Chapter 175
Chapter 175
SHAHEED, wannan wace irin tambaya ce zaka yiwa macen da ta san darajar kanta? Ai ko mace bata son ka zata iya jin zafin tambayar nan, kaima menene haka da girmanka? " Kallon AMMI kawai yake cike da mamaki, to wai shi menene laifin da ya aikata haka ne? UMMU ta ce" aa AMMI, shi din ko ba mijinta bane ai yayanta ne kuma ubanta, bai isa ya yi magana da uta ba dan rashin kunya zata mike tana nuna shi da muciya? Sa'an yinta ne? Ko mahaifinta ya isa ya nuna shi da muciya, ai daraja ce, Allah ya daraja shi dole a bashi darajarsa " Ammi ta yi murmushi tana girgiza kai ta ce" haka ne, ban ki ba domin a yanzun ko ni da wahala na yi garajen nuno shi da muciya, sai dai dan abin danki ne kina son takewa ki rufe harma ki dorawa yarinya laifi salon gobe ya kara dora hannunsa a jikinta? Idan shi Allah ya bashi darajar kasancewa sarki, ita sai Allah ya bata darajar zama matar sarki, kina so ki ce min itama mulkarta zai yi? Da kuwa na yi tir da ita harma na rantse cewar ba jinnin mutalab da Mariama bace ita! " UMMU ta ce" AMMI, kar ki yarda ki fadi haka Najeeba ta ji, ki murje idannuwanki walahi a kan Najeeba, to ita waye da ba za'a hukuntata ba? " AMMI ta kara sada kanta kafin ta dago ta ce" zan fadi gaskiya, iya abinda nake gannin shine gaskiya a kan zancen nan Ku dai kunna so ku take sanni ku take gaskiya ne bayan ba'a kyauta mata ba, na yarda matar mutun kabarinsa aman an yi wasa matuka da yarinyar nan, an dora mata auren nan ta amince kuma aka hadata kishi da aminiyarta? Nadia fa ta sha kwana a dakin Najeeba, itama haka, su yi fadansu su shirya, shikenan dan ya kuntata mata a laifin da ban san ko na meye ba sai ya aikata haka, duda na san matar mutun kabarinsa, ama Najeeba ta yi kokari kuma har ga Allah ina gannin girman hakurin da ta yi dan kuwa ban zaci zata iya cire kanta ta mayar da komai ba komai ba da sauki haka , dan haka gaskiya a daina, sam bans so, idan kana haka zaka iya hadasa rigima fa tsana a tsakanin matayenka, sannan zaka rasa kwonciyar hankali a wajen du wace ta ji zafinka a zuciyarta, ina kara fada maka mace fa ba hula bace, ka daraja mace, ka kara mutunta mace ! " Ajiyar zuciya yake sauke a karo na ba adadi, a yanzun so yake ya ganta gashi iyayen nasa sun saka shi tsakiya sun ki barinsa Najeeba kam AMMI na kuleta sai ta samu kanta da yin shiru na dan lokaci hannunta dafe da kuncinta kafin ta silale kasa ta fashe da wani irin kuka maran sauti mai cin rai Kanta ta dora saman gwuiwowinta, idannuwanta rintse kukanta take kashirban ta kasa baiwa kanta hakuri A hankali cikin kukan nata take fadin" Why me?, me na rasa Shaheed da zaka ringa nuna min iyakata? Ka san cewar nima ba da gangan na shigo rayuwarka da matayenka ba, ka san cewar ko da na shigo rayuwarka ban so wata shakuwa ta shiga tsakanina da kai ba, aman shine zaka saka na ringa jin tamkar ni kadai keda kai kana wulakanta ni? Menene na nuna min ka tara da wata bayan ni? Na san dama tunda ka kula matar cushe ai wace ka aura dan soyaya sai inda tunaninka ya tsaya a kanta, na san cewar zaka kulata harma ta ji tamkar ta haukace, aman me yasa zaka nuna min hakan a bayane? ........" Wani kukan ta kuma fashewa da shi har tana girgiza kanta dake sara mata , sai wani irin yamutsawa da cikinta ke A hankali AMMI da ta baro su da UMMU ta idasa shigowa cikin kicin din Da sauri ta je ta kashe gaz din dake ci tukunyar ruwan ta tafasa sai bori take tana dan kukan nan dake nuna tukunya ta tafasa Wajen Najeeba ta karaso da sauri ta duka tana kokarin dagota Cike da tausayinta ta ce" Sorry baby am, sorry hearty am, ba zai kuma dukanki ba in sha Allahu, ba zai kuma gigin taba min fuskarki ko wani bangare na jikin ki ba" Kanta saman hannayen Ammi, sai ta shiga tariyo marin, kwata kwata ita bama marin take tunawa ba, mari dai ba yau ta fara sha ba, duda wannan marin sai da ta ji kamar ta fara sakin fitsari sai dai wani takaici da ikon Allah zafin maganarsa ta gyashe zafin marin da ta shigo tana juwa dan jinsa Bata yarda cewar ta zama jaka a duka ba sai yau A hankali ta kara lafewa a jikin AMMI tana ta sauke ajiyar zuciya, me ya sa? Me ya yi zafi? Me ya sa yake son yi min haka? Marin nawama da ya yi dan ita ya yi? A kan Nadia? Idannuwanta ta rintse tana jin dacin hakan a kasan zuciyarta, ba dai matarka ba? SHAHEED na yarda ni bani da wani power ban isa ba, kuma in sha Allah zan tatare tabarmata na daina yaudarar kaina na baiwa masu waje su shinfida, domin bani da karfin kokowa da kai, Shaheed ka gama yi min ilar da idan na tsaya jin bakaken magangannunka ina iya macewa bani da ja da zabinka, in sha Allah zan tsawatarwa du wani banzan tunanina a kanka! Jin jikinta da zafi ya saka AMMI lalabawa ta mike da ita a jikinta A hankali ta kama hannunta da kyau ta ce" Na jefa maki dan waken zaki ci? " Najeeba ta yatsine fuskarta ta girgiza kanta a hankali ta ce" Na daina jin yinwar Ammi, zuciyata ke tashi" Daidai sun zo fita daga kicin din Ammi ta dan kura mata ido tana kallonta, sai kuma ta cire dubanta tana jaye da hannunta a hankali suka ratsa suka wuce dakinta Tun da suka fito komai ya tsaya masa, kwata kwata ya daina gane yaren UMMU da irin tataunawar da suke, a hankali yake kallonta har suka bacewa ganninsa kafin ya sauke ajiyar zuciya, Kuka? Kuka ne ta yi fa , kennan marin ya yi mata mugun zafi a jikinta da har ta yi kuka? So yake ya mike ya bi bayanta ama ya kasa wani motsin kirki bale ya iya aiwatar da hakan Ummu ta ce" SHAHEED " Dagowa ya yi yana kallonta ya kasa amsawa ta ci gaba da fadin" Ka gane, ba zamu iya tunkarar matarka da wata magana ta gyara ba, bama haka, a nan ba'a haka, aman kai ke aurenta, kaima cikin dabara zaka iya kwatanta mata ba kai tsaye zaka fada mata komai ba, domin idan ka fada mata kai tsaye komai na iya faruwa tana iya daykan maganar ta kaita du inda fahimtarta ta nuna mata, hakan kuwa sam bashi da dadi, sannan ko da wasa ka kiyaye fadawa wata maganar wata, mata matsala ne da mu , kamar yanda ka ga kana fama da shara'ar kishiyoyi kala daban daban wace a kowace safia kafin dare ya yi sai an sha shara'ar abokanan zama to hakan ne, wata rigimar bata taka kara
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191