya, tsohuwa ce ta shiga ta duka ta sanar da isowarsu Tana fitowa anmy ta shiga da bismillah sannan kanta a sade dan girmama sarkin garin agadez duda tana kyautata zaton ta girme shi domin shima ba wani tsoho bane Saman kujera ta zauna kafin ta ja alkyabarta ta gyara Baki dayansu kasa suka zazauna kusa da kafafuwan Anmy, Tun da suka shigo ta lumshe idannuwanta sakamakon kanshin turaran nan dake matukar kasheta a duniya Sunnan turaran *MUSKI-JAH* sakamakon jinsa da take a wajen wannan bawan Allah ya sakata nemansa a lokacin da suka fita waje a paris A ranar baki daya tanadinta ta saka ta siyo turaran nan, tana bude shi ta ga wata yar karamar kwalba sannan ba'a cike ba dan ko rabin kwalbar bata kai ba aman kuma yakeda muguwar tsada mai rikitarwa Daga ranar ta nemi waje ta ajiye maganar turaransa, yanzu abinda ta fi sakowa a gaba irin yanda yake saka tufafinsa Tana son ta ji wai du suturarsa daya zata kai nawa? Ba dan komai take son gane wasu al'amura nasa ba sai dan ta gane shin gayunsa da sarautarsa na bagidaji ne ko ya waye? (Ji fa rigima) A hankali ta dago da idannuwanta a lokacin da dogarin nan ke ta fadin" saraki sun amsa gaisuwarku jinnin MUTALAB, saraki sun ji dadin kulawarku ..... Bakinta ta tabe tana ayanna ko a ina mukai magana? Idannuwanta ta sauke a fuskar mahaifinta wanda akaiwa sasaukan rawani Irin yanda yake dan murza goshinsa ya sakata sakar masa murmushi domin kwarai ta fanr ya takura da rawanin nan ne Dubanta ta maida wajen DAYABU, hararar da ya sakar mata ta sakata yi masa murmushi har hakoranta suka bayana domin ta san hararar baya wuce numbersa da wasu daga cikin samarinta zasu dama dan ta tabata zai sha kira domin akoy masu numbersa a cikinsu idan sun sha mata kai ta hada su da yayanta takan basu ba abinda ya shafeta Kalle kallenta ya kai fuskar sarkin Gadez , a hankali ta bi wajen da ya kurawa ido Zahrau ce ke kallon Dogarin dake ta zuba ta san tausaya masa take a cikin ranta, sai dai irin kuretan da ya yi da ido ya saka NAJEEBA sakin murmushi har tana dan dantse lebenta na kasa Idannuwanta masu kale kale suka kaita wajen fuskarsa Irin yanda sukai ido hudu ya sakata da saurin gaske ta sada kanta sakamakon kallon nan na tsana da ya wurga mata wanda ke sakata jin faduwar gaba da tambayar kanta shin me ta masa? Sam bata iya kallon cikin idannuwansa, dan bakinta ta murguda a kasan zuciyarta kuwa fadi take" wai shi hala dan daudu ne da yake saka kwali? Kara bin fuskarta da ta sada ya yi da ido, lebensa dake cikin rawaninsa ya datse da hakorinsa na sama A kasan zuciyarsa ya furta" wani rashin jin maganar kika shirya da ya saka ki sakin murmushi Majanune? Dubansa ya maida wajen Dayabu, sai kuma ya lumshe idannuwansa yana ayanna ya zama wajibi a koya mata biyaya da bambancin sarkinta da yan iskanta! Irin yanda ta tsinke fuskar Zinaria da mari a gaban sarkinta ta yi rashin kunya mai tsauri! Muryoyin dogarai da jakadiyoyin dake kofa na shaida karasowar Zinaria ya saka NAJEEBA kara janye kafamfafuwanta domin ita ta fi kusanta da hanya ta kuma tabata idan har ta shigo ta ganta a bakin hanyar nan zata baje tafiyarta ta yanda zata taka mata kafa ne ita kuwa ta kara mata na biyu a gaban ubanta! Za ina tsalake ranakun posting idan har baku daukaka comment dinku baπŸ˜” [1/20, 9:50 AM] Ummu Suhan😍: πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *Na* *SAJIDA* πŸ’«βœ¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🀝 β˜† *[ T.M.N.A]* β˜† πŸ“–πŸ–ŠοΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 9 Cike da wata irin kasaita da alkyaba a jikinta ta sanyo kai, bayanta kuwa jakadiya ce, sai bayi mata uku du suka duduka sannan suka dukar da kawunansu kasa A hankali ta ringa takawa har ta karasa kusa da Anmy ta samu waje saman luntsumemiyar kujerar dake nan ta zauna hakan ya kasance Zahrau na zaune kusa da kafarta ne Sai da ta sada kanta a hankali ta gaishe da Anmy, sannan ta juya ta yiwa sarakan gaisuwar tare domin ba wanda zata fara gaishewa ta bar daya dan rabonta da mijin nata kusan kwana uku kennan Sarki SHAHEED ne ya dubi dogaran dake tsatsaye kansu dan su san maganar tasu ce Da yatsunsa ya yi masu nuni kan su fita Da sauri suka ringa zagayowa sai su zube har kasa su kara neman afuwa sannan su fice a haka har ya zama daga su sai su a dakin Kanta dake kasa ta dan dago ta dubi mahaifinta dake dan nesa da ita A hankali ta saki kukan da ta aura harma ya zama abokin yinta ba dare ba rana kan rasuwar yaron nata Mahaifinta yana gannin yanda Anmy ta girgiza kai ta sada kanta hakan ya saka shi yin gyaran murya yana kallonta A nitse ya ce" shin baki yarda ba a maido maki yaronki ne ZULAIHAT? Da sauri ta sada kanta dan a kausashe ya yi maganar wace ke nuna ransa ya baci da irin kukan nata, wanda ya tabata kafin ya zo sarakuwarta da mijinta ba zasu kasa rarashinta ba harma su nuna mata adu'a ya fi bukata ba kuka ba Muryarsa ya kuma budewa a dake wanda hakan ya saka yan matan Anmy baki daya dagowa suka zuba masa ido wanda idan sarki baba na magana haka du kowa kansa yake sadawa Da sauri Anmy ke saka kafarta tana dan zungurinsu, ta hakan suke tunnawa sunna mayar da dubansu kasa Sai dai Zahrau haka kawai ta kara kure rawaninsa da kallo kafin ta sada kan nata Cikin wata kakausar muryar ya ce" wannan ai aikin banza ne bayan kema

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191