Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 139

Chapter 139

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
Download Book

duka magungunnan gyara suke da matsala ba, sai dai ganewar da mutane suka yi cewar mata mun haukace idannuwanmu sun rufe kan wannan lamari sai kowa ya tashi kai da fata shi mai magani ne, ina iya rantse maki wata mai maganin ita ke saidawa aman bata taba anfani da shi ba domin ita kanta bata san me ya kunsa ba bata yarda da shi ba, A ganina a yanzu da kuke yaran mata me zai hanna bayan irin taimako da na tabata Gimbiya zata tsaya maku kansu irin na su kankana da ake yi da yusufa da sauransu, da su daguwar kaza da tantambaru, sai ku rike sasaken baure da karanfani da mazarkwaila, walahi Zahrau zan fada maki du girman nan nawa haihuwata uku ko? Bani da wani siri da ya dara wannan, domin ina jina sakayau, marata bata daurewa, ni'ima daidai misali alhamdulilah, sai ko ruwan dumi da karanfani idan na ji ina bukatar na dan kara matsewa ne nake saka karanfanin da gishiri kadan idan bana bukatar hakan iya ruwan dumin nan shine nake yi du asubar Allah na zuba a baban flask dina na rufe, da shi nake wuni ina sirkawa ina anfanina, ban ce maki idan na hadu da wani sirrin da na yarda da shi bana aiwatarwa kaina ba, domin kuwa mace dai yar gyara ce ko wacece dan kuwa ko satin da ya shige sai da na yi tataki har garin maradi wajen Hajia SAMIRA HARUNA ta yi min tukunyar nan da ta taba yi min, na maganin zafin da garin dahuwar, na zauna na cinye tas kafin na juyo idan kin kula na cenza mota, to a washe garin ne oga ya min kyautar nan" Murmushi bayanane Zahrau ta yi, domin kuwa Tukunyar nan yau kwana biyu kennan da UMMU ta yi masu ita sai da suka cinye tas tas, gaske ta ringa haduwa da yannayi na jika haka kawai Kudade ne masu yawa suka cakewa Balaraba kafin suke mikewa zasu tafi Har sun zo bakin mota dogarai sun bubude masu da sauri sai Balaraba ta ce" Gimbiya Zahrau " Dakatawa Zahrau ta yi ta dawo tana kallonta, Balaraba ta kamo hannunta na dama ta ce" Dan Allah kar ki fadawa Najeeba na ji tsoron bada wasu daga cikin sirikana, bana so ta ji haushina a kan hakan domin ita din ita ta koya min kitso da kunshi" Murmushi Zahrau ta yi ta ce" ba zan fada ba " Bangaren UMMUi kuwa cike da mamaki take kallon Bilkissu da suka gama sauraron Najeeba na fadin wai bata son auren mahaifinsu, hakan ya saka Bilkissun kama hannunta tana kallonta ta ce" MAMA, me ya ba zaki auri ABIH ba? " Rasa mai zata ce da yarinyar ta yi, sai kawai ta shiga kikifta ido, NAJEEBA ta koma ta yi kwonce saman bed din tana kallon sauran sam basu wani damu ba kasancewarsu yara sosai, ita kanta Bilkissun dan shekarunta sun kai goma sha uku haka shi yasa ta fahimci abinda ake nufi harma ta ji kwata kwata ba dadi a ranta, dan tsaki ta yi ta cire kanta, haka kawai take jin haushin mutumen, wai haka kawai ya kwace mata yan kunnayenta? UMMU ta kara kama hannun Bilkissu tana kallonta a sanyaye ta ce" Biki, ki yi hakuri kin ji? Ba kin mahaifinku nake ba aman ina bukatar ku min adu'a idan alkhairi ne Allah ya tabatar" Kai ta gyada a hankali ta shiga jikin UMMU ta dora kanta, hakan ya sa NAJEEBA lumshe idannuwanta sannan ta mike a sanyaye ta fita ta koma dakinsu Wata kwonciyar ta yi ta kuma lumshe idannuwanta tana ta tunanin rayuwa, a haka har yayunta suka dawo bayan sun gama nunawa AMMI abinda suka siyo da UMMU suka sameta a dakin tana kokarin yin baci To dai bacin da bai samu ba kennan domin kuwa sai da aka saka jigidar nan tsaf aka tare nan ana ta training din tafia da ita a jiki sunna daria abinsu Bayan salar isha'i UMMU ta kalli AMMI da kulawa ta ce" AMMI, ban ga yarinyar nan ta shirya dan zuwa wajensa ba" AMMI ta yi murmushi kadan ta ce" kin san meye UMMU, sam ban ji dadin ranar nan da bai biyo bayanta ba, na san da kamar wahala na samu abinda nake so kai tsaye da SHAHEED, aman fa koda a kwatance ne ina so ya ringa kokartawa......u see ko waya bai bugo ya yi wani bayani ba, kamar wanda ya baro wata uwar mata aka kawo min ita nan, sarai na gane ta samu lafia , abinda ke faruwa nima ina son samun bambanci , a gaskiya ina son ya fara gane lamarin nan kala daban daban ne, sannan ina so koda kuwa cenza namijin da ka samu bisa tarbiyar da matarsa ta dora sa nada wahalar gaske cenza shi......aman ina son kwatantawa. Believe me na san a kan me nake magana, nd trust me sai na ga kul uwar daka!" Dan murmushi kawai ta yi ta kada kanta ta ci gaba da jan carbinta Cen kusan karfe tara UMMU ta yada zango a daki ta zauna kusa da yan matanta da suka fara kitson Zahrau Kasancewar kannanu ne sosai, gashi kuma Dayabu ya ce a jibi jibi zata koma dakinta shan nonon ya isa haka ta dan dubi yanda Najeeba keda saurin kitso ta yi murmushi tana amsa sannun da suke mata inda Ummulkhair ta mirgino daga kwoncen da take ta dora kanta saman cinyar UMMUN ita kuwa Ummukulsum sai fama take da ruwan albasa da kumb a hannunta UMMU ta kuma yin murmushi, ba karamin dadi take ji a rayuwarta idan ta ga yanda kan yaren nan ke hade ba, takan godewa Allah harma ta ji wani hawayen farin ciki na son silalo mata a lokacin da bata shirya ba tsabar jin dadi Dubanta ta maida wajen sif ,cen sama ta ringa hangen sauran jigidar da suka rage kafin ta maido dubanta tana dan shafa gashin kan Ummulkhair a sanyaye ta ce" ina son magana da ku " Su dukansu sai suka maido hankulansu kanta harma Zahrau ta mike itama sunna sauraronta, UMMU ta ce" ina so ne mu yi magana a kan rayuwa, duda ku biyu baku je dakin auren ba tukunnan aman du ba mai bacewa bace dan koda Allah ya yi bana nan kuka je dakin aurenku ina so ku rike wannan" NAJEEBA ta kalleta da kyau, bata nan? Ina zata je kuma? Ummu ta ci gaba da fadin" Tabas aure ya ginu ne da rayuwar Sex, sai dai baban abinda nake so ku gane kyakyawar mu'amala tsakaninka da mijinka shi ke sakawa a fi jin dadin komai, ina so ku yi kokarin jajircewa dan gannin kun wanzar da kyakyawar mu'amala irin ta shakuwa da fahimtar junna tsakaninku da mazajenku, ba wai dan kuj auri masu mata ba wanda ke kanki Ummukulsum zaki tare da mai matar ne halayansu ya saka ku hau kuma ku bi, ko kuwa ku ce da karfi da yaji zaku cenza su......aa, ita rayuwar baki dayanta yar dabara ce, yar siyasa ce, hakuri, da kuma fadawa Allah. Ba ina nufin kowani namiji ya saba da gim gim gim da matarsa ba aa, wani namijin matar tasa da ka

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191