Chapter 122
Chapter 122
Mikewa UMMU ta yi ta karasa ta kama hannun Budurwar DAYYABU Cike da kulawa ta mikar da ita tsaye ta kara matsota kusa da Ammi sannan ta dan dago habarta a hankali ta ce "Allah ya albarkaci rayuwarki yarinyata" Kanta kasa tana kara sadawa domin ya sanar mata mamansa ce, cike da jin kunya da kaunar Ummu take kara sada kanta Dubanta ta maida wajen su DAYYABU , a hankali ta furta "Ku tashi mu shiga ciki" Duk mikewa suka aniyar yi suna kama hannun Najeeba ta mike kafin su nufi cikin Wudiliya ta kalli MARDIYYA da ta yi mutuwar tsaye ta gyada kai cike da mamaki Mardiyya ta karaso ta zauna tana kallon Ammi ta ce "Ammi baki ce komai ba, ko ya sake ni ne bani da labari ya auro wata? Ammi ta kalleta, bata gane ta mata shiru ne dan ga bakuwar fuska? Sannan bata so maganar ta yi nisa irin haka a gaban yaran? A hankali ta furta mata "Mardiyya, kar ki damu zan kiraye shi yau, idan ya so zai zo koda kuwa da ni ta kama zuwan zamu zo" Yar dake kuka ta dire mata ta mike ta fara kama hanya Da sauri Wudiliya ta mike ta bi bayanta Sunna fita Mardiyya ta ja ta tsaya ta keta wani ashar tana fadin "ldan na yarda ya banzatar min da aure shegiya nake" (shi ya banzatar maki ko ke?) Wudiliya ta ce "Yau na ga bariki gannin idona, kina zaune za'a yi maki sakiyar da ba ruwa? To ko danginsu ce ita wannan matar dake goye da Nusaiba? Ke anya baki yi sake ba za'a maki sakiyar da ba ruwa? Anya ba wasa kike da lamarin MUTALAB ba?" Mardiyya ta kalleta, da kallo irin na son karin bayani Wudiliya ta ce "dubi yanda y'ayansa suka nuna basu san da wata halitta wai ke a wajen ba, kuma suna kiran wancen da sunan Mama, dubi fa yanda babban dansa ke hira da ita kamar wace ta nakudo shi? Anya ba wasa kika tsaya yi ta fi ki iya bariki ba har ta fi ki fada a wajensa?" "Ke kika san dalilin rabuwarsu? Kin ga kar ki wani raba min hankali, ina ce kin rakoni ne dan ki tayani sakawa ta masa magana? Nima ba zan yarda ba, wannan tsohuwar da na tabbata ta haife ni na rantse a yanda na san MUTALAB na tabbata ba zata dauke hankalinsa a kaina, inaga yar uwar tasu ce kuma kin ga bama zan bi ki ba zan koma na nuna hankalina ya ki kwonciya saboda jikin Nusaiba, zan jira shi ya zo ya fada min matsayina a wajensa a yanzun ehe, maganar y'ayansa basu gaisheni ba kuwa ban damu ba, dama me kike jira da fitsararri tambaɗaɗɗi yan iska?" Mardiyya ta ida sa zuciyarta cike da wani tsoro da jin wata fargabar gannin Ummu, kwarai irin yanda ta ga yaran sun sake da Ummu ya daketa, irin yanda Ummun ta wani nuna ita din isasshiya ce a gidan ya daketa, ta jigata, accnt dinta ya yi kasa sosai, motarta tana bata wahala, ta je gidansu ya ce zai waiwayeta ya manta da ita, ko auren Najeeba sai a redio ta ji da kuma yanar gizo, ana ta yi mata barka wai ita matar ubanta, kwarai a yanda ta san MUTALAB da kwakwar mace ya bata mamaki, aman zai zo ba inda zata motsa wallahi kafarsa kafarta da tsiya tsiya! (Ko? Tsiya tsiya fa? Namijin? Ko kannin kemenka ne ka bishi a laluma domin yana dauke da igiyar da idan ya tsula maki ita sai kin rasa gane hanyar gidanku ko wacece ke!) Kasa ce mata komai ta yi tana binta da kallon wawuya, idan ba wawanci ba ko Mutalab mahaukaci ne ai ita bata ga ubanda zai cireta daga gidansa a haka ba, bale mutumen a tsaye? Da alama Mardiyya sai ta sha bulaliyar duniya zata yi hankali Du irin yanda suke so ta fada masu abinda ke damunta kallonsu kawai take, sai da ta ja iska a hankali ta kalli UMMU Idannuwanta cike da kwallah, muryarta a raunane ta ce" me ya sa kika tafiyarki a lokacin da muke cikin rayuwar bukatar ki? Me ya dawo da ke a yanzu?" DAYAyBU ya furta "NAJEEBA, meye haka?" Najeeba ta dube shi ta ce "Yaya? Kai baka ssn sanin dalilinta na tafiya ne ko ka san dalilin nata ka ki fada min? Tsananin son kudinta ne ya hanata zama tare da mu ko kuwa bata dauki aurenta da mahinmanci bane? A yanzu da take son tirsasani zama da auren da bana so a matsayinta na wacce ta tafi ta tsinke nata auren tana tunanin zan mata biyayya ne?" Da mamaki ya zaro ido, muryarsa kausashe ya ce "kina hauka ne? Mahaifiyar taki kike yiwa irin maganar nan, titaiyeta zaki yi kan abinda ba dolene sai ta fada maki ba ko fada zaki yi mata kan rayuwarta a matsayinta na mahaifiyar ki?" Dan murmushi ta yi tana janye hannunta daga cikin na Ummulkhair, da yar yatsarta ta nuna Ummukulsum a sanyaye ta ce "abu nawa rashin uwa a kusa da ke ya tauye maki?" Juyawa ta yi wajen Ummulkhair ta ce "har gobe cikinmu wa ke kukan da ace mamansa na nan?" Zahrau ta nuna ta ce "yaya kika ji dadin zuwanta kusa da ke a yanzu?" Ta koma wajen DAYYABU ta ce "da ace da daya wace ta rungume mu da yanzu ka haifi y'aya biyu ko uku, amma kasancewar kaine uwarmu a kulun tunaninka idan ka yi aure kar ka kawo wace zata daga maka hankali a kanmu" Daga idannuwanta ta yi zata kuma yin magama suka sauka a kan ABIH, tsaye yake yana kallonta, duk basu san da zuwansa ba wanda tun da Mardiyya ta shaida masa zata je a message ya azamar ajiye abinda yake dan ya tarda ita kar ta je a yi rigima domin ya san wacece Mardiyya haka kuma ya san wacece NANA MARIAMA idan aka kawo mata raini DAYYABU ya budi bakinsa a sanyaye ya ce "kennan har yanzu baki daina jin haushin auren nan naki ba?" UMMU ta buda idannuwanta da suka cicika da kwallah Karasawa ta yi ta zauna kusa da su sosai Idannuwanta a kan Najeeba wace ta sada kanta tun da ta ga ABIH a tsaye A hankali ta lumshe idannuwanta ta kuma budewa a kanta A sanyaye ta furta "Ban taba aikin da na yi nadama irin tafiyar da na yi na barku a lokacin dakuke da bukatata ba, bayan sanin da na yi cewar y'a mace na samun tarbiyya ne daga mace yar uwarta, na san wa nake aure a lokacin, na saka kafa na shure y'ayan dake kallona su kirayeni *MAMA*, ya kara doke yaron dake zama ya dora kansa saman cinyata ya ce da ni *UMMU*, na tafi dan kawai fushin zuciyata bayan na kawo rantsuwa na gifta mai girman gaske da zafin kishin da ya rufe min ido wanda ya saka ni dana sani, na juya na tafi bayan na kunce goyonki a bayana ke da na haifa da cikina, ban ko waiwayoki ba na tafiyata da passport dina da visata na yi jiran jirgin da ya zo ya dauki passinger ciki harda ni
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191