Chapter 94
Chapter 94
da Ummu, du daburcewa Abih ya yi sai neme nemen kys din mota yake a aljihun rigarsa har sai da Dayabu ya yi murmushi ya kama hannunsa ya ja shi, har ya gifta ta ya juyo ya ja tsaki kamar wani yaro ya ce" an ji kunya, me kuma ya maido ki nan? Ki koma mana wajen neman kudinki, ki barmin y'ata babu ruwanki da ita *FADA* ta rikice, ta hautsine wajen ya dinke da jama'a, dogarai ne sun sha rawani daidai misali du sun bazu sunna bada wani irin tsaro sai sojojin da suka barbazu suma sunna bayar da tsaron Tsaye yake a cen sama ta wajen window dinsa mai duhu wanda shi yana iya gannin na waje aman daga waje ba zaka iya hango shi ba Bashi da riga a jikinsa, ya gama moysa jikinsa ne da wani dan tawul karami yana goge zufar jikinsa yana kallon du wasu shagulgulan dake kai kawo a cikin fadar Hannayensa masu taurin gaske ya daga ya dan dora a jikin garun ya kara kurawa wajen ido Tabas ya jima rabonsa da ya ga taro haka, ya tabata Anmy ta bada babar gudunmuwa dan tana aurar da y'a Murmushi ya yi yana girgiza kansa ya juya cike da kadaita ya nufi bayi da kansa Ya jima ciki yana wanka da dukan uzurinsa kafin ya fito Agogo ya kaiwa duba, nan da awa daya da rabi za'a gabatar da daurin auren dan haka sai ya zarce wajen tarin kayansa ya buda ya tsaya yana kallo Saka sababin kaya ba yau ya fara ba, sannan ba sai ana wani abin yake sakawa ba, sai dai na yau din a sabinma bugagu ne wa'inda suka amsa kiransu Da hannunsa ya ciro su da sabon rawaninsu hade ya ciro duka ya ajiye gefen gadonsa Zama ya yi ya dauki karamar wayarsa ya danna kira Tana fara ringin aka daga ana mai aiko da salama da neman fara kirari Da sauri ya furta" yi shiru, abinda nake so da ke ki saka a yiwa yan mata kamar goma kwaliya ya kasance an laya su a matsayin amaren nan da ake yi, ina so ku ringa gardamar ba zaku bayar da amarya ba, Ina so ki saka mata simple shiri ki bata hijab da nikaf ta fara fita ta tsaya ki a cikin kwanar gidanku kafin ki sandi mutane ki fito Akoy dan sahun da zai dauko ku ya kawo ku Idan kun zo yau gidan ba'a hanna shiga ko fita, zaku samu hanyar shigowa Idan kun shigo zan wakilta macen da zata sada ku da bangarenta sai ku gabatar da abinda zaku yi Dan shiru ya yi yana sauke ajiyar zuciya kafin ya dago yar yatsarsa guda ya ce" ku kiyaye, rayuwarta ko nace rayuwarku baki daya ke cikin hadari, idan har kuka kuma falasa wani abin ko me ya biyo baya ku kuka da kanku Yana gama fada ya datse kiran sannan ya dan dane lebensa na kasa Kuma mikewa ya yi da tawul din dake jikinsa ya nufi wajen window din Abubuwa da dama sun shiga idannuwansa, irin yanda ake waje waje ana kuskus daga inda yake ba zai fahimci komai ba sannan a yau ba zai fitar da droon ba har sai an fara hawa dokunna domin a yanzun ana cen ana hawan kaho ne ana ta zubda maza Suturarsa ya ringa sakawa cikin adu'a da iya daukan wanka Sai da ya saka abinda zai kara rufa asirinsa duda wandon shadar ba karami bane aman gwara a kara daurewa dan kar a ji kunya A lokacin da ya dora babar rigar shi da kansa sai da ya tofawa kansa walahaula wala kuwata ila bilah domin dinkin ya dauke shi ya amshe shi sosai haka kuma kalar ta karbe shi sosai Sai da ya saka farin yadi mai haske a fuskarsa mai shara shara kafin ya yiwa masu jiransa umarnin shigiwa dan gabatar da nadin rawanin da suka takanas dominsa Su biyu ne, kwararu ne, aikinsu ne, nadin za'a hauda shi daidai yanda zai bada kalar tsuntsun da aka yi dinkin irin kalarsa wato Dawisu mai hasken fari kar kar kar sai dan kalar blue mai haske jefi jefi Sosai suka gabatar da aikin nadin da ya dauki lokaci kusan minti talatin kafin su saka masa safa fara kar su saka masa takalmi kafa ciki shima farin ne kar kar mai kyan gaske domin fata ce akaiwa adon fari tas tas Dawisu ya gama bayana a lokacin da suka miko masa sandar sarautarsa, Sandar baka ce mai adon zeba daga sama Sandar wata irin sanda ce mai shegen kyau ga tsada Rike sandar da ya yi a hannunsa na dama a lokacin da ya mike tsaye ya kara masa wani irin cika da girma Baki daya ya haske wajen har ya kasance su da kansu suka shiga kirarin dole domin kuwa wani yabon zaka yi shi ne a lokacin da kai kanka baka sani ba Irin yanda karamar wayar da zai rike ta sha masa kai da ringin ya saka shi dubawa Idannuwansa ya lumshe, bai san yaya aka yi suka cika takura ba , auntyn Nadia ce wace take kanwar mamanta uwa daya uba daya, da kansa ya amshi numberta bisa kwakwaran gargadin kar ta yarda wasu su san yana magana da ita sai Nadiar sai mamanta Dagawa ya yi ya kara a kunnensa bai yi magana ba Sai da ta kara sada kanta sosai sannan ta yi tambayar zuwa wani lokaci ne? Idannuwansa ya daga ya kai wajen agogo, daurin auren a yanzu bai fi saura minti goma na, dan haka sai ya sada idannuwan nasa a hankali ya ce" bayan awa biyu da komawar *GUDGE MOCTAR* Amsawa ta yi ya kashe wayarsa Dubanta ta maida wajen yayarta da suka yi tsuru tsuru ita da Nadia sunna jiran amsar Amsa ta basu dan haka suka shiga neman nikaf da bakin hijab domin kaf a cikin gidan babu ba mai sakawa! Cike da kasaita ya ringa tafia Yana fitowa dogaran dake laye a cikin katon falonsa suka kwashi wani irin kirari mai saka tsigar jiki tashi Busa ce ta karade wajen irin ta sarakai hakan ya saka shi lumshe idannuwansa kafin ya bude ya sauke dubansa kan sarakai hudu da suka halarci taron da manya manyan mutanen da suka zo dan taya shi zaman wannan ranar Da kansa da kuma idannuwansa ya yi anfani wajen gaisar da kowa ta hanyar dan sada kansa da kuma idannuwansa sai baban dogarin dake isar da sakonsa ya isar yana jinjina da hannayensa, sauran kuwa sai su kwashi kawo gaisuwa sunna fadin Sarkin garin maradi ya amsa gaisuwar *MAI WUKAR YANKA*, yana yiwa *GURNANIN ZAKI* fatan alkhairi A haka dai har suka kara cinye wasu lokutan masu mahinmanci kafin a fita baki daya a bijiman dawakan dake dauke kwaliya ta mamaki da wata bazara a gefe dogarai majiya karfi suna ririke da ita Sai da ya taka hannun Amintacensa kafin ya dora kafarsa daya a abin dokin sannan ya hau da kyau indo dogarai suka kare hawan nasa Sai da ya zauna ya rike sorsin dokin sannan da kafarsa ya dan daki gefe da gefen dokin a hankali, nan fa dokin ya shiga wata tafiar kasaita domin yanda
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191